CHAPTER FIVE

430 41 1
                                    


     Washegari da safe Haydar ya shirya kayan sa tsaf, Siyama ce ta fito a ban d'aki da towel d'aure a k'irjin ta tayi hugging nasa ta baya tace
"I'm gonna miss you alot My lion"
Juyar da ita yayi suna fuskantar juna yace
"Same here". Ya raba jikin sa da nata yana mai goge akwatin sa, tunanin sa d'aya yanzu idan ya tafi Calabar ya zaiyi shida bai iya yin complete kwana uku ba tareda ya kusance mace ba, wani zuciyan na fad'a masa anya bazai tafi da Siyama koh Jamila ba, d'an guntun tsaki yaja yace no zan iya ba sai na tafi da kowa ba. Haka ya gama shirya kayan sa tsaf ya juya yana kallon Siyama wanda hawaye fal ya cika a idon ta yace
"Idan kin gama ki rufe min d'aki nah"
Tasowa da gudu tayi ta rungume sa tace
"Ya zanyi nayi rayuwa har na tsawon wata uku ba tareda na jika a jiki nah ba"
Wani kallo ya watsa mata yace "Sai ki nema wani ai dan daman nasan kin saba bin maza ke jarababbiya ba"
Yana gama fad'an haka yaja akwatin sa ya fita a d'akin. Siyama cije leb'en ta tayi dan taji zafin maganan ba kad'an ba, tasan tana mu'amala da maza amma tunda suka fara mu'amala da Haydar ta daina kula sauran mazan....

  Haydar d'akin Farooq ya wuce, a lokacin Farooq yana gaban mirror ya shirya tsaf yana mai taje sumar kansa, bayan sun gaisa Farooq ya fesa jikin sa da perfumes yace
"Muje koh?"
"Eh muje but ina Khaleal kan na shigo nan ta tab'a d'akin sa naji a rufe?"
"Khaleal yana asibiti tare dasu Ammi, zamuje can ka musu sallama sai mu wuce, d'azu ya shiga d'akin ka yaga Siyama tace wai kana wanka"
Sosa suman kansa yayi yace "Eh wallahi" Ya b'ata rai.
Girgiza kansa Farooq yayi yace
"Allah shirye ka, nidai addu'a na Allah sa kaje ka dawo lafiya ba tare da ka aikata wani abun acan ba"
D'an guntun tsaki yaja yace "Kana da hayaniya wallahi, I am running late fa muje please"
"Muje"

   A asibiti Mummy,Ammi,Khaleal da Yesmin neh a d'akin. Bayan sun gaisa Mummy da Ammi suka masa nasiha sosai akan ya rik'e mutuncin kansa, sosai ya nutsu sai ka rantse nasihan ya shiga jikin shi.. Normally idan ka gansu su uku zaka rantse da Haydar yafi hankali, nutsuwa,ladabi da kamun kai unlike ba hakan baneh.

  Bayan nan Farooq da Khaleal suka raka sa har airport, cikin 20mins jirgin su ya d'aga zuwa  Abuja, daga Abuja kuma bayan awa d'aya ya d'aga zuwa calabar, daga nan ya d'au mota zuwa inda aka tura shi primary assignment a Government Secondary School Bakassi wanda yake cikin Bakassi Local government.......

   *Bakassi LG*, Cross River State

   Bayan yaje makarantan principal yayi signing nashi aka bashi accommodation, akwai rooms da aka tanadar dan corpers wanda yake facing makarantan.
  Neman wasu maza yayi suka share masa d'aki suka goge shi tas suka wanke toilet, daga nan ya shigar da kayan sa ya shimfid'a bedsheet akan gado, toilet ya fad'a yayi alwala yayi sallah bayan ya idar ya kira mutanen gida suka gaisa yabi lafiyan gado ya kwanta sai bacci dan ba k'aramin gajiya yayi ba...

