🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 17

1.4K 101 0
                                    

🥀🌺🥀 *FAHIMTA*.... 🥀🌺🥀

_It's about a girl who is been molested by her step grandmother eventually she met someone that changed her life_......

*XINNEE SMART*

*17*......Jin shirun yayi yawa bataji motsin Kowwa bane yasaka ta yaye rufar dake kanta dan fitsari takeji sossai kuma ya matseta, dan haka ta mi'ke zuwa toilet, bayan tafito ne ta tsaya tana kallon irin daular da aka kashe a d'akin, batasan lokacin da hawaye yasoma zuba akan fuskarta ba,...

   
      Tunanin rayuwar ta tabaya take da irin tsananin u'kubar da tasha agun Baba Larai amma yanzun duk yazama tarihi, wai zainabu Abu yar matsiyata dan gin mayu cewar Baba Larai, wai yau itace da wannan katafaren d'akin a matsayin d'akin baccinta a gidan mijin ta, ya Allah ina godiya abisa ni'imar ka gareni,

Kabbara tayi tayi sujudu shukur, dan nuna tsananin godiyar ta agun mahaliccinta,

      Sossai ta'karewa bedroom d'in kallo sannan, tanufi hanyar parlour yayin da gabanta ke fad'uwa, hakannan batasan dalili ba,
          duhu tagani a parlour dan haka tayi 'ko'karin laluban switch d'in, dan takunna hasken parlourn, karo tayi da kujera, da sauri tadafa'kwaurin ta dan sossai ta bugu washhh tace,

Mi'kewa tayi'kafar nasake yimata zogi, a haka tasake daddafawa, zata koma bedroom d'in, sake tuntu'be tayi da wani abun da batasan meye ba, baya tayi zata fad'i kawai sai taji anri'kota cikin zafin nama, aikuwa takurma ihu dan sossai ta tsorata, rufe mata baki akayi da hannu wanda yatilasta mata yin shiru badan tadaina jin tsoro ba sai dan, wani Jin tsoron yafi gaban aimasa ihu, dan haka ba ihu sai Jikinta dake faman kyarma,

    Rungumota yayi izuwa kan kujera, Saida yazauna sannan yagyara mata zama akan kafafuwansa yazama na, yasaita ta daidai kan 'kafarsa, shafan bayanta yasoma cikin wani irin Salo, da tuni yasaka zainab mantawa da wani tsoro sai bugawa da'kirjinta keyi a kai akai,

    'kamshin sa data sha'ka da kyau ne ya tabbatar mata da waye, dan haka ne ma hankalinta yadan kwanta but still akwai fargaba atare da ita,

       Magana yasoma cikin wani irin slowly & sexy, voice,
  
        *Zairuf Baby* waya fad'a miki ana tsorata a gidan miji? Uhmm? zainab kam tuni tasan dare dajin wani sabon solon da Ma"aruf, yasamu wai wani Zairuf Baby?

                Bata gama tunanin nata ba tasake jin wani sabon salon, dan kuwa hannuwansa ne akan Yan 'kananun boobs d'in ta, wanda basu wani yi girma sossai ba saidai suna da dan fad'i, da laushin da zai zautar da ko wani irin namiji bare kuma masoyinta uban gayyar Ma"aruf,

          Shid'ewa ne kawai zainab batayi ba, dan tunda Allah ya halicceta bata ta'ba tsintar kanta a irin wannan yanayin ba, ba, zata iya cewa badan halin datake ciki ba na jin haushinsa akan muguwar halayyarsa ta shan taba da giya ba tabbas, da zata iya cewa tana enjoying abunda yake mata, (Kar kumanta har yanzun zainab tana stage ne na farkon poverty   so.......😝)

Dayaga abun bazai masa ba kawai sai yad'auketa, bai ajiyeta a ko ina ba Sai bathroom, yadireta, a kunni yarada mata, kiyi wanka kiyi al'wala,
       Ko kallonsa batayiba kamar yadda yazata, dan haka bai wani damu ba, yafita yabarta, shiru zainab tayi tana maida numfashi,


       Gefen jacuzzi tasamu tazauna, tadafe 'kirji innalillahi' tab lallai yau naga takaina, anya Nina zan iya yadda kika ce kuwa, ga al'kawarin danaiwa mum nayin biyayya ga mijina da umarnin Ubangijina, yau Naga takaina,

Tunanin da takeyi kenan, da'kyar ta tashi tayi wanka ta d'aura al'wala, motsinsa taji a bedroom d'in, dan haka a sanyaye tafita daga bathroom d'in, murmushi yayi yana dubanta, bakiyi wankan bane? Ytambayeta da muryarsa mai dad'i, I did" ta amsa masa a ta'kaice,

      Murmushi yayi wanda har sautinsa yafito, d'aga kai tayi tadubeshi, ba laifi akwai kyakyawar 'kira ta mazantaka, sai halin banza, ta ayyana a ranta Saida taji yana shirin tada sallah tayi saurin bin bayansa,

Raka"a biyu, sukayi, yayinda suka sallame yayita, kwarara musu addu'o'i wanda saida zainab tayi mamakin dama haka yake da ilimin addini,? duk da takanji mum nayawan fad'an Ma"aruf d'in ta mai addini ne,

       Hannunta da yakamane, yasa tadubeshi, mi'kar da ita yayi bayan yami'ke, jan hannunta yayi zuwa parlour, kan carpet d'in dake senter,  

yazaunar da ita, ledojin dake gurin yashiga bud'ewa, kashashen naman kaza ne da akaiwa gashin ruwa ruwa, sai madarar hollandia yoghhourt , mai sanyi,

     Yago naman yayi yanufi bakinta dashi, kauda kai tayi, sake binta dashi yayi gefen datake kallo, sake kauda kai tayi, zakici ko sai namiki d'ura? ganin yadda yayi Maganar fuskarsa ba alamun wasa ne yasakata dubeshi kaman zatayi kuka, bai saurareta ba yashiga bata naman da madarar, saida yaga ta shagwa'bemasa tana shirin yin amai ya'kyaleta,

     Ci yayi shima saida ya'koshi,yadubeta yace,

"jeki kwanta, cikin jin dad'in bazai kwana mata a d'aki ba, tanufi d'akin zuciyarta cike da farinciki, tana zuwa tacire kayan Jikinta, wata doguwar rigar bacci taciro, mai siririn hannu yayin da yadin yake wani shaka shaka, a hakama wai itace mai dama dama, dan tsaki tasaki,

      Kwanciyarta tayi bayan tayi light off, tayi addu"a,

Cikin bacci taji kamar mutum a kusa da ita, aikuwa shi d'in ne, a tsorace take 'ko'karin matsawa daga jikinsa, yayinda shi kuma yake dad'a kusanta ta da jikinsa, shafata yake duk ilahirin Jikinta ba inda yake ragawa, dan tsakani da Allah yana tsananin buqatar ta dan haka ne ma bazai iya raga mata ba,

Bakinsa yahada da nata yana zuba mata wani irin sumba, wanda iya rayuwar zainab batasan da wannan al'amarin ba bare kuma wanda zaizo daga baya,  lokacin daya fara socking boobs dinta jitayi tamkar ta shid'e tsabar yadda takeji,

     Dan haka daga shi har ita sai numfarfashi suke saki tsabar yadda suke jin wani irin shu'umin fellings,

Zainab ganin dagaske Ma"aruf, yake ne dan tuni yarabata da yar rigar dake Jikinta, ne yasa tafara roqansa da kar yayi tsoro takeji..............................................

*Wayooo Allah mura* 🤧

_To maybe da yuwuwar muje strike duk yadda dai ake ciki zakujini_😍😘

*_Xinnee smart*_ 👌

🥀🌺🥀FAHIMTA.... 🥀🌺🥀Where stories live. Discover now