12.

1.7K 155 30
                                    

Rayuwar Amirah

Part 12


Nura ya tuka mutun shi cikin hanzari bai tsaya a ko ina ba sai Mr Biggs. (Please someone tell me akwai Mr Biggs a Taraba if not i will cry because late time an ce min there is no park there .)

Amirah had been craving Mr. Biggs meat pie so she finally decided to go and get it. Just when she was about to go out with her sister and the her aunts kids to get them goodies, Nura called her, she didn't pick so he sent her a message asking her to meet him just ones. She texted him back saying he should meet her at mr.biggs in 30 minutes. So here they are now waiting for thier order as they sip their drinks.
(Oh lol na manta hause novel ne. Pardon)

30 minutes ya ma Nura yawa. A cikin minti sha biyar ya isa Mr.Biggs. yana shiga ya hango ta da (na manta sunan sister in) sister ta da yara yan mata biyu da na miji daya wanda yayi recognizing nasu as yaran Gidan da su Amirah ke zama. Suna hira suna dariya. A hankali ya taka ya je wurin su. Yayin dayayi salama duka hankalin su ya jiya ya dawo kanshi. He flashed them a smile and greeted them.

"Can I please borrow ur sister for some minutes?" Ya roke su.

Suka yarda suka cewa Amirah ta tashi taje. (Oh btw na duba sunan sister in ta. Ashe Nafisa ne 😹)

Nura ya ja mata kuje a can karshen restaurant in suka zauna.

"Is there anything i can get you?" He asked her.

"No thank you."

"Am sorry for any harsh act or word i might have done or said to u."

"It's okay" came her reply.

"Ya kike. Kwana dayawa ban ganki ba."

"Ba dai ka nemi gani na ba." Ta harare sa

"C'mon that isn't fair. Ke ce koh calls na baki picking sai dai kira kiyi maganan ki ki kashe."

"Oho dai" ta juya idanuwa.
"Ya su Hamid da Hamida?" Ta yi murmushi

"Suna lafiya. Sunyi missing naki. ........ nayi missing naki"

"Ya maman su"
"Tana lafiya. "

"Yaushe ne auren ku?" She asked all those questions dryly.

"In about 3 months. "

"Wow. About 4 to 5 months to ur wedding, u started courting another girl. Does Aisha even trust u now. I know I wouldn't if I were her."

He sighed "I don't even trust myself."

"Kasan kana da son kai koh. You're selfish"

"Isnt love naturally selfish."

"Is it?"
"Yes"

Sukayi shiru kuma. Amirah na wasa da 'yenyatsun ta Nura kuma kawai kallon ta yake yi. Baya ma so ya daga idon sa ya kalli wani wuri kar ta bace.

"Kiyi hakuri na saki a cikin duka wanna mess in." Ya kara bada hakuri.
Ta kalle shi sai ta cigaba da abun da take yi.

"Have you reached a conclusion? Kin gama tunani?"

"Nayi tunani dayawa amma ban san ko nayi reaching conclusion ba. Akwai tambayoyin da har yanzu bani da amsam su. Akwai puzzles in da brain na bai gama solving ba. But I have a question i think only u have an answer to."

"Another question again. I thought we were done with that"

Amirah tayi ignoring in rashin jin dadin shi

"Mai relationship namu? Na taba tambaya amma ban samu convincing answer ba. So yanxu na kara tambaya. Mai a tsakanin mu. "

"I can only answer that one sided cause am only sure about myself."

Labarin Amirah. Where stories live. Discover now