Chapter 40

803 82 44
                                    



Tunda ya sauko daga jirgi yaji iskan Nigeria ya bugeshi yaji wani dadi a zuciyanshi, tabbas duk wanda yabar gida, gida ya barshi. Mr Fauzi dake sanye cikin black long sleeve da facing cap sai black jeans

Ya nufa cikin black Range Rover shida Muhsin  , Habeeb ya kallesu yace " Welcome back Buddy sannunku kunsha hanya

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Ya nufa cikin black Range Rover shida Muhsin  , