🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 23

1.2K 85 1
                                    

🥀🌺🥀 *FAHIMTA..* 🥀🌺🥀

_It's about a girl who is been molested by her step grandmother eventually she met someone that changed her life......._

          *XINNEE SMART*

  _Wattpad @xinneesmart1_

~Masu qorafi akan yadda Rukayya, taci bulus, agun Ma"aruf after she take long time, tana yawon banzanta amma bai dauki wani action a kanta ba, to lemme remind you, dafa sauran asirin datamasa before ta tafi so I think shine yayi tasiri har yahanasa dau kar mataki akanta............~

*Wannan* *kenan*

*Page.. 23* tana tashi bacci tasaki hamma da mi'ka, ba sallah ba salati, tad'auki layarta takai cikin wani lungun wardrobe, ta ajiye,...

        Fitowa tayi tasamu abinci taci, tadawo kan kujera tad'auki romote tana canja Channel zuwa, na kid'e kid'e, ba kunya tazage tana kwasar rawa, sai kace 'kanwar machiel Jackson, tun a d'aki suke jin kid'a natashi har suka sauko, bamatasan wasu mutane na gidan ba cashewarta take abunta, zainab a ranta cewa take wannan akwai shaid'aniya,

      Kai tsaye gun kayan kid'an Ma"aruf yanufa yana zuwa yakashe, cak ta tsaya jin kid'a ya tsaya, ganin su ne yasa tabuga uban tsaki tazauna, tana girgid'a 'kafa,

ke!
Yadaka mata tsawa gidana ba club bane garkuma kimaidamun shi club, wani irin hauka ne wannan, kawai zaki rud'awa mutane kunne da kid'e kid'en banza?

         Wani irin kallo Rukayya, taimasa kallon very soon zakazo hannu ne gaggawar mai kakeyi,?
Shikuwa take yasake harzuqa ganin irin kallon rainin datake masa, aikuwa take zuciya taciwosa yagabza mata Mari, dafe kumatu tayi, what's? Ma"aruf u hit me?   Of course I did, and idan kikaci gaba da nuna bad manners d'in ki agare ni to abunda yafi duka ma zanmiki shasha sha kawai, wacce batasan ma'anar miji ba,... Ya fad'a zuciyarsa na tafasa dan shi Sam yagaji da halin Rukayya, sam batada tarbiyya he is tired of her nonsense he can't take it anymore, gwara yakoyamata hankali,

     Zainab kam kyattt take jira tazura da gudu dan bata ta'ba ganin fushinsa irin haka ba, ga Rukayya, kam ranta ya'baci iya baci shiyasa ta qudurta a ranta idan burinta yacika to tsakaninta da Ma"aruf babu sassauci, babu afuwa,   tad'aukar wa kanta alqawarin hakan, kuma idan bata aikata abunda ta qudurta ba to ita ba Rukayya bace,

Tama fasa sashi yasaketa sai bayan yawulaqanta ta, kafun,

ta yadda zatasaka tsanarsa a zuciyar zainab,tashi tayi zatawuce, yace ke Rukayya, dawo nan,... dan dolenta tadawo dan sam fuskarsa babu alamun wasa, zama tayi tana ciccika tana batsewa, Zainab ma zama tayi duk tabi ta tsure da yanayinsa,

              Kallon su yayi yace gobe, insha'Allah zankoma, inaso kuzauna lafiya duk wacce tasan tayarmun da hankali zatayi a cikin gidana tofa 'kofa a bud'e take, lallai tashirya barmun gidana dan banshirya tolerating, rashin mutumci ba, an one more thing, bazaiyu mutum d'aya tadinga girki ba matukar ina gari duk wacce nake gunta itace zatayi girki kowa yaci idan bana nan, kowacce tayi girkinta, ba lallai sai kunyi girki tare ba..... tunda yasoma magana,

Rukayya, ma tasoma magana da zuciyarta, Lallai Ma"aruf baya naimawa kansa Zaman lafiya da ita, to kuwa wlh bazata sassauta masa ba, yanagama magana yace ni zan fita Koda mai abun fad'a? Kowa cewa tayi batada abunda zata ce,

            Zainab kam binsa tayi dan ta rarrasheshi dan har lokacin ransa a bace yake, yana shirin shiga motarsa ta rungumesa ta baya, breath take fitarwa a hankali Shikuwa jinta a jikinsa dajin yadda zafin numfashinta ke sauka a bayansa take yafara jin nutsuwa tana shigarsa,

        Darling"dan Allah kayi ha'kuri, nasan ranka ya'baci, but I'm sure wata rana zata gane tadaina, zainab bazaki gane bane, nadade ina hadiyar bacin ran Rukayya, dan haka nikam nagaji,.... No don't say that, kaita mana addu'a I'm sure wata rana sai labari, kaji? tafad'a cikin sigar rarrashi, is OK, bari inje indawo da wuri ko nasamu inyi shirin tafiya, tom yayi adawo lafiya, ameen nagode Baby, pecking nata yayi a goshi
Sanan, yatafi itakuwa takoma ciki,

ganin bataga Rukayya, ba yasa hankalinta ya kwanta itama d'akinta tawuce abunta,...

        Rukayya, idan ranta yayi dubu to duk ya'baci,zagaye tashiga yi yayinda take fidda iska mai zafi daga bakinta,

    Jira kawai takeyi, magariba tayi ta aiwatar da nufinta,

Zainab kam tana shiga d'aki tahau bacci saida tayi gurin awa biyu tana bacci abunda batasaba ba baccin rana, sossai hakan yabata mamaki tana tashi kuma tahau, neman abun Kwad'ayi duk abunda tad'auka saitaji sam baimata ba daga qarshe, tad'auko yaji tahau lasa,
    
     Sai after8, yashigo dan haka yana shigowa yanufa d'akin sa, wanka yayi, yana gama shirin baccinsa, yafito da zummar zuwa d'akin zainab, sai me? Kawai yaji kansa yayi mummunar sarawa, kafun ya ankara yaji ransa na baci akan duk abunda yashafi zainab, kai tsaye yanufi d'akin Rukayya, yana zuwa ya fad'a kan bed d'in ta, yanamaida numfashi kamar wanda yayi tsere,

           Wani shu"umin murmushi tasaki,.........................

Ke"kina Jina? Zainab dake durqushe a gabansa daga kai tayi alamar Eh"yawa, tom mu zamu tafi zantafi da uwar gidana wato Rukayya, abunda zanfada miki banda yawo, ban amince kije gidan Kowwa ba,

       Rukayya, dake gefensa sai wani jijjiga jiki take a dole ita ga wata agun miji,

Zainab, tana ji tana gani suka tafi, tambayar kanta tashiga yi Kodai tayiwa Ma"aruf laifine, to amma jiya ai lafiya qalau suka rabu, cafd'i jamm, Lallai akwai wata a qasa,........................


*Masoyan zainab, sorry fa* 😰👏🏻



_Xinnee smart_ 👌

🥀🌺🥀FAHIMTA.... 🥀🌺🥀Where stories live. Discover now