4

2.6K 240 25
                                    


Rayuwar Amirah

Part 4

Revision week ya zo ya wuce da wuri. Nura har yarda yayi yana koyawa Amirah da kawayen ta karatu bayan an tashi a makaranta.

Wai duk wannan abun da yake yi bai sa Amirah ta fara mai mutunci ba. Kawai dai bata mai rashin mutunci ne.

Ya koya musu komai diga physics zuma mathematic har da su Biology kar har da geography da bai kware a ciki ba san da ya je ha karanta ya dawo ya koya musu. Art courses ne kawai bai yi musu ba.

Exams ya zo musu da dan sauki kuwa tunda Mr. Aslam ya fara yi musu lesson.

Ranan tafiya hutu Amirah ta je Lab ganin Mr. Aslam bayan mamanta ta zo daukan su kuma ta karbi sakamakon jarabawan ta.

Tana shiga sai taga Mr.Ajayi a zaune. Ta gaishe shi ya tambaye ta ya result nata tace mai ta ci yayi mata barka. Nan ya gaya mata Mr. Aslam in da take ne ma yana wurin yen aji 6.
Da gudu ta tafi Aji 6 ganin shi tana murmushi fara'a.
Mr. Aslam shi kuma tun diga window ya hango ta tana zuwa da fara'a shima kawai sai yaji wani sanyi a ran sa.

Maman su Amirah da ta gama da Amira sai taje ajin su kanwar ta wato aji 3. Ta karbi result in Nafisa sannan ta za gaya taje ajin su Ammar wato aji 6.

Amirah na zuwa sai taga maman ta na magana da Mr. Aslam, bata ji dadin abun ba kawai tayi deciding zata koma. Ju ya wanta ke da wuya Mr.Aslan ya kira ta.

"Amirah come in."

Mamanta da yan uwan ta da sauran yan ajin suka guya hankalin su wurin Amirah.

Ba da son ranta ta shiga ajin ba.

"Ni kika zo nema?" Mr.Aslam ya tambaya.
Da sauri ta amsa ta ce a'a.
"Mamana ma zo nema. Mu tafi gida"
Kawai mr.aslam murmushi yayi yasan ba gaskiya bane.

"Ba guduwa kika yi ba kika bar ni ni kadai. Ba cewa kika yi zaki same ni a mota ba?" Mamanta ta ce.
Amira kawai hada rai tayi.

Aka gama karban result in Ammar suka juya suka fita.

Amirah ce karshen fita. Tana fita Mr. Aslam ya bi ta ya kira ta.

"Toh nuna mun" yace mata

"Mai?" Tayi kaman bata gane mai yake cewa ba.

"Ba result naki kika zo nuna mun ba?"
Ta girgiza kai tace a'a.

"Da gaske?" Mr. Aslam looked disappointed.

"Amma zan iya numa maka yanxu"
Ta fitar da shi diga envelope in ta nuna masa.

Ya ga duk tayo passing. Sciences in taci musu very good da good su art courses kuma ta samu excellent and very good.

Mr. Aslam yayi mamakin result nata. Ya yarda cewa tana da kokari. Yasan zata yi passing science in amma a tuna nin sa da good and poor zatayi passing tunda bata mai da hankali akan su ba sai lokacin revision da ainihin jarabawa.

He felt proud of her.

"Gaskiya kinyi kokari. Masha Allah."

"Na gode......... da ka koya min" ta ce a ciki ciki.

Mr. Aslam yayi murmushi. "Allah ya kara basira. A cigaba da kokari. Ban da rashin ji lokacin hutu"

Tayi dariya. Bai taba gani tayi dariya ba.
"Kai ma haka" tace sai ta gudu.

*kai ma haka?* yanxun ce mun tayi kar nayi rashin ji da hutu? Abun ya basa dariya. Ya girgiza kai ya koma ajin sa.

Wutun da aka basu na wata daya a cikin kankanuwar lokaci ya kare.
Kan kace mai har an dawo makaranta. Ra yuwa ta ci gaba.

Labarin Amirah. Where stories live. Discover now