CHAPTER NINE

428 36 4
                                    


    Wani irin rikicewa yayi a lokacin data had'a bakin sa da nata, take shima ya biye mata yana shafa duk ilahirin jikinta wanda gaba d'ayan su suka fita a cikin hayyacin su, wani irin shigan ta yayi wanda bai san lokacin ba, take tayi wani irin k'ara najin zafi amma duk da haka batayi yunkurin hana sa ba, shi duk a tunanin shi ba budurwa bace, tun tana daurewa har ta sume wanda shi bai ma san ta suma ba. Sai can daya samu nutsuwa ya sauk'a akan ta yana mai sauk'e nauyayyan numfashi, ganin bata koh motsi hankalin sa yayi mugun tashi, bubbuga ta yake yi yana cewa "Hea please wake up" amma koh motsi bata yi, take ya d'au roban faron dake cikin d'akin ya yayyafa mata, wani ajiyan zuciya ta sauk'e tana wani irin numfashi wanda bata iya bud'e idon ta tsaban gajiya, zafi da kuma rashin bacci ga uwa uba maganin da aka hura mata. Take ya d'au kettle nasa wanda yake cike da ruwan zafi ya kai toilet ya had'a ruwan zafi a cikin k'aton bafo, bayan ya had'a ya komo d'akin ya d'auke ta cak sai toilet ya dira ta a cikin ruwan zafin wanda yasa ta d'an sake k'ara. Bayan ya gatsa mata jiki ya d'auke ta zuwa d'aki ya saka mata kayan ta ya kwantar da ita akan gado. Shiga cikin toilet yayi yayi wanka, bayan daya fito ya saka jallabiyan sa yayi sallah ya kwanta akan carpet cikin seconds da basu wuce goma ba bacci ya d'auke sa........

A hankali take bud'e idonuwan ta, ganin kamar ba a d'akin ta take ba yasa tayi saurin bud'e idonuwan ta gaba d'aya. Take tayi k'ok'arin tashi da taga eh lalle a wani bak'on d'aki take, wani irin zafi taji ta k'asan ta da wani irin ciwon kai. Take abun da ya faru jiya da daddare ya fara zuwa mata kai, wani irin kuka ta fashe dashi mai tsuma ran duk wani mai sauraro, da k'yar ta iya tashi a kan gadon tana tafiya a hankali sabida zafin dake addabar ta a k'asan ta, daidai taje bakin k'ofa zata bud'e taga Haydar kwance yana sharan baccin sa, a hankali ta taka inda yake ta tsunkuya tana mai kare masa kallo, wani b'angaren zuciyan ta yana yaba irin tsarin halittan sa, wani b'angaren kuma tsantsan tsanar sa take ji a ranta. Tasowa tayi ta fita a cikin gidan da hankali har takai gidan su, lek'awa take taga ba kowa a parlour'n da sauri ta shiga d'akin ta. Tana shiga ta kwanta akan gadon ta ta fashe da wani irin kuka mai tsoma ran duk wani mai sauraro, yi take har sanda ta gaji dan kanta kan ta goge hawayen idon ta. Da k'yar ta samu ta fita ta had'a ruwan zafi ta shiga toilet ta gatsa jikin ta ta sha magani paracetamol da pain reliever ta koma kan gado ta kwanta....

     Haydar bai farka a bacci ba sai kusan k'arfe sha biyun rana, ganin time na wayar sa yasa yayi saurin tashi yana salati, duba kan gado yayi yaga empty ba kowa, take ya tashi yana mai duba d'akin ya lek'a window amma bai ganta ba, d'an guntun tsaki yaja yace "Oh my God ina ta shiga neh". A daddafe yashiga toilet  yayi wanka bayan ya fito ya fesa turare ya zura dogon jallabiya a jikin sa, wani irin yunwa yake ji kamar an kwakule hanjin cikin sa take ya kunna stove ya saka indomie akan wuta, cikin five minutes ya sauk'e shi akan wuta ya zuba a plates ya had'a tea, sanda ya cinye tas ya tashi ya shiga toilet ya k'ara yin brush ya fita zuwa makarantan wanda gidan sa d'in a cikin makarantan yake ta gefe. Yana zuwa ya shiga class d'aya bayan ya fita ya koma gidan sa yayi sallah ya koma bacci, shi bai k'ara tashiwa ba sai la'asar, wani irin nutsuwa yake ji wanda tun da uwar sa ta haife sa bai tab'a jin kalan sa, lumshe idanuwan sa yayi yana tunanin daren jiya, wani murmushi yayi "She is sooo sooo Swt like honey" can ya girgiza kansa yace "No she is more sweeter than a goddamn honey " yana mai lashe leb'en sa, tunani yake a ina zai k'ara kallon ta gashi koh sunan ta bai sani ba, d'an tsaki yaja yace "Dole watarana zan ganta after all small village neh"

