x33&34

480 23 0
                                    

AURE UKU

               (a hospital romance )

                  By chuchujay

                wattpad :@chuchujay

https://whatsapp.com/channel/0029Va9RLKT2P59fHSa7Ia1j

Join My whatsapp channel inda Zan baku noorurrahman kyauta.

Yes paid novel ne amma Zan baku shi a channel ɗina kyauta,

Just follow and share ❤.

Episode 3⃣3⃣➡3⃣4⃣

   Kallan Umaimah paki yake cike da soyayya da tsantsar kauna,jinsa yake kamar soyayyar da yake mata ma bata isa ba Ya kamata ace Ya kara,

Shafa kanta yake yana Mai kallan yarda ta ƙara masa wani irin kyau a baccin ma da take ,

    Sosai Ya gajiyar da ita shi kansa Ya sani ,amma he couldn't help it  cos Ya ƙasa rike kansa a kanta,

Murmushi yayi yana Mai kissing goshin ta yace"Allah yayi miki albarka umaimah na,Allah Ya bar mu tare Ya ƙara danƙon kauna a tsakanin mu,insha Allahu zanyi iya bakin kokarina naga na faran ta maki."

    Tashi yayi a gado Ya buɗe kofar a hankali Ya fita a dakin dan zuwa samar mata breakfast ,yana ƙokarin shiga kitchen ya tsinkayi knocking ,ɗakin sa Ya shiga Ya sako jallabiya Kafun Ya yazo Ya buɗe kofar,

Afnan ce tsaye tana Mai washe masa baki hannunta ɗauke da basket tace"Good morning Hamma,"

Murmushi yayi yace,Good morning little Sis shigo mana,

Shigowa tayi tana Mai yin dining Area domin aje basket ɗin tana Mai faɗin ,Adda bata tashi ba hala,

    Dan karamin murmushi yayi yace "tukunna, ki aje kiyi gaba sai mun shigo"

Dariyar ƙasa ƙasa tayi Kafun ta fita a sashen tana Mai jin daɗin samun farin cikin yayan ta,

Ɗakinsa Ya wuce domin shiryawa cos baya san ya tashi umaimah,

    Bayan fitar sa ɗakin da wasu yan lokuta umaimah ta tashi tana Mai jinta over hills,she just cant help falling for Paki saboda Shi ɗin na daban ne,he's unique ta ko wanne aspect,

Bayan ta gyara ko ina na ɗakin yayi fes duk da ba datti yayi ba ta shiga wanka dan sakewa da kuma sake gasa jikinta cos she's sore saboda paki bai mata da wasa ba,tayi reaching orgasm kafin shi,so tabarshi yasha budirin sa dan burinta yanzu a rayuwa bai wuce ta farantawa Paki ba,

    Bayan ta fito ta shirya cikin maroon cotton lace wanda akama ɗinkin Abuja bubu,sosai tayi kyau a cikin sa kamar ka sace ka gudu,

Ɗan touching fuskanta tayi kafun ta ɗaura kallabinta ta feshe ko wanne sashen jikinta da sassanyan turaren da ta samo a hamam ɗin Hindu ,kana jin kamshin sa sai kaso ka ƙara ji,

Takalmi ta ɗauko brown flat ta saka ta jawo wayarta tana Mai duba lokaci,

Karfe Goma na safe ,cikinta taji yana mata ƴar kuwa ,

Murmushi tayi tana tunanin ta inda zata fara saka hayateen ta a idanunta cos bata san ɗakin sa ba,alamun mutum da taji a ɗakin kusa da nata ya tabbatar mata da nan ne nasa,

Kai tsaye ta Murɗa handle ɗin wanda Ya buɗe kamar dama ita yake jira,

Ɗagowa yayi Ya sauke idanun sa cikin nata faɗaɗa fara'arsa yayi yace "beb kin tashi ashe.

Murmushin itama ta maida masa tana Mai ƙare masa kallo,

Daga wanka Ya fito cos ƙugunsa ɗaure da towel a yayin da hot jikinsa ke ɗigar ruwa Kaɗan ,

AURE UKU(completed)Where stories live. Discover now