🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 10

1.3K 99 1
                                    

🥀🌺🥀 *FAHIMTA...* 🥀🌺🥀

_It's about a girl who is been molested by her step grandmother eventually she met someone that changed her life_..

*XINNEE SMART*

10.....tunda suka tafi tsawon wata biyar basu ba labarin su, kullum sukayi waya da mum maganarsa d'ayace aikine yaimasa yawa, dan tundaga honeymoon basu dawoba gurin aikinsa suka wuce,

     Rayuwar su sukeyi cikin kwanciyar hankali, duk da ma'aruf ba a cikakkiyar mace yasamu Rukayya ba hakan sam baidameshi ba duk dacewa abun namasa ciwo a 'kasan ransa,amma bashida yadda ya iya dole yake sharewa kawai dan sam bashida yadda zaiyi saboda mugun' kullin da akaimasa ko musu baya iya mata,

     A 'bangaren son zainab kam abun sai dad'a hauhawa yake dan kullum son zainab baya barinshi sukuni, sonta sai gaba yake a zuciyarsa amma yadanne har zuwa lokacin dayake ganin yadace yamallake ta,

    Matsalarsa d'aya shine jarabar Rukayya tayi yawa, sam bata gajiya da namiji shikam abun har tsoro yake bashi, dan idan dai ba aiki yafita ba to sam bashida hutu gata ba abunda ta iya saidai sex,

kullum abu d'aya shikam abun ya isheshi dan har rama yayi,

Yauma cike da fargaba yadawo gidan bayan yabiya restaurant yayimusu take away as usual,

       Sallama yayi yashiga gidan yayinda gabansa ke tsananta bugu tsabar fargaba bata parlour dan haka yasamu yazauna yabude abincin yaci hankali kwance yana addu'ar Allah yasa bacci take har yagama cin abincinsa yai sallar isha'i bai ganta ba,

      Hakan yasa ya nufi d'akin, Jin motsin ruwa a bathroom ya tabbatar masa da wanka take, hakan yasa yanufi nasa d'akin, wanka yayi yasa kayan baccin sa yayi light up,  yai addu'a, yakwanta, yana mai addu'ar Allah yasa karta zo, saidai yamanta bai kulle 'kofar ba,

    Can bacci yafara d'aukarsa yaji, motsin bud'e 'kofa dasauri ya'kara rufe idonsa alamun bacci yake sossai,

bayanshi takwanta, jikinta ba komai tsirara haihuwar uwarta, na shanunta tashiga goga masa a baya yayinda shi kuwa ko numfashin 'kwarai baya yi,

      Bawai yin sex da itaba a a, sai ayi gurin awa biyu ana abu d'aya batasan anayi ba, kuma ita ba wata ni' imar kirki ba, bare yaji tana yimasa yadda yakamata, bata iya komai ba a wannan Fannin saidai ihu kamar wata karya..... (a gaskiya mata dayawanmu mund'auka kayita ihu yayin da kake tare da miji shine wai ake kira da kukan dad'i nooooo idan kind'auka shine kinyi kuskure, saboda Sam bashine burgewa ba, 🤭 yes akwai wanda yadace kiyi amma Bawai kiyi ta yi kamar wata karyayba Yan uwana mata please mu gyara 🤗)

Haka taita hillatarsa, harsaida yajuya ya fuskanceta take suka lula duniyar nishadi, yana samun natsuwa yad'an jinkirta, yau zata abu gobe jibi.... Shiru ita a lokacin ma tafara hawa network,  shikam Allah yasani yagaji dan haka kawai yasauka daga kanta, yai toilet abunshi,

Takaici da ba'kin ciki ne sukaiwa Rukayya yawa dan tunda take ba a ta'ba 'bata mata rai irin yau ba, har ya fito tana gun da yabarta a kwance,

     Ma"aruf, mai kake nufi dani?

Kallon ta yayi cike da takaicin ta, kamar yafa,? Ya fad'a yana'ko'karin saka wandonsa,

Takaici ya'kara kama Rukayya na tambayar rainin hankalin da Ma"aruf yaimata,
Wai mai kake nufi da nine? Da zaka barni haka and u know I'm........ Dakatar da ita yayi tahanyar cewa malama please zanyi bacci, kwanciyarsa yayi,

Rukayya kam mamakine ya isheta yau ita Ma"aruf kemaida wa magana lallai da sake yazama dole ta nemi Maryam taje mata gurin boka dan haka tafita daga d'akin direct toilet din d'akinta tanufa ta wanke jikinta ba zancen wankan tsaki,

Allah y shirya,

Tana fitowa tafara Kiran layin Maryam din, inda ake ta sanar da ita layin a kashe, tsaki tayi ta aje wayar ranta na dad'a 'baci, a haka bacci yasace ta........
.......................................................

A'bangaren mum kam shirun Ma"aruf yadameta sam idan dai ba ita takirashi ba to shi bazai kirata ba, hankalinta baisake tashiba sai ranar da takira Rukayya tad'auka tace baya nan, daga fad'ar haka takashe ba wata gaisuwa, bayan tasake kiranshi washegari, da taimasa complain abunda Rukayya taimata, sai yanuna ransa ya'baci.......... tundaga ranar idan dai bata kirashi ba bazai kirata ba, haka Dad dinsa ma da abubuwa sukai masa yawa harkar business dinsa amma sai da yafahimci canzawar Ma"aruf dan da kusan kullum Sai sunyi waya, amma yanzun sam baya kiransa sai idan shi yanemeshi,

          Mum fa abu yamata yawa,
Dan haka tashiga addu'a,

A 'bangaren zainab kam, tun lokacin da suka gama primary schl taje gida cike da d'okin son ganin malam, saidai jikintane yayi sanyi lokacin dataji mutuwar malam abakin baba Larai, takuma tabbatar mata da bazata kwana mata a gida ba,

        Aranar tajuya garin minna, cike da tausayin kanta na sabon maraicin data tsinci kanta,

Mum ta tausaya mata inda tashiga rarrashinta had'i da yimata al'kawarin ri'keta tsakani da Allah godiya sossai zainab taimata, jarabawarsu na fitowa, tashiga secondary school a zumratul mumin, take tafara karatunta ba wasa dan ta tabbatar da shine gatanta,......







_Xinnee smart_

*Next page insha'Allah da dare*

*Love you* 😍😘😍

🥀🌺🥀FAHIMTA.... 🥀🌺🥀Where stories live. Discover now