Ahlam baiwar Allah ce wanda bata taba haihuwa ba har tayi shekara goma
da aure gashi yan uwan miji sun takura mata har sukasa yayi aure cikin ikon Allah kuwa ita matar daya auran ta haihu sai take tama gori da rashin mutumci