🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 22

1.3K 86 0
                                    

🥀🌺🥀 *FAHIMTA..* 🥀🌺🥀

_It's about a girl who is been molested by her step grandmother eventually she met someone that changed her life_.........

     *XINNEE SMART*

_Wattpad @xinneesmart1_

*Page..22* ragwab, tafad'a kan kujera, kukan ma ya'ki zuwa, tama rasa wani tunanin zatayi, kawai sai tafara ta'awizi, dan tanaganin cewa shaid'an ne ke sake tunzurata,  dan haka taita neman tsari daga sharrinsa,

     Cikin ikon Allah tafara jin sassauci daga zuciyarta, dan sai a lokacin tafara tunanin, ai matarsa ce ita meye nata? Kuma ma dama ai yau itace dashi,... Saidai duk da wannan tunanin da zuciyarta takesaka tayi, hakan baisa tasamu natsuwar zuciya daga abunda takeji ba, dan kishi halitta ce, saidai neman tsari daga mummuna,
      lalla'bawa tayi takoma d'aki dan the more tana jin surutan Rukayya, the more kishin ta nadad'a hauhawa, tanazuwa kuka na zuwa mata, aikuwa, tayi abunta harta gode Allah,

Rukayya, kam bata bar Ma"aruf ba saida taga ruwan jikinsa na neman 'karewa, a lokacin, har anfara kiran zuhur, a gajiye yasamu yayi wanka, sai a lokacin yafara tunanin, yadda zaije bedroom d'in sa yasaka kaya batare da sun had'u da zainab ba, damuwar hakan yasa yad'anyi shiru, daga shi sai boxer, Rukayya, data fito daga bathroom ne tadubeshi, a ranta tayi Yar dariya... Baby yahdai? ta tambayesa kamar bata gane halin da yake ciki ba, no bakomai, yabata amsa, shahadar quda yayi yafita, cikin sa'a har yashiga bedroom d'in sa basu had'u ba, kayansa yasa, yayi sallah sanan yashirya a gurguje, yafito da zummar yaje gidan su, sai lokacin yalura da kayansa dake 'kasan gurin, d'an gajeren tsaki yaja had'i da danasanin biyewa Rukayya, da yayi, du'kawa yayi yana kwashe kayan, d'agowar dazai yi dai dai lokacin zainab tafito daga kitchen, hannunta ri'ke da food warmers, kallo d'aya taimasa ta kauda kai tamkar bata ganshi ba, wata irin kunya ce takamashi kamar yanutse, saidai kuma tariga da taganshi, kawai sai yashare yakwashi kayan yanufi bedroom d'insa, yana dawowa still samun ta yayi tana jera abincin a kan dining, tabayanta yatsaya had'i da kama west d'in ta,

   Cikin husky voice d'in sa yace... Baby sannu da aiki, hope dai kinyi sallah? a ranta tace.. Hmm namiji kenan su sam basu da kunya, yanzun fa taganshi yana tsince kayansa, bayan kuma yace mata gidansu zashi, a fili kuma sai tayi d'an siririn murmushi, tace Eh nayi, shin shinar wuyanta yake, kamar tace nidai kadaina duk dakasancewar tana son irin wasannin dayake mata amma na yau saitaji duk ta tsane shi,

Musamman yadda zuciyarta ke fad'amata yanzun yagama wanda yafi wannan da wata bakinsa dayake lasanki yanzun yalashi wata dashi fa,.... So saita fara tunanin 'kwace wa, ba tayi wani yunquri ba sukaji taku, alamun mutum na nufo gurin,

     Rukayya ce cikin wata Yar iskar shiga, riga da wando 3querteer ne a Jikinta yayin da rigar ko cibinta bata rufe ba gashi duk kafad'un ta zuwa breast d'in ta duk a waje suke, kanan yasha qari 2colour, maroon&black, ansha heavy makeup, tana ganin yanayin tsayuwar Ma"aruf da zainab, fuskarta tasauya, take taji ranta na 'baci amma tasan maganin yarinyar, dan haka tana zuwa gun tace.... Washhh Baby ka gajiyar dani, tana fad'ane lokacin da take zama kan kujera,kafun yasamu cewa wani abu tasake cewa, kuma shine kafito ko kajirani..... kasa cewa komai yayi sai kawai yanema gu yazauna yana danar wayarsa cikin basarwa, itama zainab da ranta ke 'baci, sai kawai ta share tashiga serving d'insu, gun cin abincin ma haka, Rukayya, take ta zuba karuwanci, son ranta, zamanne yagunduri zainab, cikin sa'a yami'ke had'i da fad'in, ni zanfita zanje gun su mum,

adawo lfy, zainab, taimasa, itama ta tafi bedroom d'in ta, kwanciya tayi tashiga tunani tabbas tanason mijinta, kuma batason kawo tashin hankali a gidansu da wlh saita nunawa Rukayya, cewa bata fita iya kirsa ba,....

