🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 3

1.8K 109 3
                                    

🥀🌺🥀 *FAHIMTA* ..... 🥀🌺🥀

*Xinnee smart*

3......haka rainon Isah yadawo hannun Larai, tamaidashi kamar wani Almajiri kullum cikin izaya Kala daban daban, a haka suka rayu, har ya girma, data ga yagirma yafara yimata gardama Shima tami'kashi gurin boka, nan aka kashe masa zuciya, Shima Sai yadda tayi dashi,

     Baiyi karatun Boko ba sai na Allo, wanda da'kyar shima yake zuwa,  yana yan sana'o'insa, har yabud'e d'an shagon Saida kayan Masarufi, Larai kuwa tasamu yadda take so dan Sai abunda tace, a haka yayi aure inda ya auri kulu yar wani buzu mai gadi a unguwarsu, kulu kyakyawa ce sossai gata da hankali da nutsuwa, bayan aurensu Larai tamaida kulu baiwa, dan a gidan suke zaune,

         Komai na gidan kulu ce keyi, dan hatta da kayan saide saiden Larai itace keyi, haka take Rayuwa a gidan ba wani yanci, saidai dayake tana son mijinta abun baya wani damunta sossai,

      A haka 'kawar Larai tadad'a bata wata muguwar shawarar, ba' bata lokaci sukaje aka aiwatar, wato a sake kashe Isah, dan idan yana raye malam sahabi yamutu tofa shi zai gaji gidan dan haka ta aiwatar da abunda boka yace mata, a ranar Isah yace ga garinku,

Bayan mutuwar Isah ne Larai ta fuskanci kulu nada ciki, aikuwa nan hankalinta yatashi, bata 'bata lokaci ba ta tafi gun boka, inda ya tabbatar mata da sai an haifi cikin, ba'kinciki kuwa kamar tayi yaya, dole haka ta ha'kura zuciyarta cike da tsanar cikin tun baizo duniya ba,

Watan cikin tara kulu tahaifeshi saidai me bayan ta haihu Sai jini ya'balle mata, wanda kafun ayi wani yin'kuri itama Allah yad'au ranta, Rayuwar kenan yanzun kake mutum anjima gawa Allah yasa mucika da imani,

Ri'kon zainabu yakoma hannun Larai inda tun tana jinjira take ganin tasku izaya Kala Kala, har zuwa yau da take shekaru 14 a duniya, makarantar Allo da' kyar take samun zuwa bare kuma ta Boko wacce ko maganarta ma ba ayi,

  *CIGABAN LABARI*

Sun 'kulle uwar d'aki Larai tadubi jimmai, tace.... Jimmai bakomai yasa nakiraki ba illah saboda zancen matsiya ciyar yarinyar nan zainabu, wlh kullum kwanan duniya sake tsanarta nake, nifa kawai ayita ta' kare... to yanzun ke ya kikeso ayi Jimmai tafad'a tana mai 'kura mata ido,

         Jimmai banason Ayimata kisan lokaci d'aya sonake sai rayuwarta ta wula' kanta kafun, Kinga ne? to indai hakane kawai inyiwa su rogi magana suyimata fyad'e, cewar Jimmai,

Waye haka kuma? Larai ta tambaya, uhmnm wani ne anan bayan layi sunan wasu mashaya, kwanaki bana baki labarin ayiwa wani yankar rago ba? Ehhh hakafa, cewar Larai dake jiran bahasi,

           Yo to ai shine yayi aika aikar, kinsan halin 'kasar tamu idan kanada kud'i katake, to shima ance wani maigidansa ne yafito dashi, Ikon Allah cewar Larai tana dafe da ha'ba, to ko sati Baiyi da fitowa ba yadad'a yiwa wata yarinya fyad'e...... Ku....... Uhmmm ke ni duk bashi ba ke idan kika soma bada labari kamar redion da yalalace, dariya Suka sa....nan suka gama 'kulla yadda za a'bata rayuwar baiwar Allah zainabu,

       Itakam batasan wainar da suke toyawa ba, tadaisan tunda suka shege d'aki to kome suke tattaunawa ba alkhairee bane,

