14

1.5K 143 10
                                    


Okay babes... I never said part 13 was the end oooo. Tohm. We still going.... I can't leave Amirah and Nura like that. They need to suffer some more don't you think 😏

Rayuwar Amirah

Part 14.

'Daddyyyyyýyy!!'
'Ni zanje wurin Daddy na. Daddyyyyyyy' Hamid ya bude bakinsa yana ta musu kuka a tsakar gida.
Kakar sha wato maman maman sa ta gaji da lallashin shi ita ma taje ta zauna kusa a Maman Hamid.

Hamida ma da ta danyi kukan ta kadan Ana bata hakuri tayi shiru, ita ma tayi kokari ta bawa dan biyun ta hakuri ya daina kuka amma abu ya gagara. Yau Hamid rigima yake ji.

Sunje Yola suna zama a gidan Maman maman su. Tunda dogon hutu ne, Nura ya bari su fara zuwa shi yana aiki sai bayan wata daya ya zo. Zuwan sa ne fa yasa Hamid kuka haka wai sai ya bi babanshi hotel in da yake zama. Nura shi kuma yace akwai abun da zai yi dayawa wata kilansai dare zai koma hotel in saboda haka Hamid yayi hakuri sai gobe. Amma shi kuma hamid bai ga na hakuri ba.

Aisha ta tashi zata fara dukan shi kenan dan rigiman ya ishe ta kawai sa kanin ta ya shigo gidan.

"Haba haba haba Mana Adda. Maman Hamid. Ki yi fama da cikin ki mana. Yanzu kina da karfin dukan yaron nan ne? If you have energy save it for labour. " Kanin ta Fu'ad ya dauke Hamid ya fita da shi.

"Kai har na ji iska a gidan nan. Yaro ya ta kuka kaman baby. Hamida ta ta fi shi hakuri. Wai aren't they like five years now?" Yar autar su Aisha ta yi magana.

Anyi wata sha bakwai 17 da auren Aisha da Nura. Yanxu kuma Aisha na da cikin wata bakwai 7. Saboda tsohon cikin nan da kyar Nura ya bar ta ta zo gida hutu. Yace ta bari sai bayan ta haihu amma Aisha tayi kememe wai ita bata so sai taje gida taga iyayen ta.  Ya ce toh suyi deal. Zata je gida ta dade amma a Taraba zata haihu. A lokacin ta yarda amma yanxu da tazo gida har ta fara planning yanda zata dauko wani sabon rigima tace ita sai dai a barta ta haihu a gida. Nura bawan Allah bai san tana nan ta na mai planning sabon ciwon kai ba.

17 months nasu tare was filled with many things. Happiness. Sadness. Memories. Fights. Makeups. Trust. And atimes guilt because of Hamid's late father. They still remain strong together.

"Hello"
"Hello... har ka gama aikin ka?"
"Ea na gama. Na sha wahala yau"
"Don aiki ka zo koh dan ga gan mu? Dazu I doubt ka kalla face na da safe da kazo.  Kawai Dad  ina ka gaisar ka tafi. Did u even miss me kuwa ?" Aisha ta fara mita.

Nura yayi dariya. Bai dade diga dawowa daga aiki da zai dan yi a yola ba. Ya samu ya dan kwanta shi ne ya kira matar sa.

"ke fa? When I even begged you not to leave. Amma kika bar ni single for a whole month. So cruel. Ko Hamid da Hamida sun fi ki missing ina. That's why people have kids koh? You can always trust them not to forget you."

Aisha ta sa wayan ta tsakanin pillow da kunnenta. Ta sa hannahen ta a kan cikin ta.
"I missed you. And Mumtaza misses you too."

"Nace miki sunan ta Mubaraka." Yayi dariya. Aisha bata san sunan

"Wai ba 'ya ta ba ce? We'll see."

"Ni ma ai 'ya ta ce. "

Shi kenan suka fara musun sunan dan da ba'a haifa ba ma tukun na. Dama sun saba. Da farko musun mace ne koh na miji. Da aka gane mace ce, sai aka fara musun sunan da za'a sawa yaron.

Nura yayi kwana uku a garin yola amma bai kara samun time ba ya shigo wurin su Aisha. Idan ya tashi da safe sai chan dare yake dawowa hotel nasa. Baban sa yana so ya bode wani branch na company su a Yola saboda haka aiki yayi yawa. Wai ma a haka hutu ya dauka diga branch nasu na Taraba.

Labarin Amirah. Where stories live. Discover now