page 4

61 3 0
                                    

*A DAREN AURENA*
          _SABON SALO_


    BY

MissDmk✍🏻

Page 4

Cike da mamaki nake ganin cewa ni virgin ce, but na kasa yarda, I think only JayD can testify that, da wannan tunanin nayi wanka na fito, na shirya cikin kayan barci na nufa parlor, abin mamaki sai gashi kwance a samar kujera..

I hastily dashed onto him...

He furiously rose to his feet and said How dare you? use those filthy hands of yours on me?

JayD please ka saurare ni, nasan duk kishina kesa ka, kayi treating ina haka, nayi maka uzuri but please give a listening ear..

Kallo na yake yi kamar ya ga abin kyama a kusa dashi..

Ganin yayi shuru yana kallona,yasa nayi gathering courage cewa only you can testify to it, kazo ka ganni ma idonka JayD nayi maganar a tausashe cikin lalashi..

Aisha yanzu na kara tabbatar da cewa baki da hankali, you spent half an hour with a guy and you've the guts to say this? Mai yasa kk min haka? Like are you adding fuel to my fire? Can't you see how hard I'm fighting my emotions and thoughts?

Wani lokaci Allah (SW) yakan azurtamu da dukiya, sai ya jarabcemu da wani abu na tsanani, koh rashin-lafiya, koh cuta, da sauransu. Domin ya gwada Imaninmu gareshi. Amma ga mai-imani hakan zai karfafa shi, ya kara jijircewa.

Why can't you accept this JayD? Besides ba abinda akayimin but you're just punishing me for saving your life?

Save my life indeed? Did I ask you to save me? Please just let me be. like I said I need space.yana gama fadin haka ya yunkuri fita daga gidan nayi saurin rike hannun sa..

Ji nayi ya fizge hannun sa daga rikon da nayi mai, kafin ya fice daga gidan,ba tare da ya waigo ba, zama nayi a kasa na dinga rusa kuka, Yanzu irin tawa kaddaran kenan?

Allah ka fini sanin dalilin da yasa ka dauramin wannan jarabawar ya Allah ka bani hakuri da juriya cinyewa..

Koma wa daki nayi na shige daki, direct toilet na nufa na dauro alwala na fito na shimfida khimar nayi nafillah, Na kai wa ALLAH kuka na, don Shikadai zai share min hawaye na..

Daga hannuna sama nayi na fara tawatsali da Asma'ul-Husnah
nace Ya Rabb! Duk zafin matsala ta da nake ciki a yau bata Kai zafin wuta ba, Hasbunal Lahu wa Ni'imal Wakiyl,

Kamar yadda Fiyayye Halitta ya koyar damu cewa duk wadda ya tsince kansa a tsananin to yace..

"Hasbunal Lahu wa Ni'imal Wakiyl"

Zai ga yadda lamuran sa za suyi sanyi cikin aminci a rayuwa, Nasarori da alkhairai kawai za kayi ta gani,

Ya Allah ka kawo min sanyi cikin amince kuma ka bani ikoh cinye wannan jarabawar Amin ya rabb!

Kuka na keyi Uncontrollably ba tare da mai lalashina ba har barci barawo ya sace ni...

Some weeks Later

Kamar kulum bana iya barci sai nasha magani barci kafin na ke iya barci, har na fara tsoron  histamine, dole na saka kaina barci ko ba magani

Yanzu abin gaba yayi ba, baya ba, he left the house as early as possible, and comes back home late, he doesn't talk nor eat my food, I've no one to share my problems with, I've only my mirror now to talk to...

Jin waya ta na ringing nayi maza nayi picking da hello Addah Asiya..?

Duk amarcin ne yasa aka manta da batun kudina? Eh Aisha?

A DAREN AURENA(SABON SALO)Where stories live. Discover now