7

1.7K 184 12
                                    


💝

Ana zaman zama har wata daya ya Shige. Nura yana kiran Amirah kusan ko wacca rana kuma suna haduwa daga lokaci zuwa lokaci. Yanzu ya gane cewa abunda yake ji a game da ita sadidan ne. Ya gama tsunduma cikin kogin son ta.

Amirah ma ta fara kaunar mr.Aslam din ta. Wani rashin lafiya ta ke ji idan gari ya waye har dare basuyi magana ba. Amma kullum wani abu na damun ta kuma game da shi. Yana da mata da yara. Tana son yaran shi amma bata so ta shiga tsakanin sa da matar sa. Duniya tayi mata zafi. Gashi bai cika son magana akan matar sa Hamid ba. Ita yanxu abun da ke damun ta shi ne bata san ko soyayya suke yi ba koh zumunci. Tana bukatar ya fito ya wanke duk wani kokwanto da take da shi. kuma tayi niyan ta tambaye shi yau idan sun fita.

Nura nata shiri a dakin sa.  Yau Amirah ta yadda ya fita da ita yawon ganin garin Taraba. Ya gama shirya wa ya sa turare sai ga Hamida ta shigo dakin sa.

"Salamu alaikum Daddy. Mummy tace tana neman ka" Hamida ta zauna a kan gado.

"Okay tana ina?" Ya daga hamida ya daura ta a kafadar sa.

"Tana gidan mu" Ta amsa shi.

Nura ya fita diga main building in ya shiga inda Aisha take da sallama.

Eesh na zauna a parlor. Ta amsa salamar sa. Ya ajiye hamida a kasa ta shige cikin gida.

"Fita zaka yi ? " ta tambaye shi. 
"Ea" ya amsa ya zauna.

"Tun last week ka ce min we have to talk about something but shiru har yau."

Nura ya sosa kai
"Wallahi ban manta ba. Yanda zan fara maganar ne."

"Does this magana involve our relationship? And then ur personal life. And then su Umma da Abba?"

Ya kada kan sa yana mai tausaya mata

"Uhm Maman Hamida, i want to clear somethings out today. Please give me some time. " he pleaded.

She sighed.
"Toh it's okay. "
"Thank you. . .. and ....  sorry" ya fada tare da ficewa. Bata amsa shi ba

Yasan cewa tana ta hakuri. Tun ranan farko da yaje wurin Amirah bata kara mai maganan ba shi ma yana kaucewa maganan amma yasan tasan ya cigaba da ganin ta. Ya ma kara kai su Hamida wurin dan sun bata labarin amma bata ce komai ba

He was fine with everything before Amirah showed up now things seems to be going downhill.

Ta isa gidan su Amirah a cikin kankanuwar lokaci. Nafisa zata fita gidan friend nata sai sukayi dropping inta off kafin suka kama yawon su.

Ya kai ta wurare da yawa harda historical places. Yanxu kawai suna zagaya gari ne suna shan iska suna hira.

You didn't bring the twins along" tace mai. Yayi murmushi kawai.

"Ina maman su? Tana lafiya" Ta kara tambaya

"Ea" kawai ya ce.

Amirah bata jin dadin irin hakan.

"What is our relationship?" Ta kara wani tambaya.

"Uhm?" Yayi kaman bai ji ba 

"Bana school. And you aren't my teacher anymore balle nace teacher student relationship ne da mu. We talk on the phone everyday and text alot. We see each other from time to time and we don't even work in the same place. You are sweet and sometimes romantic. You are married and have kids but we are like this.and you don't want to talk about maman Hamid. ..  so what exactly is our relationship? Coz I am confused here. "

Nura ya samu wuri ya yi packing.

"Am sorry I made you feel that way" yace

"Am not asking for apology ai ni. Am just asking what out relationship is"

"Okay. Uhmm. You know I like you. You knw I've liked you since kina ss1."

"That's in the past" ta kase shi.

"I know. Now I love you. I really do alot. But I didn't want to confess that cause akwai other issues at hand. I haven't even began to solve them and I don't know how u are going to handle them so I've been thinking alot but I will tell you everything. "

"And am listening."

"So. I used to have a brother. We are three a gidan mu. Salim, I and Rukky. Rukky tayi aure.

Years back. About 5 years now I meet Aisha. Maman su Hamida. We became friends and I even told her alot about you. Actually i came to kinda have a crush on her then she met my brother. And I don't know but they started dating. Ofcoz I gave up on her it was a tiny crush after all. They got married. "

"Eh? So you mean... " Amirah cut in

"Yes. Hamida and Hamid are my brother's kids. He passed away after they were born. They were 5 months then. They started growing with no father and turned me into their father. Maman Hamida tayi takaba a gida so I was attached to the kids. Their friends had daddys but they didn't have one so i told them they have me and they started calling me daddy. Aisha went home for some time and came back to Taraba and continued living her my brother's house cause she works in Taraba and Umma wanted her to stay in the house because it was in the same compound as our house. That's why she's still home. "

"Uhmm. So where again did al these get complicated?  Am confused. I believed that she was ur wife and I know she isn't is there anything else?" The confused Amirah asked.

"Maman Hamida isn't my wife ........ yet. I let you believe she was my wife because we were planning on getting married anyways. "

"You're getting married?" Amirah ta kara tambaya.

Da tana tunanin matar sa ce yanxu kuma ya fada mata gaskiya amma jin cewa zai aure ta kuma sai abun ya tsoke zuciyar ta her heart broke into pieces.

"Am sorry" ya karasa

For a moment Amira bata ce komai ba. Ko motsi batayi ba. Kawai tana zaune.

"Does Maman Hamid know about me now?" Ta tambaya

"Yes. Kind of. We haven't talked about it with her yet. I was planning on doing that today. "

Tayi nodding.

"Okay" she was tongue tied.

"I'm going to marry Aisha. She's an amazing person and I like her and her kids. Hamid and Hamida are my kids. But I also love you. I love you alot. I want to marry you. But I can't push you to anything. I hope you will think about it carefully and take your time too. I will wait for you as long as you want. But I also hope it won't take very long... please."

6.3.2017
x

clusive_jazmien.  Thank you for helping me edit this.
Ni dai i wouldnt have. Lol.

Labarin Amirah. Where stories live. Discover now