    Amma ko bakomai, saita nuna mata cewa itama mace ce, kuma tasan tips dayawa na rikita ma miji tunani, kan yadaina ganin Kowwa a gabansa sai ke, tasan yazatayi, 'kofa taja...........

*Wannan kenan*👌

Haka Rukayya, tayi kwanakinta tana zuba iskanci son ranta yayinda zainab ke cigaba da d' "auke kai,Shikuwa uban gayyar yana wani basarwa, yaune girki yadawo hannun zainab, wayoo Rukayya, tamkar tayi hauka, tsabar yadda qirjinta ke zafi,

Itakam, zainab, sai harkar gabanta kawai takeyi, tun qarfe 5.30pm tagama girkinta na dare, ta gyara bedroom dinsa ta canja bed sheet, sai kamshi d'akin keyi, hakama d'akin ta ko ina yad'au kamshi, Saida ta tabbatar komai yayi neat, sanan, tashiga wanka,

     'karfe8pm yadawo, lokacin tana zaune a parlour, tana jiran dawowarsa, tana ganinsa tami'ke, cikin tafiyar Jan hankali, ta isa gareshi, darling husband, sannu da dawowa, yawwah Baby yagidan, lfy qlu Alhmdllh saidai kewar ka data hana zuciya shaqat... ta qarasa fad'a tana wani rolling eyes d'in ta, west d'in ta yakama yana had'a ta da jikinsa, yace... to ai yanzun gani a gabanki mai kika tanadar mun? Wani sassanyan murmushi tasaki, anything for you, yanzun dai muje kayi wanka, sai muzo Kaci abinci dan already dinner yana jiranka, cike da farinciki yace tom muje, my Baby, bedroom dinsa sukaje ta had'a masa ruwan wanka,

   

       Suna fitowa Rukayya na zaune kan dinning, ganinta yasa zainab sake narkewa a jikinsa dan dama yana rungume da ita a gefensa ne, shikam ko ajikinsa saima dad'a nanuqarta yake ga qamshinta dake sake zautashi, Rukayya tacika qiris take jira ta fashe, dan hka bama taci wani abinci ba ta tashi fuuuu tayi d'aki dariya zainab tayi a ranta tace au jibi wannan ba dad'i dama kikemun, ai kadanma kika soma gani,

          Suna gama cin abinci, yad'auketa sai bedroom, a nan suka morewa rayuwarsu, yayinda shikam yake dad'a durzan sadakinsa,.....lol

Washegari tunda sassafe Rukayya, tace masa bata jin dad'i so tanaso zataga doctor, kudi yabata, tana fita bata zame ko ina da motarta ba Sai gun bokanta, tai sa'a kuwa tana zuwa tasamu ganinsa,

    Ashar tamaka masa, dariya yayi, yace shegiya iyalin shaid'an, yau kuma mai za aiwa kishiyar ki? Boka Manu d'an nanu, so nake arabasu kawai a farraqa su, yaji du duniya ya tsaneta kamar yadda natsaneta koma fiye... Hhhhhhhhh, kinkawo kukan ki inda Za a share miki hawaye kedai kiyi biyayya, wa umarni na hhhhhh,

      Wasu surkulle yayi, ya hiddo wata gabjejiyar laya yabata, ki adanata a d'akin ki, garki bari Kowwa yasan da zamanta sai ke, duk lokacin da kike so kijuya Ma"aruf to latsata kawai zakiyi, tabbas zai miki biyayya tamkar d'an ki, zai guji bacin ranki zai ji shakkar ki, hhhhhhhhh,

     Nan tashiga godiya, kudi tazube masa jiki na rawa ta tafi gida, tana zuwa tayi wankanta ta kwanta taita barci dn acewarta tasamu maganin matsalarta dole tayi bacci ta more,..................


*Allah sarki zainab, I pity you*

_Xinnee smart_ 👌

🥀🌺🥀FAHIMTA.... 🥀🌺🥀Where stories live. Discover now