27&28

210 4 0
                                    

*A SANADIN SOYAYYAR MINTI*
    _na ɓata rayuwata😭_

      Na
*Jameey yar'mutan kankia ce❣️*

*MANAZARTA WRITERS ASSOC📚🖊️*
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
_________________

https://chat.whatsapp.com/KjAoWMWhoSICFg5gHjtn2t

*Wattpad JameelarhSadiq*

Page 27⏩28
    

"Tabbs Khady naji labarinki mai cike da ban haushi ban tausayi gami da kayan takaici ,dan gaskiya Khady kin tamka babban kuskure a rayuwa da kika biye ma son zuciya kikayi soyayyar shan minti, sannan kuskurenki na biyu da kika baro gidan iyayenki saboda auren dole, tabbs Mama tana da laifi sosai wajen guduwarki amman kema kina da laifi Khady dole ko wace uwa taji ciwo da bakin cikin zubewar mutuncin ýarta har ta ganka da kunshen ciki, wannan stage din ne idan uwa bata kai zuciyarta nisa ba sai tayi ma yarinyarta baki ta kama tsane mata kamar yanda Mama tayi maki, dan haka ba zan barkinan ki ta zama ba, kib'ata future din rayuwarki ba Khady kamar yanda tawa tayi."

Da sauri na girgiza ma Aunty Asiya kai sannan nace “dan Allah ki barni na zauna tare dake, kuma ni ai tuni future din nan ya baci dan haka ki barni na karashe tawa rayuwar a haka." murmushi tayi man sannan tace “Khady har yanzun ni dake muna da lokacin da zamu gyara rayuwarmu, idan ta baya ta baci sai mu gyara gaba, dan haduwata dake yasa na tsani duk wata rayuwa da nikeyi , ko kin manta ke kikace man Dejja ba zaki bari kiga rayuwarta ta lalace ba? To nima ba zan bari taki ta lalace ba, dan haka tashi muje mun kwanta dare yayi gobe zan baki labarin tawa kaddarar sannan kuma duk wannan yar'dukiyar tawa zan badata saraka zan hada kayana na biki gidanku muyi magana da Mama kinji."? Tashi nayi jikina duk a mace ce mata nayi ina tafiya "to." koda na shigo room din na, kasa wanka nayi dan zullumin komawa gida da Aunty tace mana haka bacci barawo ya saceni da tashin hankali koda asuba tayi ita tazo ta taddani nayi sallah wanka nayi sannan na fito parlour na tadda har ta gama hadamana breakfast nan na gaidata sannan muka ci muka kai kayan kitchen muna gama wankewa muka fito parlour, kallona nayi sannan tace.

