21

3.6K 211 50
                                    

Part 21.

Amirah ta tashi a karshen dare. Ta yo alwala tayi niyan sa Allah a al'amarin ta da Nura. Ta yi istikhara. Ta roki Allah kariya da taimako har sanda aka kira sallahn asuba.

Da alfijir ya shigu sai taje ta fara hada breakfast. Baban ta da sauran kannen ta na gida. Sun zo diga Maiduguri tun kafin Nafisa ta tafi.
Da rana ta je ta samu maman ta a daki ta zaiyana mata duk abun da yake faruwa tsakanin ta da Nura right from day one. Bawai maman bata san Nura bane amma kuma bata taba jin details sosai ba kaman na yau kuma dama bata san cewa Amirah ta kara haduwa da Nura ba.

Da jin haka mamanta ta tambaye ta.
"Ke yanxu mai kike tunani Amirah? Follow your heart. Stop over thinking. Kina son shi ko baki son shi?"

"Mama...... Gaskiya ina son shi." She replied shyly.

"Then do as you heart says. Invite him home. But first kiyi istikhara tukun na."

"Mama na gaya miki nayi. Jiya na yi kuma two years back nayi."

"Two years back maybe it wasn't the right time for. Ai adduan ba na zabi bane kawai har da time. Then might not have been the perfect time for you two. Ki kara yin wani yau da daddare. Sannan kuma ki roki Allah bayan ko wani sallahn ki. Zama second wife is something most girls hate but it's inevitable not everyone can be the 1st. As much as I want you to get you dream of being the first, I want your happiness even more Amirah. Look at Nafisa kema ina so na ga yaran ki fa kuma na gan ki happy and satisfied. Then i can die in peace." She laughed the last part.

Again Amirah performed another night salat and never forget to ask Allah to guide her in every sujood.

....

Nura ya iso garin Adamawa Yola north. Bai tsaya a ko ina ba sai gidan su Aisha I Abba. Gidan maman yaran shi. The apple of his eyes. Alnurin zuciyar sa..

Maman Aisha ya fara haduwa da suka gaisa sannan tace mai ya ne ya shiga dakin da Aisha take ciki.

Babu irin abun kunyan siriki tsanan nin sa da maman Aisha. Ofcourse yana jin kunyan ta amma suna zama suyi hira and all. Asali wanda maman Aisha ta ji wa kunya shi ne mariga yi yayan shi Salim. Ba sh taba zama sun yi dogon hira ba tare. Amma ta saba da Nura tun kafin ya aure Aisha saboda haka ba bu irin kunyan can tsakanin su.

Yayi sallama ya shiga. Murmurshi yake yi kaman bakin shi zai tsage.

An kwantar da babyn a kan kayan sinfidan ta masa ruwan pink tana kan gado. Maman ta a gafen ta, tasha kwalliya bayan wanka bayan la'asar in da tayi. Ta sama fashion earrings and necklace masu kawai. Cikin idon ta da kwalli saman idon kuma da bakin eyeliner. Nura was confused did she get even prettier after having a baby?

"Maman 'yan biyu, Maman Mubaraka." He teased.

"My daughter's name is not Mubaraka ooo" she warned with a little giggle.

Ya dauki yarinyan a hannun sa. Yayi mata huduba bayan yayi mata salama. Though baban Aisha ya riga yayi kutuba da sa suna shi kuma dai Nura kawai yaji yana so yayi nashi ne.

He stayed for a while admiring the little creature before he looked back at Aisha.
"Thank you for this wonderful gift. You have no idea how happy youve made me. Thank you so much."

Aisha just smiled as her heart swelled.
She knows that feeling of having your first bundle of joy with your love. Five years ago she experienced it and today again she is experiencing a similar feeling. Having this feeling more than once in your life time is a blessing she thought. Because the 1st is always the best.

Nura couldn't resist. He has to take a selfie with the sleeping baby. After taking one of himself and the baby. Then with Aisha and then their little twins whom are now big sis and bro stormed in making noises to which the baby opened her eyes. They snapped a family selfie and even got one of Aisha's sister's to take a nice portrait of the happy family.

Labarin Amirah. Where stories live. Discover now