Page 7

116 5 0
                                    

*A DAREN AURENA*
          _SABON SALO_


    BY

MissDmk✍🏻

_WAI NI KAM YAU KUKA FARA KARANTA NOVELS NA DA ZAKU CE MIN TURANCI NA YAWA🤔 WANNA TURANCI NE KE YA YAWA? TURANCI COME-GO? ( FAMILIAR WORDS) I BELIEVE DUK WANDA YA SANNI YA SAN HAKA BOOKS NA SUKE TUN DAGA FIRST BOOK NA, KUN SAN INGAUSA NE KUMA BA EDITION. THE ONLY REASON DA YASA ZAN RAGE SAKA COME-GO SABIDA YAN'UWA NA, NA NIJAR 🙄IF YOU LIKE KEEP ASKING IRRELEVANT QUESTIONS🙄_

Page 7

Inda na tarar da bakon fuska, cike da mamaki nace ni kk nema?

You're Aisha Al'ameen Gidado right?

Yes. And you?

Someone asked me to give you this. yayi maganar yana mika min envelop..

Kin amsa nayi, koma waye ne ka mayar masa da shi ina fadin haka na juya zan wuce kawai na ga tayi maza ta fizge envelop din, kafin ta wuce ciki ba tare da tace dani komai ba..

Bin bayanta nayi cikin hanzari nace Ummah..?

Allah ya tona maki asiri Aisha, ashe abinda kk yi kenan idan Mujaheed yasa kafa ya fita? Tunda nake ina na taba ganin garden kato yayi sallama da matar gida ba miji ba? Mujaheed zai dawo ai za kiyi bayani..

Ummah ban taba ganin wannan bawan Allah ba, dan aike ne Ummah..

Ahap koma dan maine ne Mujaheed zai zo ya ganni, tana fadin haka ta shige dakinta, Mimi dake tsakar gida tace Aunty ki yi hakuri Dan Allah, Aunty na san hakuri yana da radadi. Hakuri yakan takura rai, yakan rage karsashi har ya kai ga makura. Amma daga karshe; zaki ga kyakkyawan sakamako daga Allah (SW). Sai ya dawo maki da abubuwan daki rasa.
Haqiqah kyawawan abubuwa suna samuwa ne ta hanyar hakuri da juriya.

To uwar kwadayi. Ummah tayi maganar tana fitowa, tayi hakuri kk ce? Hakurin maine? Dan uwarki ana cin amanar dan'uwan ki amma ke hakuri kk ba ta? Maryam ki shiga hankalin ki dani fa?

Ya hakuri Ummah, Mimi na fadin haka ta shige cikin daki, goge hawaye na, nayi na koma daki, na zauna ina kuka, a hankali abinda ya faru a baya suka fara dawo min...

*FARKON LABARI*

Ako wanne babbar sallah  a family house din mu dake Fantami, jihar Gombe, muke sallah tare da yan'uwa da abokanan arziki,

Yau ma family house in mu cike yake da jama'a, kasancewa yau ne sallah Kuma ga shi Mahaifina dan siyasa ne, kuma dan majalisa dake wakiltan  Jihar mu a yanzu..

Duk wanda ya sanni ya sanni as Daddy's girl, sabida nice auta kuma nike da sunnan mahaifiyar sa   "Ya wuro".. Da Abba da Ammy sun kasance yan "Rugan Wuro Jabe" wato dai auren hadin Gida, kamar yadda sauran mutane ke mana kudin goron cewa mu fiye auren gida..
***

8pm

Na san lokacin shan Magani Abba yayi, tuni na bude medicine box din insa na ciro maganin hade da daukar bottle of water na nufa parlor da Abba ke ciki..

Da sallama na shiga sitting room hade da  durkusawa ina gaida mutane ciki, kafin na mike na nufi inda Abba yake nace Abba it time..

Oops sorry My Doctor, almost forgot that I was under medication..

Abba your health,is your first priority always put that in mind okay? I said that while stretching my hand to give him a glass of water, amsa yayi with a smile on his face kafin yace thanks My Doctor, you're welcome Abba. Saida ya gama sha kafin na koma daki inda Addah da Ammy suke hira..

Abba naki yaci abinci? Ammy tayi maganar, na amsa da eh har ya sha magani ma..

Yawwa Aisha gara mu tsaya biki ko? Tunda sai nan da 2weeks za ayi resuming school, addah Asiya tayi maganar cikin lalashi..

Wai Addah bikin Ashiya? Nayi maganar ina tabe baki..

To da fa? Ke tsaya kiji likita zata aura kuma ance Abuja za a kaita ko Ummah?

To sai maine dan za akaita Abuja? Nifa tunda Goggo Amina ta kwace yarta daga hannun Abba dan kar tayi karatu nima nace ba zan sake zuwa gidan su ba..

