RASHIN HAIHUWA

21 0 0
                                    

RASHIN HAIHUWA

GORGEOUS WRITERS FORUM
              G.W.F

Home of gorgeous, intelligent and expert writers, we are the best among the rest

Written by Fatima Adamu Gamawa

           Fateegamawah

Sadaukarwa

Ga duk wata Mai Neman haihuwa, ya Allah ya kabasu masu Albarka

This page goes to

Ma Mama,ma love, ma rabin zuciya, ma life,ma everything,ma world😍 the best woman on the planet,love u so much mum,u are the best I love u may Allah subhnahu wata'ala grant u jannatul fiddausi

Page 15.

Tashi  yayi ya fita ina ta kwala masa kira amma ko ya saurare ni,sai yayi kamar bai jini  ba

Bansan yasuka kareba saidai kawai ganin su ummah nayi da Anty luba, da kuma ya hameeda wacce ita ce hameed kebi

Tun daga bakin kofa ya hameeda tafara kwala min kira tanacewa "Ina juyar gidan nan"

murya takara kwarewa tana cewa "wai ina kike ne matsiyaciya"
"Uhum waya sani kota na nan tana baccin asarar data saba tunda burinta ya cika tasashi ya fasa auren, tasashi ya bamu kunya ai dole tayi bacci " Anty luba tafada tana mai kara kutsawa ciki

umma ce tasamu one sitter tazauna hade da daura daya akan daya sannan tace "wai ni lubabatu maikike jirane kam da bazakije kitado min matsiyaciyar ba" ita ku kamar jira take buguzum buguzum ta tafo dakina,

Nikuwa tun shigowarsu inajinsu kawai tsoro ne ya hanani hitowa saboda nasan yau babu mai kwatata sai ilahi,inaji ummah tace aje akirani namike ,

a stairs muka hadu da ita ai nan ta tasa keyata gaba harsaida takaini gaban ummah, durkusawa nayi agabanta nace "ummanmu ina wuni"
"  yana gun gyatumarki bakar algunguma, makira, munafurkar Allah ta'ala da ban wuni ba kya ganni,shegiya dangi mayu kin lashe mun zuciyar yaro sai abinda kikeso yakeyi" rankwafuwa tayi takama kunne na daya sannan tacigaba dacewa" Ahlam kike kuwa, wallahi tallahi kije kiyi gaggawar war ware duk asiri dakika kullawa dana idan bahakana wlhi sainayi maganinki yanda zaman gidan ma sai ya gagareki"
Kuka ne yakufce min dama nasan haka zata iya faruwa,

Baki bude Anty luba take kallona kana tace
"Kujimin makira, zaki wani barewa mutane baki yo ai in kuka ne ma mu yakamata muyi don bakin ciki , kin sa hameed yayi musu da Ummah alhalin tunda yake bai taba mata musu ba sai yau,shine zaki wani barewa mutane baki, toh Wlh idan baki min shiru ba sai nazo na tattaka ki anan wurin annamimiyar banza da wofi"
Kuka na naci gaba dayi kamar ma banji ta ba

ya hameeda ce ta shi tazo gaba tafara magana cikin masifa
"Wai zakiyi wa mutane shiru kosai na miki duka ne  tukun"
Wasu hawayen bakin ciki ne suka zubomin

"Au wai bazaki shirun ba " hannu na sa na rufe bakina na tushe kukan 

Umma ce tafara matsar kwalla tana cewa" oh ni zainabu naga takaina walh wannan yarinya kin cuce ni kingama da ni kuma bazan taba yafeminki ba wlh har abada Allah ya isa  tsakanina dake "
Nan tacigaba da kukanta 
"Kinsa daraja da kimata duk sunzube a idon mutane kin nunawa duniya cewa ban  isa da hameed ba, kin sashi ya bijiremin abinda bai tabayi ba, uhum nikam babu abinda zance miki sai Allah ya isa, wato don kinga ke juyace ko shine shima zaki hanashi samun zuri'a KO?to ta Allah batakiba, wlh karya kike kuma kizuba ido kigani aure ne dai dole saiyayi shi kozaki mutu............" Haka tayi ta zuba iwa rama, bansan ma mitake cewa ba sai maganarta takarshe naji tana cewa"wai lubabatu mikuke jirane da bazaku nakasa min ita ba "
Aikowa nan suka yo kaina  kamar mayun watan zakuna
Jibgata suka farayi kamar wata jaka  niku inata ihun Neman ceto

Baba haule ce tafito da gudu tazo tana bawa Ummah hakuri amma kamarma zuga tatake sai Kara cewa take "naushe cikin, yauwa karamata dai, yauwa, rankwashi kan, ke hameeda jeki dauko waccen mofar, ai hannu baziyi ba " nan ya hameeda tadauko tashiga jibgata da mofar Anty luba kuwa sai ball take dani kamar wata kayan wanki, a lokacin harna galabaita domin kukanma dakyar nake iyayi tsabar azaba
Umma kuwa tana hakimce sai tsalle take a kan kujera tana ta wurga kafa kamardai idan mutum yana buga video game ko yana kallon football ko wrestling

Hameed ne yashigo gidan tundaga bakin kofa yafara magana "Baby to ki kwantar da hankalinki amfasa auren,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,"
Maganar ce ta makale sakamkon ganin Anty luba ta zauna daram a kaina tana jibga ya hameeda kuwa tana ta mukamin karfen mofa

ai a tamanin yazo wurin yayi wurgi da y
Anty luba gefe,wani naushi yaba ya hameeda aikuwa nan tabaje a kasa, umma kuwa ganin ran maza yabaci nan takuma gefe ta rakube
Nikuwa tuni na sume

TUNDA AHLAM TA SUME LET DO THIRD PERSON POV

Jijijigata ya shiga yana kiran sunan ta amma ko motsi bata yi

baba haule ce tayi sauri taduko ruwa a frige mai sanyi ta mikawa hameed karba yayi yazuba Mata amma ko motsi batayi ba kara yayyafa mata yayi nanma shiru baba haule ce tace "ranka yadade kodai zamu tafi asibiti " daukarta yayi in a bridal style ya nufi kofar fita harzai fita kuma saiya tsaya yace "Wlh idan wani abu yasami matata duk abunda namuku ku kuka jawa kanku" sannan ya yafita, Dan Dan Dan.......
•••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••

To masu karatu anan zandakata saboda lokacin da'aka dibarmin yayi😝

Thanks for reading ILYSM

No dogon turanci today

Bye love u

Lemme get going🐒

Fateegamawah for life

                 Love u all babes😘

RASHIN  HAIHUWAWhere stories live. Discover now