episode 23&24

489 33 1
                                    

AURE UKU

(a hospital romance)

    By chuchujay ✍🏽

Episode 2⃣3⃣➡2⃣4⃣

    Hamma ?

Da gudu Ya nufe sa Ya rungume yana Mai faɗin"Im not dreaming hamma ne a gidan nan,oh My God,"

Tapping kafaɗar sa usama yayi yace "come on wani ya jika sai yace bana zuwa gida kwata kwata,

Naji dai it been a long time amma not long ɗin da kake exaggerating,

Cike da farin ciki imam yace"koma dai yayane hamma i really really miss you and kazo a dai dai lokacin da nake bukatar ka,"

   " I hope dai nima ina Cikin waɗan da kake buƙatar gani,

Juyawa yayi da sauri yace intiiii?

Murmushi tayi tace uhum Hamma Imam Ai ni na kusa fushi da kai tunda baki ɗaya Kama dai na nemana ko zuwa kawo mun ziyara,

    Kallan cikin ta da yayi nauyi yayi yace "amma dai sai Kin haihu zawan nan da kikayi cos nasan halin ku mata da san zuwa gida yayi cikin farko,"

Shafa cikin tayi tana Mai murnar ganinsa Kafun tace"well kusan haka ,dama ina san zuwa gidan sai na haihu na koma amma this is not a coincident ka ganni tare da Hamma rana ɗaya munzo gida ,Nana ta kira mu amma Ba musan menene musababbin kiran ba,so dama ina san zuwa nayi amfani da damar If not karamun kiran nana da nasan rigima ce bazai ɗauko ni daga Kenya ba Ya kawo ni Nigeria,"

    Dariya suka saka a tare dan kowa yasan halin rigimar nana,

Ɗaki intessar ta wuce dan wani irin bacci take ji,

Kallan usama paki yayi yace"hamma spend the night 'in my room nayi missing ɗinka and we have alot to talk about,"

Kaɗa kai Usama yayi ya mara masa baya,

    Hamma mutanen Lagos,amma dai kai ɗaya kazo?

Kaɗa masa Mai yayi yana Mai ɗanewa gadan Paki yace "yea madam aiki sannan yara makaranta ,nima dole na yakice nawa aikin dan yanayin da NANA ta kirani nasan ba lafiya ba cos kuka take Sosai wai an shiga tashin Hankali mara iyaka a gidan nan nazo 'in ba haka ba Zan ga gawawwaki,i thought tun a gate zanga gidan nan na ci da wuta."

    Dariya Sosai paki yasa yace"ku cigaba da biyewa waccan rikitacciyar tsohuwar, halin Nana kuma wannene baku sani ba,ni na tabbata akaina ta kira ku saboda ina san wadda bata so na so kamar ita zata mun zaman Auren,Nan babu irin mitar da batayi akan naki Aure ba ,gaka da yara ga intee da ciki ni ina zaune,

Nan har cewa tayi mata nake bi,to tunda na kawo matar Aure Ko wacece abarni na Aura mana indai ba rigima ba.

    Yar dariya Usama yayi kana Ya juyo yana Mai facing ɗinsa yace"who's the lucky girl wadda ta sace mun zuciyar dan kanina" .

Murmushi yayi yace "hamma lucky guy dai ,cos nine nayi babbar sa'a muddin akace na Aureta,Bro nasha Wahala Kafun na samu ta fara sakar mun duk da har yau bata fito fili ta kalleni tace tana sona ba,amma ni nasani na ƙarbu."

   " Uhum yarda ƙanina ke bani labarin nan na tabbatar Ta haɗu,zan so na ganta,

Ƙara gyara zama paki yayi dan an Sosa masa inda yake masa kaikayi Kafun yace"Hamma case ɗin chan da Abbu ya kira ka akai wanchan karan na clip ɗina da  itane ,and damuwar Nana ɗayace wai ta yi Aure har sau uku sannan tana da yara guda uku,and Im just a month older,amma hamma abun da za'a duba anan Shine wallahi idan na rasa ta Bansan Ya zanyi ba,trust me wani ciwan zai iya kamani na mutu."

    Dan shiru usama yayi na wani lokaci kafin Ya faɗaɗa murmushin sa Ya dafa kafaɗar paki yace "brother as far as you love her just go for her,live your life ,babu fa wanda zai maka rayuwa,kai zakayiwa kanka,so chase it and have it and na baka dukkan wani suport ɗina,ina Tare da kai a duk wani step da zaka ɗauka a rayuwar ka,kawai ka tabbatar you're sure about it. "

AURE UKU(completed)Where stories live. Discover now