25&26

316 4 1
                                    

*A SANADIN SOYAYYAR MINTI*
    _na ɓata rayuwata😭_

      Na
*Jameey yar'mutan kankia ce❣️*

*MANAZARTA WRITERS ASSOC📚🖊️*
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
_________________

https://chat.whatsapp.com/KjAoWMWhoSICFg5gHjtn2t

*Wattpad JameelarhSadiq*

Page 25⏩26
    

Kallon Aunty Asiya nayi sannan nace “Aunty muna zaune har dare yayi ni ko mangrid ban samu nayi ba, ga isha'i tana kunno kai." Cikin jimami Asiya tace “tashi kije kiyi sallah, ni kuma bari na chanza pad ko dan tea ne sai na hada mana mu sha da cake, dan zaune zamu kwana har sai ida bani labarin wautar da kikayi Khady, kin samu dama amman kinyi wasa da ita." Nidai ban ce mata komai ba, na tashi na shiga ɗakina da yake nasha kuka duk zafi ya taso man shiyasa na fara shiga wanka sannan nayi alwallah nayi sallah da azkar duk da lokacin ha wuce dan har isha'i tayi, ina gamawa na tashi na maida isha'i, dan kwanciya nayi na wani dan lokaci sannan na fito parlour zaune na tadda Aunty tana cin cake sai wata gasasar kaza a gefenta, zaunawa na kalleta sannan nace “kedai Aunty baki rabuwa da kaza ko."? Murmushi tayi sannan tace “Ai ban iya rayuwa idan babu kaza, yanzun nan aka aikoman da ita daga nan makota." kallonta nayi sanann nace “kina nufin makotanmu ba gidan matar aure bane."?  Dariya tayi sanan tace “matar aure ce har da yara hudu ma, kawai dai tana bin mace da mace sana'arta kenan." cikin tashin hankali nace “inalillahi wa'inna'alaihirajiun, mijinta yasan abunda take kuwa Aunty."?  Girgiza man kai tayi sannan tace “bai sani ba, amman watarana zai sani dan kwana casa'in da tara ta ɓarawo rana ɗaya ta mai kaya, sannan ba abun mamaki bane Khady dan kinji matar aure tana madigo, ai madigo ya zama ruwan dare gamai duniya ba wanda bata madigo a yanzun sai wanda Allah ya tsare, amman daga yanmatan zawarawan harda matan aure ma abun taƙaicin wata harda yarinyar cikinta tana yi, kiji suna ihu suna gayama junansu dadin da suke haka zasu kama  har sai sunyi realize , abun ba dadi dan akwai wani gida a garin nan ina harka da yangidan wallahi Khady ba sheri nayi masu ba ko kuma ƙage ni nasha gani da idona, ita uwargidan yaranta bakwai mata hudu maza uku, kuma duka sun girma sun mallaki hankalisu sannan amaryar kuma yaranta hudu duk mata, tunda Allah yasa ya auro amaryarshi ta kwalafa ido taga yaran nan nashi taji tana shi'awarsu sai ta kwantar da kai suna ta abun arziki ranar da baida kwana ɗakinta sai tace su yan'matan su dawo ɗakinta su kwana, haka ta kama labdatarsu har ta koya masu madigo wallahi har five in one sunayi lokaci guda, abun baƙin Cikin ranar da uwar ta gane abunda ake ma yaranta da taso tada hankali amman suka kama gaya mata dadin abun har itama ta shiga anayi da ita, basu damu da mijin ya kusancesu ba, kuma idan yace yanmatan su fiddo miji sai suce ai lokacin sune baiyi ba, bayan ba abunda suke a gidan nan idan ba madigo ba, inkai ki karshe Khady yanzun duka yanmatan gidan nan suna madigo sanann mazan gidan kuma suna neman ƙannensu suna zina dasu, ranar na shiga gida na tadda ba kowa sai na shiga wani room zani wajen Imirana zan anshi wayata da ya ara zai turo sex video ina shiga naga yana liwaɗi da kanwarshi, ranar naga tashin hankali keda kiyi addua dan wannan duniya tazo karshe Khady."
Shere gumin da ya keto man nayi sannan nace “wai Allah, Allah ya shirya su Aunty."  “Amin, kinga cigaba da bani labarin nan kinsan dai nace maki yau bamu bacci har sai kin gamashi ko."?  Murmushi nayi sannan nace “eh hakane, ai labarin yazo karshe ma Aunty."  “eh sai kiyi sauri ki idaman." cemata nayi “to shikenan Auntyna."

