RASHIN HAIHUWA

9 0 0
                                    

RASHIN HAIHUWA

GORGEOUS WRITERS FORUM

          G.W.F

Home of gorgeous,intelligent and experts writers, we are the best among the rest

Mrs sulaiman thank u so much for everything, u really means alota to me

Salma sd ma darling here is the chappie u have been waiting for so please allow me to have a little rest oo

Alhamdulillahi Allah na gode maka daka bani lfy masoya nagode sosai kamarsu

My new aunt didisco
Sister from another mum Khady saliss
My namesake fatiti

Thanks alot  habibtys much love

Page 22

Wasa gaske fa Rahma ciki gareta,

Haka ta mai da ni  baiwarta komai ni keyinsa a cikin gidan nan,

Bangaren hameed kuwa sai abunda tace,

yanzu abun harma yakai ga ina mata abu kadan zataje tasameshi ta fada mai shiko yazo yayita min fada yana cewa ai bakin ciki nake imagine wai ni hameed ke cewa Ina wa matarsa bakin ci ikon Allah wai hameed dina hakika duniya nan abin tsoro ce wlh KO wani ne ya fada bazan yarda ba amma gashi da idona Ina gani

   Somtyms idan yana min masifa tsayawa nake kawai ina kallonsa abun abun mamaki abun al ajabi abin takaici wai ni hameed zai wulakanta duk irin soyayyar  damu kayi amma yanzu mun kuma makiya kai rayuwa abun tsoro

Haka nake shiga daki nayita kukana yanzu har abun yakai ina kuka kirjina kamar zai fashe wata Rana kuwa harda aman jini nake, amma nayi shiru sabodani mutum ce mai tsananin zurfin ciki DA wiya kasan abunda  kedamuna 

Yanxu cikinta ya shiga wata na uku amma yadda kasan cikin wata bakwai domin babu tantama ko yau zata ita haihuwa

     Nidai Ina doubting wannan cikin nata ta yaya ciki wata uku amma yadda kasan wata bakwai amma babu yadda zanyi saidai kallo domin nasan Ina fada cibi zai zama kari

Uhum namanta ma ban fada muku ba wai lokacin DA aka tabbatar tana DA ciki Anty luba har kirana tayi tana cewa
"A hayye cass nidai nasan Dan uwana ba juya bane,ni narasa ke wacce irin mara zuciya ce daba zaki kama hanyar gidan kuba tunda yanzu kintabbar kice juyar"
"Aikuwa bakin ciki yanzu kika fara gani......

Wayar na aje haka tayi ta maganarta  ita kadai da tagaji ta kashe

A ranar ma nasha kuka, maganarsu ta tabbata nidin juya ce tabbas nidin jutayce juyace juyace juayce............

A ranar nema na fara aman jinin

Yanzu haka zaune nake a falo Ina kallo Ina zaman jiran oganniya tasauko nayi sarving nata uhum nasan zakuyi mamaki toh yanzu hatta wankin inners nice keyi idan banyi ba kowa hameed ya min kacakaca ranar harda duka

Sai wurin azhar ta sauko itada mijinta
Yana take mata baya ya rike Mata wayarta dakuma tissue dinta inaganinta na mike hade da dan risinawa na gaidata

Dining ta nufa aiko Nima dasauri na nufi wurin tsayawa tayi niko na bude mata warmers din don taga abunda ki ciki

Ya motsa fuska tayi ta juya takoma falon hade da daura daya akan daya shiko ya zauna a kasa ta wurin kafanta

Saikuma tausayinsa yakamata kunsan masoya cetayi " ohb baby c'mon kahau kujerar mana "  shiko cikin janzari ya hau niko ina can rakube ina jiran nawa hukuncin nafi mintuna goma a tsaye kafin tace "kenifa yau towon dawa nake bukata da miyan kuka " what ido nazaro tareda cewa " haba ke kuwa nanfa dubai muke a Ina za'a samu dawa da kuka
??"

"Ohh bazakiyi ba kenan, kanajinta ko baby"

Shiko gogan tuni ya zabura yafara balbala  masifar daya saba

Haka najuya jiki babu kwari na nufi Kitchen din towun shinkafa namata miyar egusi kasancewar akwai ranar dana fita nasiya awata kasuwa

Bayan nagama tsoro da fargaba suka hanani fitawa domin nasan bakaramin aikinta bane ta juye  min shi a kaina

dakyar nasamu karfin guiwa nafita na jera mata su a dining

Toh kunsan abunka da mai ciki tana gani ta fara lashe baki nan ta bude ciki ta ci ta koshi

Uhum aikuwa wannan rana saida nayi Dana Sanin yin wannan abincin
Abin daya faru kuwa ashine

Tana gama ci ta zauna tadanyi kallo sannan tashige ciki

Toh nidai bansan mi yafaru ba

Cikin barci naji anata ihu dasauri nafito nan fa na tadda hameed rike da ita suna kokarin fita ga jini sai bin kafarta yake

Innalillahi dasauri naje ina  kokarin taimaka mata amma sainaji tafara magana cikin kuka "hameed kaga bayan tayi kokarin zubar min da ciki kuma so take ta kashe ni"

Wani kallo yamin Wanda saida hanjin cikina ya kada kana yayi magana cikinn wata irin murya

"Kisani idan dai cikin nan ya zube to wlh a bakin aurenki"

LA ila ha illlahu muhammadur rasulillahi sallahu alaihi wa sallam

Nan naji numfashina yana sarkewa tun ina ta jawoshi har nakasa nan duhu yamamaye ko ina ..............

******************************

Assalamu Alaikum habibtys

Here is another chapter hope u will like it

Fateegamawah loves u

RASHIN  HAIHUWAWhere stories live. Discover now