Page 8

99 4 1
                                    

*A DAREN AURENA*
          _SABON SALO_

    BY

MissDmk✍🏻

Page 8

A hankali na bude idannuwa na daura akan tall figure of a masculine guy, he's dripping wet from head to toe, the slightest lightening reveal his charming and mesmerizing eyes that are enraged with blood shot..

Su ma kansu sun tsorata ba shiri su ka kwasa a guje,  mika min hand bracelet na yayi, kafin yace ga shi, saida ya mikamin na gane shi, without hesitation na amsa, na kara da thank you.

He paused his lips and move closer to me, cike da mamaki na koma jikin bishiya, Kara matsowa daf dani yayi da har ruwan dake sauka daga pointed nose insa yake sauka a jikina..

You're still young and fragile always keep that in mind, magana ya keyi amma numfashi sa kawai nake ji a fuska ta..

Da kyar na iya dagowa na kalle shi ido cikin ido nace zaka iya matsawa?

Idan na matsa ruwan gaba daya ajikin zai sauka, idan kuma ya faru you'll catch a cold and secondly I'm not a gentleman...

Ka sa cewa komai nayi,  I was completely Stupefied as this the first time i encountered myself in such situation, shi ma kansa ya fahimce haka, ruwan na tsaigata kawai na fara tafiya ba tare da nace masa komai ba...

Washe Gari Da Safe

Daurin auren safe akayi sabida ana so a tafi da Amarya da wuri..har angama abinda za ayi ina bukkan Innaro ina fama da zazzabi ko abinci na kasa ci...

Addah ne ta fado dakin tace na sa miki kit a mota, taso mu wuce,

Bata rai nayi nace ba za ni ba, Abba yace tare zamu koma Abuja..

Ke walhy agwai ce, Asiya tayi maganar cikin tsiwa, Innaro tace fada ki kara mara kunya, to uban naki Aminu da uwar taki Binta su miye ne su?

Allah baki hakuri Innaro, da kanwa ta nike yi,

Ba shiri na mike dan nasan Innaro inda ta kama abu daya ta kama kenan,

Shiga car din da ta nuna min nayi, wai ita motar Amarya zata zauna...

I was engrossed with my phone when I subconsciously sense the smell of his peff emanating from the car, cikin zuciya ta nace wai wannan kamshi sai yaushe zan daina jinsa? Jiya kasa barci nayi sabida Kamshin sa yaki barin na, ban gama magana da zuciya ta ba naji voice insa yace daya ta dawo gaba, ji nayi gabana ya fadi yace rass, Inna Laminde tace kece yammata sai ki koma gaban motar ko?

Augh damn it! Na bude kofar motar na koma gaba, abin mamaki nunawa yayi bai gane ni ba, nima na ba ma bazan ajiyan sa, har motocin suka  tashi a lokaci daya, muna cikin tafiya Abba ya kirani Facetime I picked up without hesitation da "Assalamu alaikum World Best "

My Doctor I thought I asked you to wait for me?

Yes Abba but Addah was pestering me to go with her, I had no choice than to go with her, I'm sorry Abba.

My Doctor. You're sick and you urgently need to see a doctor..

Don't worry Abba when I reach there I'd give you a call. Love you and don't forget to take care of yourself for me okay?

Yeah sure My Doctor and you too, please don't forget to give me a call as soon as you reach there.. Bye.

Tari ya hana ni sukuni ga ciwon kai, gaba daya na kosa akai Abuja dukda nasan sai can dare zamu issa.

Parking yayi kusa da wani pharmacy Store dake bakin titi yace ina zuwa yana fadin haka ya sauka, ko minti biyu ba ayi ba ya dawo rike da Leda, mika min daya yayi sannan ya mika ma Inna Laminde, take 1 now with two of this, yayi maganar without looking at me..

A DAREN AURENA(SABON SALO)Where stories live. Discover now