11&12

219 6 0
                                    

*A SANADIN SOYAYYAR MINTI*
    _na ɓata rayuwata😭_

      Na
*Jameey yar'mutan kankia ce❣️*

*MANAZARTA WRITERS ASSOC📚🖊️*
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
_________________
https://chat.whatsapp.com/BS0N4RFqbe6LFqlXZZ9vxD
*Ga link nan ku shiga, kuma ku tabbatar zakuyi comment idan kun shigo dan gaskiya na daina yin posting a kowane group inba group dina ba zuwa wasu mararsa yawa dan haka duk mai son karanta a sanadin soyayyar minti kan lokaci cikin sauki ya shiga ga link nan, sannan kuma comment dole kuma kiyi dan Allah*

*magana ta biyu naji ana cewa zan maida soyayyar minti na kudi🤔, to ba haka bane soyayyar minti a kyauta nayi niyar baku shi,  comment dinku shine bayanku idan kuma kuka daina comment kamar yanda kuke, to ba na kudi zai koma ba sai na na ajiye rubutun kunga sai mu hutu mu dukanmu ko🤗*

*Wannan page din nakine Hajiya Ruƙayya Allah ya kara daukaka da girma gami da  lafiya mai amfani Amin*

*Gaisuwa ban girma gareki Fadeelah marubuciyar Rayuwar Husna, my Fadellah ina maki fatan alkhairy ta wajena*

*Wattpad JameelarhSadiq*

Page 11⏩12

Tafiya mai naped yake amman ni ba abunda nike idan ba kuka ba, sai zuciyata ta bani ko naje gidan Yaya Amina sai kuma naga kamar Mama taje ta dauko ni ta daura man aure da Salahu haka na kama saƙesaƙe ina hawaye dan ni yanzun so nike na kurma ihu na kama kuka ko naji saukin abunda nike ji a zuciya ta, amman ba halin yin haka haka muka shiga kofar guga har cikin tashar jibia sannan ya saukeni na bashi kudinshi ya bani chanjin, aiko nan aka fara zuwa aka anshi kayana akasa cikin boot din mota sannan na shiga, ɗari uku na bada kudin mota ba wani daɗewa nayi ba motar ta cika mu tashi zuwa garin jibia, tafiya mukayi mai dan nisa sannan muka iso magamar jibia nan nace zan sauka aiko aka saukeni na dauki kayana, a cikin wani novel na taɓa karanta sunan gari mai sunan HIRJI daga magama ake yanke hanya ake shiga cikin garin Hirji .

Garin Hirji gari na karuwar duk wata karuwa maiji da kanta ita karuwa ce to a garin Hirji take zaune, nima garin Hirji na nufa dan ban iya zama naga Mama tayi man auren dole kwara naje hirji nima na zama karuwa nayi zaman kaina ba kwalkwasin wani ba.

A SANADIN SOYAYYAR MINTI Where stories live. Discover now