CHAPTER EIGHT

371 29 1
                                    


    Sanda suka d'an yi tafita kan Abigail ta sake hannun ta, wani irin ajiyan zuciya duk suka sauk'e Lola tace
  "Abigail Thank God I ain't gonna miss this party"
Dariya Abigail tayi tace tana mai mik'a mata ledan hannun ta tace
   "Look what I brought for you"
Karb'a Lola tayi ta bud'e, riga neh iya gwiwa ba hannu, murmushi Lola tayi tace
  "Thank You Besty"
Take Lola ta cire wani dogon rigan dake jikin ta ta saka rigan da Abigail ta kawo mata. Bayan ta gama sakawa suka kama hanyan gidan party'n. Tun kan su iso wajen suke jin k'aran sauti yana tashi, da k'yar aka barsu suka shiga dan idan bayi inviting naka ba baza a barka ka shiga cikin wajen ba.
   Maza da mata neh a cikin gidan suke wani irin rawa na ba kyau'n gani, Abigail da Lola sai kalle-kalle suke, ganin John tayi zagaye da 'yan mata sai kamashi suke yi, wani irin dogon tsaki taja dan tasan tabbas dole yazo party d'in dan Paul abokin sa neh..
  Wani yaro neh chocolate colour dogo yazo gaban ta yana murmushi yace
"Hi Beauties"
Murmushi duk kansu sukayi suka ce
  "Hi Paul"
"Thanks for attending my party"
Murmushi Abigail tayi tace
  "Mention not"
D'an murmushi yayi yace
"Umm Abigail if you don't mind can you please excuse us I wanna talk to your friend"
D'an zare idanuwan ta Abigail tayi tace
  "Yeah sure why not?"
Murmushi yayi yace "Thank You Swthrt"
    Bayan Abigail ta basu waje Lola tace
"What's up Paul? "
Matsowa yayi kusa da ita yace
  "I heard what happened between you and my friend, it's so sad"
D'an guntun tsaki taja tace
"Ohhh that? Just forget it I don't wanna talk about it"
"Why, broken hearted?"
"No! Because I don't hold grudges"
Murmushi yayi yace "Are you sure?"
D'an gyara tsuyuwan ta tayi tace
  "You know what? I think am the most stupidest girl on planet"
Bud'e bakin sa Paul yayi yana kallon ta yace
"Why do you say that?"
"Because I've been dating a nincompoop for all this years and I had no idea. You know now I get this proverb that says 'Love Is Blind'. Indeed Love is B-l-i-n-d" tayi emphasising word d'in.
Dariya sosai Paul yayi yace
"Love is not blind Lola, it sees but doesn't care"
Dogon tsaki taja tace "I really don't have his time now"
Murmushi Paul yayi yace
  "If you don't mind can we hook up?" Yana mai kallon cikin idon ta, ja da baya ta d'an yi tace
"Wait! You guys wannan play me?"
Matsowa kusa yayi da ita ya kama kwankosan ta yace
"Ahswear no. Believe me I love you the very first time I set my eyes on you"
Raba hannun sa tayi da jikin ta tace
"I can't believe you and I will never, plus don't you dare try to touch me again"
Ta harare sa tace "Nonsense"
Lashe leb'en bakin sa yayi yana murmushi ta gefe, zuwa ya k'ara yi inda take, yana zuwa ta bayan ta ya fara shinshina wuyan ta ya jawo ta da k'arfe zuwa jikin sa. Da k'yar ta kwace kanta tana juyawa ta wanke sa da mari ji kake tasssss. Gaba d'aya hankalin 'yan party'n ya koma kansu, kowa sai cewa yake "OHH EMMM GEEE" ana dariya. John dake zauna a can gefen shima kallo yake yana wani shu'umin murmushi. Paul shafa fuskan shi yayi yace
"You gonna regret this! "
Lola hararan sa tayi tace
  "You all can't do anything to me fellas"
  Juyawa tayi ta fita a cikin gidan, ganin haka Paul ya shiga cikin d'aki dake gidan. John neh yabi bayan sa ya shiga cikin d'akin, ganin Paul yayi yana ta bud'e bud'en drawers dake cikin d'akin. John ya dafa sa yace
"Ohh boy how far? What are you looking for? I told you not to alter a word to that bitch me alone can teach her a lesson but you couldn't  listen"
Paul yana huci yace "And now both of us are gonna teach her a lesson that she will never ever forget in her entire life ahswear it"
Ya cigaba da bud'e drawers duk ya rikitar da abubuwan da suke ciki, John yace
"Wait what are you looking for?"
"The desire powder"
Fashewa da dariya John yayi yace
  "My friend be fast please before she slip through our fingers"
Yana cikin dubawa kawai ya d'aga wani powder fari tas sealed. Yace
"Yes I found it"
John karb'a yayi a hannun sa yace
"Let's go"
Ta window suka dira suka fara wani irin gudu...

  Lola kuma tana barin wajen party'n tayi hanyan gida, har ta kusa iso wa gida tana ta filin makarantan su taga an sha gaban ta, ganin John da Paul yasa hankalin ta yayi mugun tashi amma duk da haka ta dake tace
"Why are you guys following me?"
Zuwa gaban ta John yayi ya shafa fuskan ta yace
"Don't worry baby we ain't gonna touch you"
Buge hannun sa tayi tace
"Are you stupid? How dare you touch me? Now get your filthy phalanges off me you fool"
Dariya sosai Paul yayi yace
"Wow I love this bitch"

     Haydar kwance yake a d'akin sa sai juye-juye yake yi, kwana uku shar bai kwanta da mace ba hankalin sa gaba d'aya ya tashi ya rasa mai yake masa dad'i gashi garin duk arna balle ya nema wata mai tsafta tabiya masa buk'ata. Wani irin nishi yakeyi, yana cikin wannan halin neh yaji ana magana ta gefen window'n sa. Can yafi muryan yarinya tana ihu nan take ya saka jallabiyar sa ya bud'e k'ofa ya fita, a lokacin John da Paul wani irin rik'e ta suke sai kokuwa sukeyi da ita, ita kuma ihu take tana cewa "Somebody help!". Da k'yar suka samu suka toshe mata baki John ya cire powder d'in a aljihun sa ya bud'e ya busa mata, take taji jikin ta ya mutu lik'is ihun ma ta k'asa iya bud'e bakin ta tayi ga wani irin wawan sha'awan data fara ji, Kallon ta suka tsaya yi suna murmushi, ganin koh iya bud'e idon ta batayi mai kyau tsayuwan kirki ma bata iyayi yasa John yaje daf kusa da ita ya had'a bakin sa da nata, take ta cafko lips nasa itama tana wani irin nishi tana cusa jikin ta, ganin haka Paul shima yazo ta baya ya fara cire mata kayan ta har ya raba ta da kayan ta tas. A daidai lokacin Haydar yazo ta wajen ya haska da touchlight yace "Oh my God"
Ganin mutum yasa suka sake ta suka ruga a guje suka bar wajen Haydar take yabi su amma ina baiga inda suka shige ba, su duk a tunanin su wani elder neh kar aga fuskan su. Komawa yayi wajen Lola inda take kwance take birgima tana wani irin nishi, d'aukan kayan ta yayi ya d'aga ta cak, yana d'aga ta ta wani shige wa jikin sa tana tattab'a sa, gidan sa ya shigar da ita ya kwantar da ita akan gado. Jan sa tayi tana faman shige masa a irin yanayin da yake ciki, take sha'awan sa ya dawo sabuwa fil..

     Don't forget to comment
Vote
And Share

NIDA TAGWAYEN MAZA Where stories live. Discover now