RASHIN HAIHUWA

66 2 0
                                    

RASHIN HAIHUWA

GORGEOUS WRITERS FORUM
       G.W.F

Home of gorgeous,intelligent and experts writers, we are the best among the rest.
  

Written by Fateema Adamu Gamawa
       Fateegamawa

My.....mother ....my world

Yau shafin na masoya ne sai Ku daura seatbelts dinku don gudun faduwa😂

Page 12

Baba haule ce ta kalkale da dariya hade da cewa" Kai amma wannan ya kin min maganin yar iska" tacigaba da dariyarta
Aunty basma wato Anty B(bala'i😂)

Zama tayi akan kujera tana haki sannan tace " barni da shegiya, yar iska da kafa kamar zakara"

Dafe goshi tayi hade da rike kai sannan takara cewa" ohh Khalil fa ashe yana waje, tare muka zo wai shine kije ku gaisa" Ido na zaro hade da mikewa da sauri ina cewa "haba Aunty B yanzu shine tun dazo baki fada minba kinka bar mutum a waje" tsaki tayi tace"ke dalla, nazo nasamu wannan matar ina Zan tuna dashi .......
Wucewa nayi nabarta tana tazuba, hijab dina na dakko, sannan na fita naje nasameshi,

A tsaye na sameshi yanata duba wrist watch dake hanunsa

Da sallama na isa wurin hade da gaishe shi amsa min yayi da murmushi a fuskarsa
cewa nayi"kayi hakuri ya khaleel  an barka anan a tsaye" nafada inayin fuskar abin tausayi,
"Babu komai Ahlam wasahalam,nizan wuce dama na tsaya ne mugaisa, sai anjima zan wuce office" "aa baza ka shiga kasha ko ruwaba, zaka tafi""
"No thanks am okey,Alhamdulillah and take a good care of my Baby😂😂" dariya nayi hade dacewa "toh masu baby many a" juyawa yayi yatafi nikuwa na kuma cikin gida, (hhhhh)

Anty B nagani ta ciko plate da abinci tana ci uhum this woman would never change, no wonder she is always getting fat uhum

Shiga ciki nayi na zauna nan muka fara hirar duniya

Da ita muka shirya abincin Hameed

, sai yamma tatafi, nikuma na zauna na tsarawa hameed kwalliya mai matukar birgita kwakwalwa, sannan na dakko wata Atampha mai orange da lemon green sai dikon fari a jikinta, skirt ne da blouse wanda suka min das a jikina suka zauna, na dakko kwalina na cire daurin ture kaga tsiya

Hameed kuwa sai wurin magrib flight dinsu yayi landing

Da kaina naje airport din, dauko shi

Natafi da wani board an rubuta WELCOME HOME HABEEBY

A wurin masu tsayawa na tsaya ina jiran shi aikowa can na hangoshi cikin mutane yana sanye da wata farar suit wanda tayi matukar karbansa, sai brief case dinsa a hannun sa na hago ga kuma wani farin siririn medical glass daya dora😍
Hannu nafara daga masa domin Allah Allah nake naji dumin jikinsa wanda na dade banjiba,

Murmushinsa  yafadada daya gannj wanda yayi matukar Kara masa kyau, saida yazo daf dani sannan ya dan risina ya kamo hannuna ya manna min kiss sannna yace " Thank u my love" nikuwa cikin zumudi da tsantsar farin ciki na rungume shi very tight shima sai yasa hannunsa a bayana yakara rungume ni
Yana shagar sansanyar gamshin turaren dake jikin hijab dina, niku sai kara narkewa nake a jikinsa don inajin dadin yanayin damuke ciki ammma mi,harmun manta a cikin jama'a muke mun shagala muntafi wata duniyar,

Wata banzar mata takatsemana ta hanyar cewa"kai dalla Malamai kunwani tsaya wa matane a hanya kamar wasu dogarai,haka ma kun wani kankame juna, toh ai sai kubari kuje gida kafin ku hadiye junan ku...mstw aikin banza yaran zamani duk sun lalace" tafada cikin fada
Da Sauri na janye shi daga jikina

Na Kama hannunsa muka fita daga airport din muka nufi wurin danayi parking din motata, nabude masa wurin Mai zaman banza niku nashiga drivers seat na zauna,

shikuwa sai kallona yake kamar yau   yafara ganina, can munyi nisa naji ya sauke wata sassayanyar ajiyar zuciya hadi dayin  magana"habibty yau waye yamiki wannan kwalliyar, ni saida kikasa tunanina ma gaba daya ya tsaya gaskiya wannna kwalliyar muna zuwa za'a biyata" wani murmushi nayi Wanda yakara susu tashi hade da Kara kashe murya nace" haba noorul khalbeei
harka sa naji kunya" na dan sukuyar da kaina wai alamar inajin kunya

Aikowa muna isa gida ya dauke ni kamar wata baby yayi other room dani juyawa nayi naga Fateegamawah da yan group dinta suna biyomu, aiko take na rufe kofa na barsu a waje😂😂

To su
Zainab
Aisha
Habeeba
Aysha
Faridatou
Matar Abdallah
Da dai sauran yan group masu comments sai mu tattara tsumman rigar mu yi gaba

.****************************************
Taku fateema Adamu gamawa
Fateegamawah
          I
               Love

                       Masu

           
                          Comments😜😍

RASHIN  HAIHUWAWhere stories live. Discover now