episode 27&28

420 31 2
                                    

AURE UKU

               (a hospital romance )

                  By chuchujay

                wattpad :@chuchujay

https://whatsapp.com/channel/0029Va9RLKT2P59fHSa7Ia1j

Join My whatsapp channel inda Zan baku noorurrahman kyauta.

Yes paid novel ne amma Zan baku shi a channel ɗina kyauta,

Just follow and share i want audience domin baku.

Episode 2⃣7⃣➡2⃣8⃣

    BAYAN SATI UKU.

    Iyaye sun zauna sun gana har maganar Aure ta shiga tsakani bayan dogon binciken da daddy yayi amma har a wannan stage ɗin umaimah bata sa Paki a ido ba haka zalika muryar sa,da fari ta damu ainun amma da daddy Ya sanar da ita sun gana da shi sai ta debesa ta watsar,

Ko da gan gan bata tambayi kb inda yake ba duk da kuwa yarda zuciyata ke san sanin dalilin da yasa bai neme ta ba,bata san yi masa alƙalanci shi yasa kawai ta watsar dashi duk lokacin da yaji yayi masa dai dai yazo inda take yazo.

    Baki ɗaya yaran  murna kawai suke za'aje kaiwa Nameer ziyara a makaranta,

Da gudu nadiya ta shigo ɗakinta kanta ɗauke da purple ɗin headband tace "mami ki kalli band ɗin nan tayi da kayan jikina ,bana san naje school ɗin su hamma na bashi kunya a cikin frnds ɗin sa ace kanwar sa bata iya dressing ba,"

    Kallan Baby purple ɗin gown ɗin dake jikinta samfarin Fendi tayi Kafun tayi mata alamu da hannu tace"you look amazing princess ,"

Blushing tayi tace "i love You mami,"

Da hanzarinta ta fita tana Mai faɗin,Aunty Aunty ina heels ɗina,

Kaɗa kai tayi tace "Nadiya and her iyayi sai ita,"Ƙarasa shiryawan ta tayi cikin Simple but expensive ash jallabiyan ta  ,gyara zaman minI veil ɗinta tayi Kafun ta ɗan yi touching fuskanta kana ta jawo flat ash and black D&G takalminta ta saka tana Mai jin zumuɗin san zuwa taga Nameer cos tayi kewarsa sosai,a hakan ma wai 'dan suna waya,

A falo ta tarar da shatuh wadda itama taci nata gayun gefenta kuma Abdallah wanda ke ta faman san gyara butterfly tie ɗin sa,

Tsigunnawa tayi ta Kama ta gyara masa kafin tace "there you go your highness",

Kissing gefen kumatun ta yayi yace"thank you my Queen."

Dariya shatuh dake gefensa tayi ganin yarda yaci magani kamar bashine yayi abunda yayi ba,

Abdallah da halayyar sa ,idan yayi maka wani abin sai ka sake dubawa kace wannan shekarar sa nawa.

****************

NIGERIAN TURKISH  INTERNATIONAL COLLEGE ABUJA.

    Idan ka kalli AHALIN umaimah  sai abun Ya baka sha'awa duk da kuwa da sultana wadda ita kadai ta samu zuwa amma sai ta saje dasu kamar ita ta haifo su,

    A hankali suke takawa zuwa inda aka tanada domin iyayen yara ranar visiting ,

Tun daga nesa Nameer Ya hango su,da gudu Ya ƙaraso gare su, Kafun umaimah tayi aune Ya ɗane yana Mai faɗin mamiiiiii,

Rungumesa tayi  a jikinta jin yarda Ya ƙanƙameta cike da murnar ganin ta,

Nadiya dake gefe ne tayi gyaran murya tana Mai gyara kitsanta da Ya zubo ta ƙasan band dinta tace "hala baka ganni ba brother,"

    Sakin umaimah yayi yace"come her naughty little Sis,"

Uhummm

Cewan Abdallah,

AURE UKU(completed)Where stories live. Discover now