8

2.4K 182 9
                                    

Rayuwar Amirah

Part 8

An gama yi wa su Hamid da Hamida wankan dare an sa su bacci. Hamida har da kuka wai Daddyn ta bai dawo ba bazatayi bacci ba amma kafin ace mai sai tayi bacci ta manta da Daddyn.

9 ma batayi ba sai taga call na Nura ya shigo wayan ta. Ta fita diga dakin yaran ta bar su da mai aiki. Sannan ta dauki waya

"Hello daddy" ta kira sa yanda yaranta ke kiran sa kuma haka tayi saving numbers nasa a wayan ta.

"Mummy Hamid. Bakiyi bacci ba? Na dawo. Zaki iya fitowa? Ina waje wurin swing in yara"

"Okay toh. Ina zuwa."

Maman Hamid ta dauki baban gelen ta ta yafa sannun ta fita taje ta samu Nura.

"No one like you. Sai maman Hamid da Hamida" Nura yayi mata kirarin da ya saba tun ba yau ba. Tayi dariya.

"Kai haba mana daddy don't decieve me mana. Yanzunan ka dawo diga wurin no one like her fah" ta tsokane shi.

"Haba Aisha. Ai ke ce number one. "

"Ni dai rabu dani Nura.  Ya Amirah? Tana lafiya?"

"Uhm. Tana lafiya. Amma watakila bazata iya bacci ba yau"

"Why? What did u do again?" She accused him.

"I dropped the bomb"
"And?"
"And she's silent"

"Kai Daddy you've always been a heartbreaker. Why are u like that ne" Aisha teased.

"Haba.  C'mon eesh. Shedan da zaki mun kenan? Yaushe nayi breaking heart na mutane?"

"Ka manta Amina ne?  Har yanxu dai tana nan tana jira ka aure ta."

"Kai rabu da ita. Waccen yar she's on her own ai. So nawa zan gaya mata. Ni you are the one for me" yayi murmushi.

"Hahaha. Funny. Amma mai yasa kake wa Amina haka ne wai? Haka kasa ta shiga tashin hankali saboda ni."

"Dama ta dame ni ne. I had to make her talk to u ai. Ba haka muka saba ba. We became close friends because of that ai. "

Sukayi dariya. 

Shekara wurin 5 da suka huce Aisha na zaune tana harkanta sa Nura ya zo ya zauna kusa da ita. Sun san juna amma basu saba sosai ba. Kawai suna cikin dan hira sai Amina ta kira wayan sa. Sai ya roki Aisha ta dauka tace baya kusa.

Da ta dauka Amina tace mata ita wa cece da har zata dauki wayan Nura, Ita kuma Aisha bata ji dadin yadda Amina ke mata magana ba. Sai cewa tayi ki fita diga har kan shi kuma ba ruwan ki da koh ni wacece. Sai ta kashe wayan.

Nura yaji dadin abun sosai yata dariya. Ba'ayi minti goma ba sai ga Amina ta kara kira tana kuka. Nura ya dauka.  Ta ce mishi wace ta dauki wayan sa dazu shi kuma akan ya fadi gaskiya sai ce wa yayi budurwan sa ce kuma zai aure ta. Ai koh sanda Amina tayi sati tana zazzabi.

Bayan Aisha ta aure Yayan Nura suka zo suna shiri da Amina da yake cousin in su Nura ce kuma tana yawan zuwa gidan su. Har tayi kokayi ta hada Amina da Nura amma abun ya gagara.

Toh yanxu bayan rasuwan mijin ta kuma su twins in sunyi shekara uku aka fara cewa tayi aure. Da ganin shakuwan ta da Nura baban sha ya bada shawara ua Auri Aisha bayan tunani da dan understanding tsakanin Aisha da Nura, suka yadsa za suyi auren.

Da labari ya isa kunnen Amina san da tayi karamin hauka. Har gida ta zo taci mutuncin Aisha. Ta ce tayi tunanin ita kawar tace mutumiyar kirki amma ashe bin Nura take yi ita ma. Har da ce mata ashe dama tun da mijin ta na da rai tana soyayya da kanin sha. Abun ya bata wa Aisha rai ba kadan ba. Ba irin text message in da batayi receiving ba diga Amina saboda Nura. Amma kawai ta fara share ta. Har yau once in a while tana samun text diga wurin ta kuma yana kuna mata rai irin maganganun da Amina ke mata a text in amma ta daina kula ta. Ta bar ta tatayin haukan ta ita kadai. Da tayi kokarin tayi mata explaining amma taga cewa Amina ba da kwakwalwa take tunaniba.

