Page 19

402 39 6
                                    


     *Let me use this opportunity to send my very warm greetings to YOU Maryam S Bello (MSB) Thank you alot for everything❤ Much love😘*

    '''Page 19'''

   Unluckily to him bayan ta kawai ya samu ya hango, take ya sauke idanuwan sa ya d'an ja guntun tsaki a zuciyan sa yace "Ta wani saka tight cloths a haka ake yabon ta, mtsw some people ma sai a hankali" amma ji yake zuciyan sa na mugun fad'awa, take ya tsince kanshi da son ganin fuskan yarinyan. Bayan sun gama shan ice cream d'in Farooq yace "Sai ku tashi mu tafi koh? Dan gobe jirgi na k'arfe bakwai zai tashi, i want to sleep early"
 
  Lola wanda duk hankalin ta baya jikin ta dan ganin irin kallon da ake mata take ta tsince kanta da fad'uwar gaba ga wani irin matsanancin ciwon kai dake addabar ta, d'an yamutse fuska tayi tace
"Aunty Mary ashhhhh" Tana mai rik'e kanta, Aunty Mary take ta matso kusa da ita tace "Lola are you okay? What's wrong with you?"
Da k'yar ta iya amsa mata tace "Migraine"
"Oshhh so sorry Dear, let's go home. Ice cream d'in idan munje gida sai kisha"
Zaman da basuyi acan ba kenan suka d'au Ice cream d'in suka wuce inda sukayi parking motar su, a daidai lokacin su Farooq sun tada motar su zasu bar wajen, Faysal ganin yarinyan yace "Anty Maryam ga mai kama da Khaleesi d'in". A take Farooq ya d'aga eyes nasa dan ganin yarinyan amma still ta juya musu baya sai bayan ta kawai ya iya ya kalla da kuma Aunty Mary. A haka suka isa gida yana tunanin yarinyan da ya hango bayan ta kawai, ji yake zuciyan sa na wani irin tsinkewa, kallon film d'in da bai cigaba ba kenan haka ya kwanta da tunanin ta a ransa.....

   Lola kuma bayan sun koma gida tasha maganin ciwon kai ta kwanta bacci da tsantsan tunanin Aliyu a ranta......

   Washegari da safe

      A airport Farooq yana zaune yana jira ace musu su fara shiga cikin jirgin already har ya karb'a boarding pass nashi, ganin Aunty Mary yayi ta wuce, take ya ganeh ta ya d'aga kansa yana dube dube koh Allah zai sa ya gan yarinyan da bai samu ya kalla fuskan ta jiya ba. Ganin wata yarinya yayi sanye da wando jeans ash colour da riga top bak'i, yarinya fara sol kyakkyawan gaske, ga suman kanta wanda yasha gyara ya kwanta har gadon bayan ta, idanuwan ta manya-manya fari tas dashi, sai dogon hancin ta da bakin ta d'an k'arami pink wanda ya dace da fuskan ta. Ga shape nata wanda ya fito Coca-Cola , Farooq tsayawa yayi yana kallon ta na kusan mintina biyar zuciyan sa na wani irin bugawa. A hankali ya tako zuwa inda take tsaye, wanda har ya isa gaban ta koh kifta idanuwan sa bayayi.
Lola kawai ganin mutum tayi a gaban ta yana kallon ta babu koh kifta ido, d'an murmushi tayi wanda dimples nata suka lotsa, tace
  "Hea! Any problem?" bata san dalili ba amma ta tsince kanta da mugun  fad'uwar gaba
Farooq a hankali ya furta "KHADEEJAH"
Ji tayi bugun zuciyan ta ya tsananta, take ta fara ja da baya dan a lokacin da aka d'auke ta a gidan su Farooq tana da wayo, bata manta da sunan ta Khadeejah ba har yau har gobe, dan wasu documents na baban ta tana kallon Khadeejah Adam Jimeta.

   Juyawa tayi tana tafiya sauri-sauri, shi kuma take yabi bayan ta, ganin zai kamo ta kawai ta sa gudu, hankalin Farooq neh yayi mugun tashi ganin motan dake zuwa da gudu, da k'arfi ya furta "K-H-A-D-E-E-J-A-H" amma kan ya ida furtawa  motan har ya buge ta. Da gudu Farooq ya k'araso inda take kwance duk jini yana jijjigata yana wani irin kuka, take ya d'aga ta cak ya saka ta a wani mota ya rok'e mai motan aka kaita National Hospital dake cikin abuja. Take suka tambaya sunan ta yace Khadeejah Jimeta, aka tambaye sa relationship nashi da ita yace sister'n shi ce...

  Cikin 15mins har aka kaita emergency. Yana zaune Doctor ya fito yace tayi loosing blood dayawa koh zasu siya mata, nan take yace a gwada nashi idan yazo daidai sai a d'iba. Take aka d'iba jinin sa akayi screening kuma Alhamdulillah komai yayi daidai. Without wasting of time aka d'eba jinin sa leda d'aya.