    Da misalin k'arfe biyu da rabi na rana Lola na kwance tana bacci, Abigail ce ta shigo d'akin da school uniform, ganin Lola na bacci kuma tana so ta san ya suka k'arasa da Paul jiya dan tabi bayan ta bata ganta ba, a hankali take furta "Lola! Lola please wake up"
  A hankali Lola ta bud'e eyes nata wanda suka rine dan kuka tace
"Mtsw Abigail what is it?"
Zama Abigail tayi akan gado tace
  "Are you OK? "
"Yes"
"Why didn't you go to school today?"
"I ain't feeling well"
Tab'a jikin ta Abigail tayi tace
"Ayyah sorry Dear, GWS"
  "Thanks"
"Yesterday you just left  without letting me know, I hope Paul didn't follow you and did something stupid cox I know he is a pervert"
Lola ji tayi abun jiya ya dawo mata sabuwa fil a zuciyan ta tace
"Abigail could you imagine John and Paul try to rape me yesterday"
Gyara zama Abigail tayi ta zare idanuwan ta tace
"OMG! What! Are you serious?"
"Ahswear it"
"But I hope they didn't"
  "Someone saved me"
"Thank God! You lucky gurl someone safe your ass" Tana mai dariya, Lola taja tsaki tace
"Abigail this is not funny"
"I know " Tana dariya "I am sorry"
Guntun tsaki Lola taja tace
"Good of you"
Abigail ta k'ara gyara zaman ta tace
"Did you know the person that saved you?"
Kamar ta fad'a mata har abun da su John suka mata da kuma abunda Haydar ya mata wani zuciyan yana cewa karta fad'a wannan sirrin tane tsakanin ta dashi, girgiza kanta tayi tace
"I honestly don't know him"
"Ohh Gosh! He is indeed a life saver"
"Yeah he is". A zuciyan ta kuma cewa take gwara shi akan abunda John da Paul suke niyan aikatawa akan ta amma duk da haka tana jin tsantsan tsanar sa wani zuciyan kuma na son k'ara saka shi a idon ta. Wani ajiyan zuciya Abigail ta sauk'e tare da aza hannayen ta a k'irjin ta tace
  "I am so bored"
Lola gyara kwanciyan ta tayi tace
"So?"
Rumgume hannun ta tayi tace
"I really wanna see him"
"Who?"
"Aliyuh"
    Lola bata san lokacin data tashi a kwance ba ta zauna tace
"What? Aliyu?"
In a confused face Abigail ta kalle ta tace
"Yes! Anything?"
Komawa tayi ta kwanta zuciyan ta yana mai bugawa tace
"Nothing, you fall for him all of a sudden"
Lumshe idanuwan ta tayi tace
"Lola you need to see him, he is just muah"
Zuciyan ta yana mai bugawa tace
"Tell me how he looks"
K'ara lumshe idanuwan ta tayi ta kwanta akan gadon ta rungume hannayen ta tace
"Lola words can't say how handsome he is, I just can't describe him cox stupid english words can't describe how he looks, he is just pefect"
"Abigail perfect is an attribute of God, no one is perfect"
Murmushi Abigail tayi ta kuma lumshe idanuwan a k'aro na uku tace
"He is perfect and I meant it"
Mami ce ta shigo d'akin ganin Abigail tayi murmushi tace
"Abigail how are you?"
Murmushi Abigail tayi tace
"I am fine Mami". Zuciyan Lola sai bugawa yake kar Mami ta tambaye ta ina taje jiya da daddare dan tabbas zata tashi taga gidan a bud'e. Murmushi Mami tayi tace
"Lola sorry I woke up late today, and when I woke up you already left for school"
Ajiyan zuciya Lola ta sauk'e tace
"Yes Mami and I don't wanna wake you up"
Murmushi Mami tayi tace
"Thank you Dear but you should have. Have you eaten?"
"No"
Jakan ta ta bud'e ta fitar da soyayyan plantain ta mik'a musu suka karb'a tace
"Lemme have a bath"
"Ohk Mami Thank You" ta fita a d'akin. Nauyayyan ajiyan zuciya duk suka sauk'e Lola tace
"Thank God". Abigail kuma fashewa da dariya tayi tace
"You such a coward"

    *KANO*

   Farooq neh a d'akin sa rik'e da hoton yarinyan da kullum sai ya d'aga ya ganta ya zub da hawaye. Mummy ce tayi sallama ta shigo d'akin, zama tayi a gefen sa ta karb'a hoton a hannun sa tace
  "Farooq yaushe zaka daina kallon hoton Khadeejah?"
  Girgiza kansa yayi yace
"Mummy Khadeejah k'anwan tace, jini nah ce, 'yar uwata rabin jiki nah ce, Mummy nina fara rik'e ta a lokacin data zo duniya, Mummy na raine ta, na bata ruwa, na koya mata cin abinci, na koya mata tafiya, muna tare kullum daga safe har dare, na shaku da ita, ina jinta sosai a jiki nah, idan kinga ina dariya toh sai ina tare da ita, rana d'aya kan na dawo daga makaranta bata nan an d'auke ta, Mummy how do to you expect me to feel? Mummy how can I ever forget her? Never Mummy! Never!"
  Mummy kama hannun Farooq tayi tace
"In Shaa Allah wata rana zamu ganta, In Shaa Allah wata rana zata dawo gare mu, nasa ana binciko mini Stephanie"
"Mummy ni abunda yafi damu nah addinin da take yanzu, Mummy karki manta Khadeejah ta haddace juzu d'aya a lokacin da aka tafi da ita, lokacin tana shekaru biyar, idan na tuna tana tare da wasu masu addini daban zuciya nah yakan bugawa, nakan k'asa bacci, nakan k'asa cin abinci"
Aza kanshi yayi a cinyan Mummy ita kuma na sosa masa suman kansa yacigaba
  "Mummy a yau idan na same ta koh addinin mu ba d'aya ba zan aure ta, a hankali zan juyar da ita zuwa addinin musulunci, bawai zanyi haka dan tana masayin 'yar uwata ba, a'a zanyi hakan neh sabida ina sonta Mummy, Mummy bazan iya auran wata mace ba idan ba Khadeejah ba, 'yar uwata rabin jiki nah kuma jini nah"

   Your Votes is so important please

Don't be a silent reader

NIDA TAGWAYEN MAZA Όπου ζουν οι ιστορίες. Ανακάλυψε τώρα