Numfasawa nayi sannan na cigaba da cewa “Tunda muka koma makaranta second semester lecture ta kankama amman ni ban zuwa lecture sai na gadama kuma soyayya nike da Nurandeen dan soyayyarmu gaba take, dan sosai yake nuna man so wanda nike gani a lokacin nafi kowa yadacen masoyi, shima Aminu ba'a barshi a baya ba yakan zo har Buk dan ya ganni amman koda na fito ba maganar arzikin da ke shiga tsanina dashi inba kalma tsana ba, abunda yake ban mamaki ko nace ma Aminu na tsaneshi sai yayi dariya yace “ni ina sonki idan ke kin tsaneni kuma ba zan daina neman aurenki ba har sai randa aka daura maki aure da wanda kika cewa kina so” tsaki nike mashi nace “maye wanda baida zuciya ance ba'asonka amman ka kasa zuciya, dan komai nike mashi ina sane Aziza ce ke sani wai dan yayi fushi ya rabu dani tunda shi bai iya soyayya, amman ko mai zan gaya amshi a banza bayayin fushin kuma bai fasa gaya man shi yana sona, haka muka kamayi da wannan masoya nawa guda biyu da Aminu da kuma Nurandeen, inda na dauki son duniya na daurama Nurandeen na kuma ɗauki tsanar duniya na daura ma Aminu, watarana ina zaune Aziza na bani wasu maganin mata dan ranar a gidan Nurandeen zan kwana, weekend zanyi mashi muyi soyayyarmu Aminu ne ya kirani waya, amman naki dauka ya kirana ya kusa sau goma amman naƙi dauka sai da Aziza tace na dauka sannan na dauka ina dauka nace mashi “lafiya malam zaka matsaman da kiran waya sai kace wani makaho."?  Dariya yayi mai sauti sannan nace “wallahi kasa bacci nayi, kunnuwana muryarki suke bukatar ji kafin nayi bacci banda zaɓi shiyasa na kiraki da daren nan ayiman afuwa." tsaki nayi sannan nace “matsalarka ba tawa ba." cewa yayi "eh nasan matsalarta ce daman, amman dan Allah na tambayeki mana." cikin garaje nace “inajinka kuma kayi sauri karka ɓata man lokaci ina karatu." numfashi yayi mai sauti sannan yace “dan Allah maiyr aibuna da har kika kasa ansar soyayyata Khadija? Wallahi Khadija ina kaunarki sannan kuma ina sonki amman kina wahalar dani akan soyayyarki ya kamata kiyi man adalci mana Khadija." cikin fushi na fara yi mai magana, dan na lura Aminu ya rainani nace “ban sonka Aminu kuma ba zan taɓa sonka kaje ka samu wata, kuma abunda yasa naji ban sonka dan kai baka iya soyayya ba koda na aureka nasan ba wata soyayyar da zamuyi a gidanka tunda mun kasa yinta a waje." jinayi yana cewa “inalillahi wa'inna'alaihirajiun, haba Khadija da kinsan yanda naji a zuciya ta da baki gaya man wannan munanan kalaman ba, amman ba komai ni nagani nace inaso nagode sai da safe ilove uh with all my heart.” tsaki nayi na kashe wayar na cigaba da shiryawa ta ina gama wa Nurandeen na zuwa dauka ta, nan nayi sallama da Aziza nace sai ranar monday zani dawo, ita ta rakani har ta anshi number din Nurandeen da suna zasu ringa gaisawa ni kuma shiga mota muka tafi, tun cikin motar yake shafata da latsani ni kuma na sakar mashi jiki dan lumshe ido nayi  inajin dadin abunda yake man

A SANADIN SOYAYYAR MINTI Where stories live. Discover now