Aikinta takeyi baji ba gani,
.......................................................
'karfe 8na darene, shirinsa kawai yakeyi ya tsuke cikin' kananan Kaya wanda suka sake maidashi handsome na sossai da sossai, blue jeans ne yasaka da red sheet Sai wasu makasing masu tsada suma red colour, agogon hannunsa 'kirar Rolex silver colour,
  Turarensa da yafiso na white man ne a jikinsa, Sai wani irin sassanyan 'kamshi ketashi a jikin sa, kb dake tsaye yana'kare masa kallo ne yace, guy kayi fa over dole yanmata suringa rud'ewa idan sukai clash dakai shiyasa ko a US yanmatan club are all after u,

Shidai bai cemasa komai ba sai murmushi da yayi dan bayau yafara Jin irin wannan yabon daga kb ba kai ba kb ba gabad'aya friends d'insa haka suke masa,

Sarkin zance nagama sai mutafi idan kagama zuba zancen, tunda katakura sai munje club d'innan, gashi zamu amma baka barni ba sai zance kake zuba mun, ya'karasa fad'a yana fita daga d'akin, dasauri kb yabishi yanacewa Allah gaskiya nafad'a kaima kasan kai mai kyau ne,ya'karasa fad'a yana 'ko'karin tayar da mota basu zame ko ina ba sai club...............
.......................................................
' Karfe goma shad'aya nadare, zainabu na kwace bacci ya kwasheta, taji motsi Wanda yasa ta farkawa bata kai ga bud'e ido ba taji anrufe mata baki da wani abu haka fuskarta,,
     Caraf akayi Sama da ita sai wutsil wutsil takeyi amma ko saurararta basuyiba suna fita suka wurgata mota suka tafi......
......................................................
Tunda suka shiga club d'in yakejin gabansa na fad'uwa, wanda yarasa maiyasa yakejin hakan, Shidai yasan ba yau yafara zuwa club ba, hakan yasa yanemi guri can gefe yazauna yana ganin kb yashiga fili yana kwasar rawa shida wata yarinya 'karamun tsaki yayi...... Hi yaji anfad'a a kusa dashi, d'agowa yayi, duba d'aya yayi mata yad'au ke Kai, ganin tana 'ko' karin zama kusa dashi yasa yami'ke, gaba d'aya yafita daga gurin,
      Tabarsa ya ciro cikin aljihun sa saidai kuma yamanta bai fito da lighter ba, kuma bayason komawa ciki dan haka yanufi wani shago daya hanga duk da dai akwai tazara a tsakanin ya gwammace yaje can yasiya da yakoma wayannan yanmatan masu nacin tsiya su dameshi..... Yazo zarta wani kango ne yaji kamar magana abun yabashi mamaki, a ransa yace yau na bonu badai muryar aljanu ce yau a kunnena ba...... Wandonsa yahau tattarewa daniyar yazuba da gudu, Sai yaji muryar mace macenma 'karamar yarinya tana cewa,......... Dan Allah kuyi ha' kuri karkulalata mun Rayuwa,..... Mai nai muku..... Muryarta ta adashe da alama taci kuka harta gode Allah shi kansa badun gurin tsit yake ba da bazai jita ba,

     A hankali yake tunkarar kangon motsi yaji a bayansa ance Ma'aruf? Wai gawa yayi dasauri ganin kb ne yasa yad'anji natsuwa zai koma magana yad'ora masa d'an yatsan sa akan la'b'baansa alamar yayi shiru, Kai yagyad'a masa cike da mamakinsa,

        'kara dumfarar cikin yakeyi yayinda kb ke binsa a baya,

Maza ne su ukku sun kwantar da yarinyar da a haife zasu haifeta tsirara sukai mata haihuwar uwarta sund' aure mata hannaye da 'kafafuwa, bakin kuma wanda ke kanta yana'ko'karin cinma burinsa akan tane ya toshe mata bakin,da hannunsa.......................



_Xinnee smart_

Comments d'inku' karfun guiwata 💃🏻

🥀🌺🥀FAHIMTA.... 🥀🌺🥀Where stories live. Discover now