🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 20

1.5K 90 0
                                    

🥀🌺🥀 *FAHIMTA.. 🥀* 🌺🥀

_It's about a girl who is been molested by her step grandmother, eventually she met someone that changed her life_.............

       *XINNEE SMART*

~Hhhhhh London is easy to say~ ~but difficult to go~ 😵

*20*...Ma"aruf, tunda ya'kare magana da zainab, yakejin sa cikin farinciki mai had'e da tsananin begenta, sossai a, tawani 'bangaren kuma ransa 'baci yake idan yatuno da Kiran da Rukayya taimasa,

a ransa yana mamakin Hali irin na Rukayya, Sam batasan mutumcin aure ba bare darajjasa, agunta komai tayi ma daidai ne, shikam a wannan karon yanaso yakoyamata hankali so yake tasancewa aure fa ba wasar Yara bane but how?

dan yasan ta sairai girman Kai isa jijji dakai da tunanin ita wata ce shikam gaskiya bazaici gaba da lamuntar wannan shashancin ba, dole tasan shi miji ne agareta kuma dole tayi biyayya wa umarnin sa matu'kar tanason zama dashi,...... Haka yaita sa'ke sa'ke a ransa, da'kyar ma yasamu yashigar da report d'in da ake bu'kata na tafiyar da yayi last, yana gamawa, direct gidansa yanufa bayan yaje restaurants, yayiwa kansa take away,

     Yana isa gida yaci abincin sa, yami'ke anan kan kujera, yana cigaba da tunane tunanensa, 'karar wayarsa ce tafargar dashi daga tunanin, ganin mai Kiran ne yasa ya'kawata fuskarsa da murmushi, had'i da fad'in sunan dake kan wayar lovely sister,

        d'auka yayi cikin murmushi, yayi sallama, ta amsa masa, had'i da gaishe shi,... bayan sungama gaisawa yacigaba da tsokanarta tace.. Uhnm bro dama..... MUM dake kusa da ita tace bani wayar, mai shegen surutu, batayi musu ba taba mum wayar had'i da shagwa'be fuska,   sallama mum taimasa ya amsa cike da fara'ar jin muryar mum, duk da da safe sunyi waya amma sai yake ji tamkar tunda yatafi yau kawai sukayi waya....

       Bayan sungaisa......a nutse mum tashiga yimasa bayani kan cewa Rukayya, dai tadawo tana gidansa, saidai ta 'buyemasa abunda yafaru wanda Nina tabata labari, tanuna masa cewa lallai yad'auko hutu kona 2dys ne saboda yasawa gidansa tsari tunda yanzun su biyu ne,. MUM ta fahimci hnkalin sa yatashi sai taita kwantar masa da hankali,... Sallama taimasa suka ajiye waya,

Zuzzurfan tunani yashiga yi, lallai Rukayya batada kunya, waton yadda tashura takalminta tasa 'kafa tabar gidan sa ba da izininsa ba , shine yanzun tasake dawowa, girgiza kai yayi bazai yu ba yazama dole Rukayya tasan shi d'in waye d'in ta,... ba'bata lokaci yad'auko apple sistyem d'in sa, yashiga tura request dinsa na samun hutu kona 1week ne, ta email yatura, yanagama turawa, yadau wayarsa number zainab yakira wacce ke cikin tashin hankali, duk idonta sunyi wani luhu luhu, tsabar kuka, tabi tadun'kule guri d'aya kamar mai jin sanyi, wayarta ce tad'au 'Kara, tanaji tagane mai Kiran da d'an fargaba tad'auko wayar, receiving tayi bayan tasaita kanta, sallama taimasa cikin muryarta mai sanyi, ya amsa,

  Baby! are u alright? daburcewa taso tayi dan bata zaci tambayar dazaimata kenan ba, amma saita basar tace yah I'm OK,

Really?
d'an gyad'a kai tayi kamar yana ganina, tace... Really, d'an breath yasauke, yace baby I'm coming tomorrow insha'Allah,

        Ajiyar numfashi taja, had'i da fad'in but why? Naga baka dad'e da komawa ba, dan kacemun ko zakazo ba yanzun ba, Eh akwai dalilin zuwa na gobe, kedai kishirya mun tarba,musammanhhh... Yad'an ja had'i da kashe ido d'aya kamar tana ganinsa, wani irin sexy dariya tayi maid'aukar hankali wanda yatilasta wa 'kasansa motsi,

     A kasalance yace, kinyi shiru, tace toni darling husband, mai zance, kai kanka baka fad'a mai kake so bafa u just say, musamman, to nikam ina nasan musamman?
ta'karasa fad'a da dariyar tsokana,

lallai wannan babyn kin raina ni, amma nasan maganin ki, ai, noooo, please garkayi magani na natuba, dn Allah, tawani marai raice like tana shirin zubar da tears, shikam batasani ba salon datayi amfani dashi gun karya murya nema yake yazauta shi dan tuni jikinsa yafara producing honey,
       Kaji? Maganarta yakatse shi, OK tom naji but on one condition, idan nadawo ba rowa a tsakaninmu? Kin amince? d'an jimmm tayi kafun taci gaba dacewa to ai shine ni... ni.... ni, a shagwa'be, take maganar, dariya yayi ce ke ke ke, what that ke ke ke means? dan sai kinmun bayani bangane ba,

🥀🌺🥀FAHIMTA.... 🥀🌺🥀Where stories live. Discover now