"Yanxu dai toh. How are you and how are things going? What is your head up to?" Aisha ta tambaye shi seriously bayan sun daina dariyan.

Yayu shiruuu. Ya rasa diga inda zai fara. Ganin haka sai Aisha ta taya shi fara wa.

"Kana son Amira. Kana so ka aure ta koh?"

Bai ce komai ba. Kawai ya kalla kafan sa.

"You know we wont get over this if you don't speak up now right?" Ta tambaye shi

"What do you think of all this? How do you feel about it?" Ya tambaye ta.

"Honestly am happy for you. That you finally met Amirah Again. But I've heard so much about her before I think she's a good person and would make a good wife too. She's like your real first love. That should be cherish. Mine was short but am still grateful for it. It's better short than never. " tace mai

"But what about you?"

"What about me? C'mon second hand ce fah. You deserve better" she joked.

"Eeshhh!!" He warned.

"I will support you if you really want to marry her.  Oh my gosh. Another heartbreaking news for Amina" tayi dariya har da tafa hannu.

"What about you" ya tambaye ta a hankali. Ita ma ai tanada zuciya dole yasan wani wuri a zuciyanta yana ciwo saboda maganan Amirah.

Aisha taja numfashi tayi murmushi. Ita har ga Allah ta ji mai dadin ganin Amirah. Amma ai ita ma ta fara son shi saboda haka ita ma she feels heartbroken about the situation. But she has always wished him the best and rather than a bazawara like her ya kamata ya aure yar budurwa ai. Kuma naturally kawai diga hirar ta yata bata kan Amirah har lokacin daya ke stalking nata bata sani ba, ita kan ta Aisha taji tana son Amirah.
Kuma tasan irin dadi da yaji bayan ya kara haduwa da ita.
Amma ita ma she feels pain. Na cewa Nura ya samu wanda yake so, Na rashin masoyin ta, Na kishi, da na kwanar Nura da ya shige ta.

"Kema you must be hurt ai from all these" ya kara tambaya

"I will be fine. Really"
"I am so sorry."

"Mai yasa kake bani hakuri"

"I'm sorry about my brother. And am sorry am not even as good. And am sorry about this....  About Amirah and everything else..whuch also includes all the nonsense Amina has been doing to you. Am really sorry about everything. Even my family that are against our marriage and haters and all. Kawai dai am sorry. " he pleaded softly.

Aisha bata san yaushe hawaye ya fara zuba diga idon ta ba.
"It's okay." Tayi murmushi.

"Kinsan I love you right?" He said then made a funny face. Tayi dariya.

"Don't decieve me"

"Cmon. What do you take me for ne wai. Haha. Kinsan i really had a crush on you back then koh?" Ya ci gaba.
Ta harare shi bata yarda dashi ba 

"Da gaske nake. " he tried defending himself. "Amma you broke my heart and fell for someone else. Gosh. So cruel " he joked and he succeeded in making her laugh.

"That's it. Maman twins na. Keep that smile okay. You know how much I love you right and the twins?"

"Thank you for giving me the support and permission. You are the best. Na gode. Saura su Umma da Abba. " ta karasa maganan sa

"Oh. Haka ne fah. Ni dai a kawo mun Amirah na gani wata rana. " Aisha tace

Nura face Palmed himself. "I forgot one more person. Saura Amirah. Her decision is important."

"Oh. I hope she makes up her mind as soon as possible toh. " Ta ce a lump a throat nata. Da gaske ta na mai fatan alheri amma zuciyan ta kuma yana dan ciwo kadan.

"Hmmm. Amin." Ya girgiza kai.

Nan suka zauna sukata hira har bayan karfe 10 kafin yayi mata salama ita ma ta shiga gidan ta. Gobe monday. Zata je aiki yaran kuma suna da makaranta. Bata da lokacin tune tune. She will just accept everything as it comes.



7.3.2017

Labarin Amirah. Where stories live. Discover now