 
    Lola ce tare da k'awarta Abigail, Abigail black beauty ce, kaf k'auyen ba 'yan matan da ake ji dasu kamar Lola sai Abigail, ana kiran Lola da Queen Abigail kuma princess wanda asalin sunan su ma ya b'ace. Wani mini skirt suka sha duk sun zuba gashin su a baya dan basu saka attachment a school ana yanka wa ba'a bari. Abigail  tace
  "Lola you are now eighteen good years and you are still a virgin, are you taking your virginity to your grave? I lost my virginity since when I was sixteen, and I never regretted it"
Lola murmushi tayi tace "You know I love John so much, and he always wanted to sleep with me but I always told him that I ain't ready. On his birthday I am going to give him a biggest surprise, I am gonna give him myself/ the whole me, he can do whatever he wanted to do"
Bud'e baki Abigail tayi tace
"Wow girl, so finally it will happen on his birthday"
Murmushi Lola tayi tana d'an blushing tace
"I just can't wait to give him the biggest gift that he never expect, I just can't wait to feel what you and other gurls are feeling"
Dariya sosai Abigail tayi tace
"Finally Lola will no longer be a gurl"

  A haka suna hira har suka kai wani gida d'an mai kyau ba laifi dan inaga kaf k'auyen gida irin sa d'ad'd'aya neh, Abigail tace
"Are you sure that John is the only person at home?"
"I am freaking sure Abigail, he told me the day before yesterday that his parent will be traveling to the city so I am pretty sure that he is the only one at home, yesterday he wanted me to come and sleep over here but I refused".
"Ayyah, ohk let's go in"
Bud'e k'ofan sukayi suka shiga cikin gidan, direct d'akin sa ta wuce dan daman wata rana idan ba kowa a gidan yakan kawo ta suyi d'an tab'e tab'e amma bata tab'a bari ya kusance ta ba amma yanzu tasa a ranta ranar birthday'n shi zata barshi yayi duk abunda yake so da ita as gift.
Bud'e d'akin sa sukayi to their very own surprise sukaga wani yaro chocolate colour ba laifi yana da kyau'n sa tareda da wata yarinya suna LaLaTa (wa'iyazubillah) , yana ganin su take ya taso ya raba jikin sa da yarinyan, ganin haka Lola da gudu ta fita a d'akin ta bar gidan gaba d'aya. Take ya nema boxers ya saka, binta yayi ya kamo ta tana kuka hankali sa tashe yace
"I am so sorry Baby"
Hawaye kwance a fuskan ta tace
"Sorry for yourself John, I regretted knowing you and please don't you ever think of talking to me again not to talk of apologizing, the truth is that I am done with anything that have to do with you, I don't want anything to do with you again"
Durk'usa wa yayi kar k'asa yace
"Forgive me Lola, I am so sorry please I swear it will never happen aganin". Raba hannun sa da nata tayi tace
"I hate you John, I hate you you. I trusted you with all my life but you betrayed me, sleeping with girls at my back"
"I am sorry please, forgive me Queen"
  "I caught you cheating on me John, I saw you with my own eyes having sex with that slut John and you are asking me to forgive you? Never!!!!"
  Take fuskan John ya canza ya b'ata rai yace
"Are you blaming me Queen, are you freaking blaming me? I asked you so many times to have sex with you but you refused, you always refuse saying that you ain't ready, and I am tired of hearing that. If you can't forgive me then it's fine Queen, it's fine"
Kallon sa take sosai tayi mamaki, muryan ta yana rawa tace
"Thank you John"
Da gudu ta bar wajen tana mai kuka da takaici, dan tasan kaf k'auyen ba wanda ya kai John had'uwa da kud'i, gashi 'yan matan k'auyen koh wace jick and Jack tana sonsa

Kuyi hak'uri bana posting kullum inada matsaloli neh, please your prayers is needed... Thanks

   Nana Fa'ad

Hi friends sorry bana updating everyday wlh ntwrk namu ba k'arfi and wattpad dole sai network is strong. Don't panic pls

AnaMugunTare

Don't forget to vote

Share

And Comment!!!!!

NIDA TAGWAYEN MAZA Where stories live. Discover now