6

1.9K 192 8
                                    

Rayuwar Amirah

Part 6

Shekara bakwai. 7 good year. Amirah tayi giving up. Bata taba tunanin zata kara ganin shi ba. Bayan wancann irin confession nashi ya za'ayi ta manta dashi. Hutun chan da tayi was the most restless hutu of her life. Ba abun da ke mata dadi. Ba abun da ta ke so. Komai kawai ba yayi mata daidai. Amma kuma a hankali ta fara warzikewa. Ba wanda ta gaya wa.
Ta kuma school tana tunanin ko so daya ne zai zo amma bai zo ba.
Tace toh wata kila da graduation in ta zai zo amma bai zo ba. Diga lokacin yayi deciding ta manta shi. Saboda idan da da gaske yake ai da yazo da grads nata. Kenan ya manta da ita. Dama kawai infatuation ne. Haka tayi tunani ta manta da shi.

Amma mantawa dashi ai ba karamin abu bane. Kawai dai ta daina damuwa kuma once in a while take tunawa dashi

A shekara na farko a jami'a ta hadu da Mansur. Ta sha ku dashi sosai har ta bashi labarin Mr. Aslam. Akwai lokacin da ya tambaye ta idan Aslam ga zo ya tambaye ta ta aure shi yanxu zata yarda ?
Tambayan ta bata iya amsawa ba kenan har Mansur ya rasu. Basu ma yi soyayya ba gashi suna son juna sosai kowa yayi tunanin saurayi da budurwa ne amma su basa kiran kan su haka tunda Mansur bai tambayeta ta zama girlfriend nashi ba.

Har yau Amirah bata san amsawa waccan question in ba.. zata yar da da Mr Aslam idan ya dawo mata?

Ita bata ma san ki ta so shi a da ko kawai ta shaku da shi ne ba. Sabo ne koh so? Ta kasa ganewa.
Sai kuma Allah ya yi haduwan su kuma Jiya. "Small world" ya ce mata bayan meeting nasu da yanma.

Yace ta bashi numbern ta sai ta bashi ya kira ta yasa tayi saving nashi. Da zasu tafi da sauran yan aikin su sai tace mishi ya gaida matar sa da Yara. Yayi kama bai san maganan da ta ke yi ba amma bata kara cewa komai ba sai ta shiga mota suka tafi.

Ta koma gida ta bawa Nafisa labari. Nafisa tata murna kaman taga tsohon saurayin ta. Tace wa Yayar ta ai dole sai ta hade da Mr. Aslam. It seems kaman har yau yana son ta. Wai ko yana da mata da yara ai ba damuwa. Amirah tayi dariya amma bata ce komai ba..

Ranan ta jira call nashi amman bai kira ba. Washe gari ma haka. Sai ranan Juma'a wato bayan kwana uku ya kira.

"Hello Amirah." Ya gaishe ta.
"Sorry. I've been busy kuma I travelled that's why i didn't call"

"Ina yini mr.Aslam. Ba damuwa. Ya aiki?" ta amsa.

"Kai wani irin Mr.Aslam kuma sai kace makaranta. Call me Nura"

Amirah taji sunan ya mata nauyi a baki ta kasa fadi.

"C'mon say it mana. Nura  ba wahala" yace mata

"A'a ni dai am more comfortable with Mr.Aslam."

"Nura ya miki nauyi da yawa a baki ne?" Yayi dariya

"Ai ka girme ni sosai fa."

"Since when kika damu da respect. Lallai Amirah an girma. 10 years difference na da yawa koh? Haha"

"Mai sunan 'yan biyun" ta tambaye shi.

"Hamid da Hamida" ya amsa

"Toh Baban Hamid" tace yayi dariya sosai.

"Ya akayi kika san da yan biyun?" Ya tambaye ta.

"Na ganku a *shop* ranan mun tsaya siyan ice cream. Kafin muje office naku"

"Oh. What makes you think they are my kids?" He asked curious of her thoughts

"Aren't they?" Ta amsa.

"They are but how did you come up with the conclusion? "

"Kawai. It seemed right ne kawai"

"Koh?"
"Ea"

"So how has life been treating you? " ya tambaye ta
Haka suka ta hira na wurin minti arba'in kafin ya ce mata yana so ya hadu da ita washe gari.
Aiko ta yarda tace mishi ya zo da yan biyun tana so ta gansu.

Tun daren juma'a amirah ta fara snacks kala kala Nafisa na taya ta. Antyn su ta tambaya mai ke faruwa suka ce wani malamin su ne na makaranta suka hadu da bayan shekara bakwai shi ne suka yi inviting nashi gida saboda yayi musu kirki sosai a makaranta.

Washe gari tayi simple rice and stew da salad. Da kyar ta samu abun da zata sa. Ana la'asar Mr. Aslam ya iso da Hamid and Hamida. Nafisa da Amira suka je suka shigo da su. Aka kawo musu snacks da drinks. 

Mr.Aslam da bala'in tambayoyi yake da yasa Nafisa a gaba da tambaya ita ma san da taji kunya. Amira kuma nata hira da yan biyun. Hamida ta fi son meat pie shi kuma Hamid cake da donut coz kayan sugar baya barin sa. 😹

Mr. Aslam ya tambaye Nafisa labarin aure ta ce mishi yayar ta take jira tu kun na.  Nan tambaya ya dawo kan Amirah. Yanxu what does she think of Aure. A secondary school tace bata so. Yanxu fa da ta gama jami'a fah?

Tace mai kawai komai da lokacin sa. Right time take jira.

Aka kawo mushi abinci. Ta zuba wa Nura a plate ta fara sa wa Hamid. Hamid na ganin jan abun da za'a sa a kwanun sai ya hada rai. "Daddy bana son yaji a abinci na" ya yi kuka.

Mr. Aslam yayi murmushi. "Amirah, Hamid ragi ne baya son stew ko anything ja or with taste of yaji. A bashi plane rice da maggi da mai"

"Daddy ni am a strong girl. I want stew. " hamida ta yi tsale ta fada haka har da nuna muscles nata.

"Yes Hamida. You are a strong girl. A sa mata stew but kadan. "Yace wa Amirah.

Tayi murmushi sai tayi yanda yaran ke so. A zuciyan ta tana tunanin they are very cute.

Suka gama hiran su na ranan Mr. Aslam ya dauke yaran sa suka koma gida.

A gidan iyayen sa suke zama.
Suna isa gida ranan suka gudu wurin maman su. "Mummy mumy mummy. We ate delicious food a gidan friend na daddy."

"Haba?" Tace musu "toh yanzu saura wanka"

"Anty Amirah is pretty mommy. Ta bani kayan dadi kalla" Hamida said and showed off her gift bag. Hamid did the same.

Sai ga baban su ya shigo.
"Amira?" She asked him.
Kawai ya sosa kan shi bai ce komai ba.

"The Amirah I've heard alot about. Is she the long lost friend da kake ce mun ka gani?"

Yayi nodding kanshi a hankali.

"Finally. " tace.

"Mummy. Muna so mu kara zuwa wurin anty Amirah." Hamida cried.

"It looks like you would be meeting her more often ai. Lets go and take a bath" ta dauki 3 year olds in ta ta shige daki da su..

Ya nemo Amirahn da taji labarin ta kama ba gobe tun shekara hudu da suka huce da Maman su Hamid ta hadu da shi.
Yazo ya daina maganan ta but 4 years ago she was all he talked about if issues na mace ya tashi.

Wannan shi ne ake ce wa *Fate* koh?.

5.3.2017

Labarin Amirah. Where stories live. Discover now