5

1.9K 207 15
                                    


Rayuwar amira
part 5
Bayan shekara 7........

Iyaye, yen uwa da abokan arziqi sun taru a filin jamiar BUK ana taya daliban yaye murnan gama jami'a a fannin karatun sharia.

Yau dadi kashe Amirah ta gama law school. A cikin shekara biyar ta yi kuka tayi dariya ta sha wahala ta samu sleepless nights saboda karatu, kuma tayi hakuri duk da akwai lokutan taji kaman tayi hauka, yau da gobe sai Allah. A hankali a hankali kaman kurban ruwa bayan ka hardaye kayan kifi da yawa, Allah yasa sun kammala karatun su.

Ammar yayan ta ya fara aiki as an architect. Kanwar ta Nafisa kuma she kara daya suka gama Jami'a. Ita ta karanta Agriculture fannin kula da dabbobi da plants.

Akan ta je law school kaman yanda sauran kwayenta ke yi, Amirah tayo deciding taje NYSC tu kunnan tare da kanwar ta. Luckily for them akayi posting nasu the same state. Wato Taraba.

Sukayi camp nasu na sati 3 suka gama sannan sukayi applying for jobs a different organizations.

Nafisa ce ta fara samun aiki sannan Amirah. Baban su yace su zauna a gidan wani abokin sa a wannan lokacin tsahon shekara dayan da zasuyi.

Nafisa ta girma ta zama babban budurwa. Masha Allah tafi Amira haske da manyan idanuwa. Tayi farin jini sosai har ta samu tsayeyye.
Ita kuma Amirah ta kara kyau compared to before, lips in ta is every girl's wish ga wushiyan ta dake kara mata kyai idan tayi murmushi. Ta yi samari kala kala amma duk wanda ya kawo mata rainin wayo mutuncin sha take ci... ta chanza sosai amma koma wasu halayen basu chanza ba... zatayi mutunci da kai amma idan ka kawo mata rashin mutunci da tarbiya zata nuna maka ita wacece.

Wani lokaci tana Aji biyu tayi saurayi. Bata san ya ta fara sonsa ba amma ya shege ta sosai. They were nothing serious amma ranan ta taji labarin rasuwan sha ta kusa mutuwa ita da kanta. Abun ya yi breaking heart nata dayawa. Ta shiga kuncin rayuwa. Amma a hankali ta warke kuma tayi moving on. Tun diga nan tayi saurayin gaske guda daya kawai amma ta zo bata son sa kuma. Sauran yaran kuma dai kawai mutunci take yi dasu ba wanda take so.

Amirah da Nafisa suka fara rayuwan su a cikin kwanciyar hankali a Taraba.

Wata rana Amirah ta fita diga office tare da wasu ma'aikata sai suka tsaya park su siya ice cream kafin su karasa wurin client in da zasu gani.

Ta na shaye tana jira sai ta hango wani fuska da ya ke mata kama da na wanda ta sani.

Yana wasa da yara biyu mace da na miji. Kaman 'yan biyu ne suna ta dariya. Wata mata kuma wanda Amira ke tunanin maman yaran ne nata daukan su hoto.

Ta kalle sa da kyau sannan ta gane wane. Mr. Aslam. Bai canza dayawa ba. Sai gashin fuska da gyemu da ya tara.

Amira tayi murmushi. Ikon Allah. It's truely a small world.

Suka gama shiyan ice cream nasu suka tafi.

Bayan wurin minti 30 suka isa company in.
Suka je directly to the CEO aka fara discussing issues at hand. Yace musu suyi hakuyi dan sa na hanya zai zo

Ba su dade suna jira ba sai dan ya kira baban yace ga shi nan ya iso. CEO in yace to su hadu a meeting room. Ya dauki lawyers in ya nuna musu hanya.

A bakin meeting room in Nura Aslam na tsaye. Ya canza kaya from comfy to professional look.
Ya bude musu kofa su shiga. Kawai sai ya hango Amira a tare da su. Abun ya bashi mamaki bai san lokacin da ya fara murmushi mai balain girma ba. Ba irin murmushin kar ba baki ba. Murmushi irin ta soyayya.

Amira ce karshe shiga meeting room in. Ya tsayar da ita.
Kawai suka kalli juna momentary abun da ya fara tambayan ta ya bata dariya

"Kinyi aure?"
Tayi dari "a'a"
Sai yayi nodding.

"Kina da tsayeyen saurayi?" Ya kara tambaya.

Ta girgiza kanta a hankali saboda bata gane mai yasa yake wannan tambayan ba

Sai yayi murmushi.
"You went for art after all. And Law. Nice " yace. Ba wai dan bai sani ba. Kawai dai dan yayi confirming.

Yayi stalking Amirah for 2 years kafin yace bari ya dai na what is mean to be will always be. He believed she would walk right back to him if it's meant to be.
And this was it. Ta dawo rayuwar sha.

"Yes. Art and law. " tayi nodded.

Come in" ya bude mata kofan ta kyau ta shiga meeting room in.

It's a new phase of their lives.

5.3..2017

Labarin Amirah. Where stories live. Discover now