To yar gidan Abba, ko shi Abba ya mance balle ke, nide kawai ki gaya wa Abba cewa sai bayan biki zamu koma dan hutun bai ishe ni ba Asiya tayi maganar cikin lalashi..

Indai kina son mu zauna sai bayan biki,to ba ni Prada sunglasses nayi maganar ina murmushi..

You don't mean it Shatu? Addah said it incredibly..

I scoffed and rolled my eyes and said o yeah!

Ammy kina jin ta koh? Wai na dauki gift din da Ya Fahad ya ba ni,in ba ta? bacin tsaraban da ya kawo mata duk yafi namu yawa, Asiya tayi maganar tana shagwaba..

Ammy tace wannan maganar ku ne da yar'uwar ki, bara naje na duba mijina, tana fadin haka ta mike tabar dakin...

Shatu please now? Asiya tayi maganar in a pleading way,

Allah idan kin bani yanzu nan Zanje na samu Abba. Nayi maganar ina murmushi dan na san zata ba ni din, aiko sai ga shi ta bude jakar ta fito da sunglasses tace ga shi nan, muguwa kawai komai nawa sai kin kwace, dariya nayi kafin na koma parlour inda Abba ke zaune na sanar masa, ya amsa da toh, da gudu na koma dakin na sanar da Addah ,sai murna ta keyi...

*Rugan Wuro Jabe*

Sai hada hadan da shirye shiryen fulfulde akeyi, nide hankalina na kan waya ina karatuna, coz I've phobia to noisy and crowdy environment..  Ina zaune Addah ta shigo ta same ni, ke ba zaki ba? Allah is going to be fun, ki shirya muje..

Nide ba za ni ba, kuje Kuyi abin ku, ko ana dole ne? Nayi maganar with a straight face..

Walhy it more like a kamu, the groom and his family wl be there too, ki zo muje idan bai miki ba sai ki dawo gida...

Ba dan naso ba na shirya na bi bayan su, yadda wajan yayi looking grab my attention sabida yadda akayi arranging wajan na gargajiya, duk abin da ya shafe gargajiya ina so sosai, gashi it has view of nature wato bishiyoyin da shukoki wajan koreya sabida lokaci ne, na damuna, duk muna tsaye agun har isowar angwaye, jin yan kusa dani na cewa sai kace shine Ango? Gaskiya gayen ya hadu, cike da taikaci na watsa masu mugun kallo, kafin na mayar da wayar ta gun angwaye dake takowa ina photo shooting carab mu kayi eye contact da wanni nayi saurin sauke idona kasa...

Ina rike da waya ta na cigaba da video shooting, coz  my dream was to become an "Anthropologist" but here I am studying medicine for Abba, but I still have that passion for studying the cultural practice and global diversity of human knowledge..

Zuwan angwaye yasa wajan ya zama interesting and mesmerizing event, ina cikin daukar cultural display of the groom kawai naji an fizge wayar..

I furiously turned to see the person, I reluctantly eye contacted that same guy, my phone I muttered outta anger...

With a straight face he said,delete all the pictures and video of me right now.

And who the hell are you to talk to me in that manner? I hastily stretch my hand and said give me back my phone..

He reluctantly smile, kafin ya fara duba pictures din duk wanda yake ciki sai ya goge, rabin videos din yana ciki, saida ya bi ya goge tass kafin ya mika min wayar yace I can sue you for this you know?

Fizge wayar nayi a hannunsa kafin nace maybe baka san ni wace ce ba? but za kayi bayani ina fadin haka na jefa wayar cikin jaka nayi gaba ko bi ta kan Addah Asiya banyi ba, tafiya nake kamar zan tashi sama ga wajen da dan nisa ga yammaci gashi gari na ruwa, ina ji ko rabin hanya banyi ba aka fara ruwa, nema wani bishiya nayi na fake, ina tunanin irin hukunci da zanyi wannan guy din kafin nabar garin..

Ina tsaye agun na ga maza biyu sun za gaye ni, cikin fillatanci naji suna cewa mu kai ta ciki nan yayi hanya za a iya kama mu...

Mayar masu da maganar nayi da cewa kuna zuwa kusa dani zan harbe ku, to my surprise suka kwashe da dariya kafin suka ce mun sa ko da kudi ba zamu same ki ba, tun daga dandali muke bin ki, dan haka kiyi yadda muka ce ko mu kashe ki...

Ja na suka fara yi ina kwala ihu, ina kiran sunan Abba, kamar daga sama naji masculine voice that exuded an aura of arrogance yace ku ajiye ta.

A hankali na bude idanuna na daura akan...

Thank you
09074267236
©MissDmk

A DAREN AURENA(SABON SALO)Where stories live. Discover now