 
  Zaune yake a reception sai ga Aunty Mary ta shigo hankalin ta duk a tashe, nuna mata Farooq akayi ta durk'usa a gaban sa tana kuka ta aza hannu a kaa tace "Thank you for saving my daughter,  Thank you very much!" Murmushin k'arfin hali Farooq yayi yace "No problem"
    Gidan su Alhaji Tukur da bai koma ba kenan kar su tambaye sa dalilin da baije shi Lagos ba, a wani hotel ya zauna amma kullum yana asibiti yana sintiri. Idan Mummy ta kira sa sai yace yana lagos and everything is going smoothly, duk da bata yarda ba haka tayi shuru ta barshi.
Kwana biyar shur tukun Lola ta dawo cikin haiyacin ta, tana farkawa a lokacin Aunty Mary na kusa da ita tana karanta bible, wani ajiyan zuciya ta sauk'e tana kallon Aunty Mary, take Aunty Mary ta matso kusa da ita ta kama hannun ta tace "Lola how are you feeling? Should I call the Doctor?"
Girgiza kanta tayi alaman a'a, amma duk da haka sanda ta fita da gudu ta kira Doctor, bayan Doctor yazo ya d'an dubata yace
  "Cutie ina yake miki ciwo?"
  Da k'yar ta iya furta "Babu is just my head"
Doctor'n ya d'an yi murmushi yace "Don't worry you'll be fine kinji?"
D'aga masa kai tayi alaman "Eh". Ya juya wajen Aunty Mary yace
"Please ki bata tea ta sha"
"Okay". Daga nan Doctor'n ya fita  a d'akin. Take Aunty Mary ta had'a mata tea mai k'auri tasha, bayan ta ajiye cup d'in Lola ta fara zub da hawaye, hankalin Aunty Mary yayi mugun tashi tace
"Let me call the Doctor again" Tana mai tashi tsaya
  "Aunty Mary I think that boy knows me"
Aunty Mary tsaya wa tayi cak, can sai da jujjuya tace
"Which boy are you talking about? There is no one in this room"
  "I don't think i know him, but my heart is telling me I knw him somewhere. Do you know what he called me?"
Girgiza kanta Aunty Mary tayi
"He called me Khadeejah". Take zuciyan Aunty Mary yayi wani irin mugun tsinkewa, tace "And?"
"Shikenan abunda ya kirani"
  Take Aunty Mary ta fara had'a kayan su tace "We need to leave this place"
Lola bin ta take da kallo cike da mamaki tace "Why? I am not leaving this place until I met him"
"Why the hell do you want to met him?"
"You all told me that they maltreated Mami, Dad kullum yana dukan Mami and when  Dad died, his family pushed her out of our own house, they wanted to kill Mami" Aunty Mary tace
  "And idan kin had'u dashi what will you tell him?"
"I'll ask him how did he recognize me? Why are they so cruel? Is it because we don't practice the same religion? Why is it that hausa people basu k'aunar wanda ba Muslim ba?"
Aunty Mary sai faman tattara musu kayan take tace
  "We don't have time for all of this Lola, just please try ki tashi mu tafi. I don't want ya sake kallon mu"
"But I want to met him"
"Not now, not today"
"But why?"
"No more questions Lola" ta fad'a a tsawace. Drip dake mak'ale a jikin Lola ta cire mata dan daman Aunty Mary nurse ce, kaya ta saka mata tsaf, ta shiga d'ayan d'akin gefen ta rok'e su hijabi akan zatayi sallah, 'yan d'akin sai mamaki suke sun d'auka koh cristian ce, bayan ta fita a d'akin d'ayar matan tace "Gaskia wannan tana buk'ata a mata nasiha dan tun da suka zo asibitin nan na d'auka Christian ce ashe wai musulma ce", wata yarinya wanda ke zaune a gefen matan wanda ak'alla zatayi shekaru ashirin da uku tace
"Ai Umma wan ta class mate nawa neh munyi primary school tare, jiya nake tambayan sa alak'an sa da yarinyan yake ce mun ai k'anwar sa ce, sunan ta ma Khadeejah". Matan salati tayi tace "Ikon Allah"
   Aunty Mary na dawowa d'akin ta mik'awa Lola hijabin, Lola with a disgusting look tace
"What is this?"
Dogon tsaki taja tare da yin tsawa tace
"Just put it on my friend"
Lola take ta saka hijabin dan ta fitgita da tsawan da ta mata. Rik'e hannun ta tayi suka fice suka bar cikin asibitin Aunty Mary sai juye-juye take dan rashin gaskia.....

      Nana Fa'ad

NIDA TAGWAYEN MAZA Where stories live. Discover now