9

2K 173 13
                                    

Rayuwar Amirah

Part 9

Amirah ta tashi da safe idanuwan duk a bushe kuma a gajiye. Bata ma samu tayi baccin ba. Ba abun da batayi tunani ba a darren nan.

Nafisa ta tambaye ta mai ke damun ta amma ta kasa gaya mata. Tayi tunani har ta gaji amma har yanxu ba ta isa conclusion bah. Har yanzu tana da sauran tambayoyi da yawa. Sai ta kira Nura.

Ta daga wayan ta ta fara kira. Nura na zaune a cikin dakin sha. Shima bai samu yayi baccin kirki ba. Sai bayan sallahn asuba ma ya samu ya danyi bacci. Yanxu kuma sai ya shirya ya tafi aiki. Kwasam sai ga Amira ta kira shi. Yazo da gudu zai dauka sai kuma ya tsaya. Ya ji tsoron dauka bar ta fadi abun da yake gudu. Ya danne zuciyar sha dai sai ya dauka.

"Hello. Kin tashi lafiya? "Ya amsa wayan

"Lafiya lau. U?"
"I didn't sleep well " ya gaya mata gaskiya.

"I thought of many things all night. And I have a lot of questions but I just want to ask you one thing now"

"Ki tambaye ni duk abun da kike so. Zan amsa cikin gaskiya.  "

"Mai yasa sai yanxu ka gaya min? Why didn't u tell me the twins aren't your kids tun da farko?"

"Saboda they are my kids Amirah."

"No. You let me be decieved." Ta fada a cikin haushi.

"I just didn't clear your thought but I also didnt implant that believe in your head. You made it up yourself"

"Not clearing it from the begining is a crime itself"

"Hmmm. Would it have been any different toh? At the end of the day I would have still told you that I plan on marrying Aisha. The earlier you believe she's my wife the better.  Don't you think?"

"Who's Aisha?"

Jin haka Mr. Aslam ya rike dariyan sa.

"Maman su Hamid da Hamida."

"Toh sai anjima. " ta kashe wayan ta. Bata ma jira shi ya kare cewa komai ba.

Amirah ta gama shiri ta tafi aiki. Ta rasa mai ke mata dadi.

Bayan two hours Amira tayi sneaking diga kujeran aikin ta taje balcony ta kara dialing numbern Nura.

"Hello?" Ya amsa

"Shekaran Hamida da Hamid nawa?" She went straight to the point.

"Na yi tunanin kin riga kinsan they are 3years old"

"Was just confirming."

"Tun yaushe kukayi deciding zaka aure maman su?"

Nura ya juya a kan kujeran sha. Ya goga kan sa.

"Few months back...."
"How many months back?"

"I think about 7 months ago" ta bata amsanta

"Toh sai anjima" ta kara kashe wayan ta.

"Hello" Nura said through the phone but there was no reply. Once again she hanged up on him. He's been wondering what's going on in her head but he can't come to a conclusion. For now he will just patiently answer all her questions.

Aisha na wurin aiki amma hankalin ta baya nan. Abun duniya ya ishe ta.

Tun rasuwan Baban su Hamid ta samu masoya kala kala amma duk basu mata ba sai a karshe da aka mata suggesting Nura sannan ta ji hankalin ta ya kwanta dashi kuma ta ammince.

Yanxu dai baza tace she's totally heartbroken ba but gaba daya jikin ta bai ya mata dadi. Hankalinta ma baya jikin to. Komai yayi zafi. Ta yi niyan kiran Yayar ta ta neme shawara a wurin ta amma ta fasa. Ta ce sai diga baya. Yanxu kawai she will focus on the kids.

Labarin Amirah. Where stories live. Discover now