"Ni yar'asalin jahar kano ce a fage amman a unguwar kunya chemist gidanmu yake, tun ina yar'shekara biyar a duniya Allah yayi ma mahaifiyata rasuwa gashi ni daya ta haifa a duniya kuma ta haifoni cikin yan'uba sannan kuma itace matar babana ta biyu amman matanshi uku, ita uwargida wato Hajia Zainab tana da yara biyar uku mata biyu maza sai Hajiya Murja tana da yara uku biyu maza daya mace duka sun girmaini saboda mamata ta jima bata haihu ba har gori ake mata ana cewa mata juya bata taba damuwa ba, dan tasan haihuwa ta Allah ce kuma tana fatan Allah ya bata mai albarka, sosai ake zaman doya da manja a gidanmu dan kishi suke sosai ina iya ce maki kishin ya wuce a kirashi na musulinci sai dai addu'a kawai, Mamata tana ganin kayan bakin ciki dan ma batayin shiru mudun akayi mata sai ta rama itadai bata jan fada amman aka jata tabbas sai ta rama, Babana dan kasuwa ne tun safe idan ya fita baya dawowa sai dare watarana kafin ya dawo munyi bacci sai da safe zamu ganshi shima ba wani sosai ba, saboda muna shirin zuwa boko muna tafiya shima na tafiya baya dawowa sai dare baisan halin da gidanshi yake ciki ba, gashi Babana yana da saurin daukar zigar mace da mace ta zauna ta karanta mashi yake dauka baya bincike zai hau yaita fada, ita Mama tsakiya kishiyoyi suka sata ko wace tafi kishi da ita, shiyasa ko wane daki yaje sai ance mashi Fiddausi tayi abu kaza haka aketa zaman har aka haifeni naga gata wajen Mama duk da bani wayau amman hakan baisa na manta ba, dan yanzun haka ina ganin abun a idona bani da kanne sai yaiye amman yaiyen bana rufin asiri ba dan wai dani suke yan'ubanci bayan ni ba kowa bace da har za'ayi yan'ubanci dani rana daya aka wayi gari Mama ta rasu lokacin banda wayau amman nasan anyi man mutuwa dan nayi kuka har na gode ma Allah, haka mutane ni suke ma kuka dan sunsan an barni cikin hukuba da kangin rayuwa bayan angama sadakar bakwai dangin Mama suka so su tafi dani Baba ya hana yace ni zan ringa gani yana tunowa da mamata kuma ai yana da masu rike mashi ni haka suka tafi suka barni amman suna zuwa duba lafiya duk ranar da sukazo sai anyi fada dasu, saboda wahalar da sukaga ana bani a gidanmu, domin komai nikeyinshi tun ban iya ba har na iya dan ko bugu tun inajin tsoro da zafi har na daina ji, dan ban damu da naga bulala naji tsoro ko wace iri ce dan tun ina yar'shekara biyar aka sabaman da bugu ko wane iri dankuwa aike duk nisan unguwa a garin kano kasa nike zuwanta ba damuwarsu bane, Babana baisan wainar da ake toyawa ba shidai yana kasuwa dan har makaranta boko da islamiya duk an hanani zuwa bani aikin komai sai ma wahala a lokacin nakai shekara sha-shidda Khady, watarana Aunty Hafsat tazo yayar Mamatace ta taddani cikin kangin rayuwa tayi kuka sosai a ranar sai da aka rabata da matan Babana kuma ta tafi dani gidanta, ko kwana banyi ba sai ga Baba yazo da yan sanda haka yayi mata rashin mutunci sannan yasa yan'sanda sukayi masu tsakani dani, haka ina kuka tana kuka muka rabu  tunda na koma na cigaba da wahalar da nike ba dare ba rana kamar ba gidan ubana ba.

Ina da shekara 20 masifa ta fado a rayuwata, barayi suka shigo gidanmu zasuyi sata amman Baba baya da kudi dan ko sisi bai shigo da ita gida ba, ba bugun da basu yi mashi ba amman babu, hakan yasa ogan barayin yasa wani cikin yaronsu yayi man fyade sannna suka tafi sosai Baba yayi kukan abunda aka yi man, cikin daren ya kaini asibiti dan duba lafiya ta, ya kuma dunga bani hakuri yana kuka, ya zanyi kaddarata ce tazo a haka bayan na samu sauki muka dawo gida, tunda na dawo sai na sake shiga bala'i dan kullun sai anyi man gori wai anyi man fyade, wajen Baba kawai nike ji dadi, dan kuwa kuka ya zama abokina wasa wasa sai Baba shima ya fara tsanata kamar ba shi ya haifeni ba yana ceman yar'iska sai ga ciki ya fito jikina Baba da kanshi ya koreni yace na bar mashi gida ban jamashi zagi a gari, ni kuma bansan ina zani ba, kuma lokacin tunina ya gushe banyi hausar zuwa wajen dangin Mamana ba nasan zasu ansheni hannu biyu, haka na hau motar katsina dan inason nisanta kaina da duk wani a halina a mota na hadu da Salamai zata jibia bayan mun sauka mota naga bansan kowa ba nace mata ko zan kwana gidanta kafin gobe na tafi bata nuna man komai ba tace to haka muka sake shiga mota sai nan garin hirji a ranar da tsiya da karfi da yaji sai da Salamai ita da wata kawarta Jumai sukayi madigo dani nasha kuka wanda ban taba irinshi ba, ina hada su da Allah amman sai da suka ida lalataman rayuwa, washe gari naso guduwa ba dama dan sun kulle gida inaji ina gani suka zubdaman ciki dan ina cin wani abinci da suka bani ban sake sanin abunda ke faruwa ba sai daga baya, Khady na kaiki karshe haka suka kama madigo dani da tsiya dan idan zan hana sai su daureni haka muka kama yi dasu kuma suna gaiyato wasu suzo ansamu nama kuma naman yana da dadi sosai, tun bani son abun har na saba dan idan ba'ayi ba banjin dadi haka nima na zama yar'hannu kinji dan takaitancen tarihi na Khady."


*abunda yasa jiya banyi posting ba dan banga ruwan comment ba, idan banga na yau ba gaskiya zani daina😢*

Share
Comment
And
Vote

A SANADIN SOYAYYAR MINTI Where stories live. Discover now