16.

1.7K 147 4
                                    


Labarin Amirah.

Part 16

Nura ya zo gida ganin su Aisha da Twins in. Suka gama san hirar su har yayi isha ma a masallacin unguwan ya dawo suka cigaba. Sanda yasa Hamid da Hamida barci sanna ya ce zai tafi.

Aisha ta taka shi mota. Ta zauna a kusa da shi
"Dan Allah mana Baban Hamid." Ta roke shi

"No Aisha. We talked about this. You are coming to Taraba with me."

"But..."
"No buts.." ya dakatar da ita.

Yau sati daya kenan kullum sai tayi mishi maganan zama a Yola ta haihu shi kuma kullum sai yace a'a. Bazata yu ba.Aisha kuma wasn't about ti give up..

"Daddyn Hamid kasan I can't travel with this big stomach koh . Dama a last ante natal na anyi warning na kar na zauna a wuri daya for too long."

" ba damuwa. I can be stopping on the way for u to exercise a bit. After every hour."

"This isn't fair wlh" she cried.

"What isn't fair? Me being caring?"

"Ni a gidan na ke so na zauna na haihu kusa da mamana. Is that really too much to ask for?" Tayi ihu ta fara kuka.

"Taraba ba gida bane? Ni ba gidan ki bane? Ummu ba mamanki bace? " shi ma yayi ihu.

"Am always there. Kullum. Life ina ya koma can Taraba. But ni ma I need to share moments like this with my parents. Kaman yanda kai ma kake son zama da iyayen ka. Ga gansu every day haka nima nake so. But I'm asking u for just few months with them kalla yanda kake yi. Mazan nan kun cika son kai."

"Ba shi yasa na bar ki kika zo hutu bah. Da bakin ki kikayi deal da ni. Zaki zo hutu nan but zaki haihu a Taraba. Ba haka mukayi ba? Zaki ce wani yanxu bana miki adalci.you should keep your promise." Ya fada a hankali amma cikin bacin rai.

"Yanxu dai ba zaka barni nayi jego a gida ba kenan. .."

"Taraba ma gida ne.."

"Idan yarinya zata haihu gidan su ake kai ta yi jego. Ni mai yasa baza a bar ni ba"

"Wannan ne first haihuwan ki?" Yayi rolling eyes nashi

"Koh wancan ma ai a gidan ku na haife su ba a gidan mu ba. "

"Good. Kin saba kenan."

"Wancan ma circumstance ne ya sa. Kuma aka hanani zuwa gida duk da naso na je gida a lokacin....." she said bitterly.

Nura ya ji abun har zuciyar sa shi ma.
Yayi missing Yayan shi. Yasan ita ma tayi missing nashi. Amma basu cika maganan shi ba kuma basu san mai yasa ba. Ko wannen su yana tsoron kar ya tada wa dayan wani abu a zuciyar su.
Nura zai iya feeling guilt, jealousy and also missing na brother shi. While Aisha kuma might have a feeling of longing for him, missing him, comparing him with her new husband, guilty for marrying again .. that too to his brother.

Ko wannen su yan tsoron mar dayan ya ji haka saboda haka idan ba sai ta kama ba, basu magana Salim.

"Can't you just let me ... just this once. And I promise not to ask you this favour again." She pleaded

"You aren't keeping this promise and u want me to ackwonledge another promise. Am I a fool? "

"Dan Allah Daddyn Hamid. Please. Just this time. Bazan kara tambayan ka ba."

"Aisha Ibrahim Abba...... No bazan bari ba" Ya rada cikin seriousness.

'Daman Salim ya fi ka saukin kai' she hissed under her breath. She didn't mean to say it but it came out. Bata san koh Nura yaji koh bai ji ba. Amma ganin yanda fiskan shi ga koma tadan watakila ya ji. Tayi regretting fadin haka. Ta kalle shi da sorry face unable to utter a word.

Labarin Amirah. Where stories live. Discover now