Rashin haihuwa

10 0 0
                                    

RASHIN HAIHUWA

GORGEOUS WRITERS FORUM
          G.W.F

Home of gorgeous, intelligent and experts writers, we are the best among the rest

Written by Fateema Adamu Gamawa
                Fateegamawah

Page 20

Ji nake gidan tsit kamar babu kowa ciki

kowa yana dakinsa yansa hutawa sakamakom dare yadan farayi

Zamana nayi a falon don ganin wanda zai fara hitowa

Can saiga Hajiya gwalgwal an fito cikin wasu kazaman nyties wanda ko arna dakyar su saka kitchen ta wuce ta hado black tea tazo tana sha a hankali tana danna wayarta

Ahlam ce tafito cikin kayan baccinta masu kamala sanye kuma da dan karamin hijab tana waya

Itama zama tayi a daya daga cikin kujerun nan sannan ta cigaba da wayarta da Anty B  dariya tayi hade da  cewa "kai Anty B wlh kina da abun dariya, kibar bawan Allahn nan yayi aurensa Dan Allah " banji abinda aka fada mata a dayan mangaren ba sai jinahi
Tace "toh wai a kanki zata zauna ne"

Hameed ne ya shigo cikin shiga mai kyau ga kamshi sai yashi take
Sai kamshinsa dana matan nasa ya hade yabada wani dadenden kamshi mai dad I

Ta bayan Ahlam yazo ya mata magana
"Ranki ya dade dawa ake ta waya ne haka nake taji kina dariya "
Dan cire wayar tayi a kunnenta tace
"Anty Basma ce fa wai mijinta zaiyi aure shine take ta fada" ta fadi a hankali

Karban wayar yayi ya yazagayo ya zauna a kusa da ita kana yafara magana

"Anty Basma Allah karki yadda, kina nan yar dagwas, ga class gsky aka miki kishiya class naki yazube " Ahlam ce ta wafce wayar tace "wato kaine mai zugata ko to angama wayar " kashewa tayi, shiko ya biyota da gudu zai karbi wayar nan suka  fara guje guje a falon

To wai shin Ina mutanen mune (lol) wato Hajiya Rahma gwalgwal

Duk wannan dramar da'ake tana nan zaune tana ganinsu, tsabar bakin ciki kasa magana tayi

kamata yayi suka fara ko kawa suna dariya yanata kokarinkwace wayar

Kofin hannunta ne yasubuce ya fadi karrrrrr kakeji

Cikin tashin hankali suka jiyo domin su sun ma manta tana falon kwatakwata
Ahlam ce taje kusa da ita face"subhanallahi Rahma lafiya"
"Bansaniba dalla can matsa kiban wuri gara kawai"

"Dama mutun marar hankali kuwa ai zaiyi abinda yafi wannan ma " hameed ya fada cikin nuna rashin damuwa , sannan yasakai ya wuce Ahlam ma tattarawa tayi ta shige daki, suka barta nan a tsaye ........

    11:00 na Daren ranar

Tura kofar dakin yayi a hankali gudun karya tasheta daga bacci, amma ga mamakinsa a zaune ya ganta akan sallaya tana jan tasbaha da Alama salla ta idar

Zuwa yayi ya zauna a bakin gadon yana jiranta, addu'a ta shafa sannan  tazauna kusa da shi tace
"Miyafaru ko kana su nayi maka rakiya ne"
Sosa keya ya danyi kana yace

"Wani rakiya kuma, ni fa dama na kasa bacci ne, shine naxo natayaki kwana"

Cike da mamaki tace "a ina? haba hameed kaida aka kawo maka amarya yau yau shine zaka wanice zaka kwana a dakina tab to badaniba gada a kotu"

Jan sa tashiga yi shikuwa ya kafi wai babu inda zaije

Dakyar dai  tasamu tafitar dashi domin saida tace masa ta yarda zata tayashi baccin amma saidai su kwana a dakinsa ai nan take ya yarda yayi gaba ita kuwa tabi shi a baya

Yana fita a dakin ta danna key

Haka yayi ta bugawa har yagaji yaje
Yasamu three sitter yayi kwanciyarsa domin dayaje dakin wancar jakar ya kwanmace yayita kwana a farlo

Kamar a mafarki yaji karar wayarsa kirrrr kirrrrr  sharewa yayi amma me Kira aka cigaba da yi babu saurarawa 
Tashi yayi rai a bace
Ya dauki wayar yayi receiving call din sannan yafara fadin "wai wane jarababben ne yake damu nane a cikin wannan daren eh" jiyayi ance
"Toh jarabbibkyar uwarka ce"
"Uhum ummah kiyi hakuri wlh zata  ke bace, an yini lafiya"

"Lafiya klau ina diyata Rahma, kabata wayar inaso nayi mata ban gajiya" ido yadan zaro yau shikam ya banu
Saurin cewa yayi
"Uhm hmm ummah  dama tana bacci ne, kibari dasafe zan fadamata saita kiraki"
"Aa Amarya da bacci yanxu, masa katadata kabata wayar ai ba abinda ya kawuta ba kenan "
"Ummah dade kin Bari......."

Cikin fada ta katseshi "bazan bari dinba nace "

"Toh Bari na tasheta "
a mute yasaka wayar saboda kar ta san ba a dakinta yake ba domin idan dai tasani shikam tasa takare

Tura kofar dakin yayi ya shiga dakin 

Da karewadakin kallo yayi uhum ba laifi dakin a gare yake, kuma yana dan kamshi amma KO Rabin na hayatinsa baiyiba 
a zaune ya ganta a saman gado ta rufe fuskarta DA Alama dai shitake jira

Tsaki yayi a ransa yace komai za'a rufe anan

Ummah kuwa tana nan ta rike waya kekam tana jira taji yatasheta amma shiru

"Ke ga ummah nan zakuyi magana " yafada Ina a bossy voice (hhhhh don't mind me oo)

Cire wayar yayi a mute sannan yace "Ummah gata nan"mika mata wayar yayi

Sa hannu tayi takarba ta kara a kunnenta sannan tafara magana " Ina wuni Hajiya"
Ummah kuma anata washe baki aka amsa sannan tafara mata magana cikin sanyin murya kamar ba ummah antyn mugunta ba
"Diyata yakeda kike amarya kuma naji wai kina bacci muda mukeso nan da wata tara ki haifo mana yaro"
"Hajiya ai karki damu kima fara siyan kayan suna kawai...............

*************************************

Kujimin mata wai a fara siyan kayan sun a saikace ita ke bada cikin

The dramer start ............

Insha Allahu next page will be in first person POV

Taku fateegamawah





RASHIN  HAIHUWAOpowieści tętniące życiem. Odkryj je teraz