🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 24

1.4K 82 1
                                    

🥀🌺🥀 *FAHIMTA..* 🥀🌺🥀

_It's about a girl who is been molested by her step grandmother eventually she met someone that changed her life........_

           *XINNEE SMART*

   _Wattpad...@Xinnee_smart1_

~Doble sorry for the late update~ 😍👏🏻

*Page.. 24* Tunda suka tafi zainab ke cikin tashin hankali, saboda ma'aruf, bai ta'ba kiranta ba, haka kuma idan takirashi baya dauka sossai abun yadameta,

         Gaciwo, dan laulayi takeyi sossai, gida ita d'aya ba kowa saidai idan mum, takirata sai tayi qoqarin nuna cewa komai lfy, dan ita Sam bataso asan halinda suke ciki, shiyasa take qoqarin boyewa,

   Dan itakam Jikinta yana bata da saka hannun Rukayya, acikin wannan abun tunda lafiya Lau suke har yaje inda zashi yadawo, to mai kefaruwa?amsar data kasa baiwa kanta kenan...... ,

*********
Yauma ta tashi da matsanan cin ciwon ciki da kyar tasamu tayi sallar asuba,gashi yau rabonta da abinci kwana biyu kenan, kasan cewar bata iya wani girki, saidai shan d'an tea,to shima rabonta da shi tun jiya,

      Murqususun ciwo takeyi, dan sossai cikin take azababben ciwo, sunayen Allah tafara Kira, da kukan azaba, ko dan yatsanta bata iya d'agowa, sai addu'o'in datake dan neman sassauci, gurin Allah,.....

******
*Thailand*...
Tunda sukatafi da farko kamar abun arziqi haka suka dinga zuba soyayya sai kace sababbin aure, satin su biyu da zuwa Rukayya, tafara nunamasa halin, dan abu qanqani zaiyi tahau masa fad'a tamkar wani d'an ta, saida yakai aikin gidan kaf shine yakeyi, ko fita bayayi sai yagama aikinsa, abinci kuwa kullum,yana hanyar restaurants gun yimasu oder, safe rana dare, aikin kenan dan Rukayya, komai bata iyaba,....

Daga shi sai gajeren wando yana qoqarin wankin toilet d'in d'akin sa, saigumi yake kasancewar yagaji, gashi kuma so yake yagama da wuri dan akwai takardun da zaiyi somiting, a office,

         Motsi yaji a bayansa hakan yasa yajuya Rukayya, ce a tsaye daga ita sai bra da pants, gabansa ne yayi mummunar fad'uwa dan yasan yau mai kwatarsa sai Allah,... bai gama tunanin nasa ba, yaji tasaqalo hannunta ta cikinsa, tafara shafarsa,

    Da kyar yace.. Rukayya, Noo.. stop it.... Sonake fa ingama intafi office, ko kulasa batayiba kamar ma batasan yanayi ba, ganin tana qoqarin rabashi da wandonsa ne yasa yacire hannunta ko kallonta baiyi ba yaci gaba da wankin toilet d'in yayin da qirjinsa ke duka,

Kwafa Rukayya, tayi tanufi d'akinta, kai tsaye gun layarta taje tamatsa, tana matsawa takoma gunshi, tana zuwa tabashi hannunta ba musu yakama, shu'umin murmushi tayi,

            Kai tsaye tanufi d'akinta dashi, tabaje, yayita fama, Rukayya, bata barshi ba Sai dataga ruwan jikinsa na neman qarewa, binsa tayi da walaqantaccen kallo, mtsss rago kawai bakasan komai ba Sai kaci ka kwanta koni danake macce nafika jarumta, mtss bastard.. amfaninka kenan... taqarasa zancen tana jan duvet,

   Shikam a gaggauce yayi wanka duk da gajiyar dake jikinsa haka, yashirya, a sad'ad'e yafito dankar Rukayya, tahana sa fitan dan zata iya gashi fitan is very important, sa'a yayi bata nan har yasamu yafita, ajiyar zuciya yayi, Saida yayi nisa da gidan yafaka motar, yayinda wani qunci ke ziyartar zuciyarsa,

Wanda shi kansa bazaice ga abunda ke damunsa ba, kawai jinsa yake tamkar bashi ba, Kwantar dakansa yayi kan steary, yashiga tunani, ganin ransa na dad'a baci..... yasa yaja motar jiki amace yawuce,

Itakam Yar girma tunda tasamu biyan buqatar ta ta kwanta taita zuba baccinta ba wanka bare tayi tunanin wani lokacin sallah, (Allah y kyauta)

    *******
Azabar ciwo takai azaba sai Murqususun azaba takeyi,tun tana kuka har muryar ta tadaina fita sai numfashin wahala datake, saukewa, gashi wayarta ba credit aciki bare takira mum ko Nina, acikin wannan halin taji ana knocking qofar parlour, gashi ita tanama bedroom ne,

🥀🌺🥀FAHIMTA.... 🥀🌺🥀Opowieści tętniące życiem. Odkryj je teraz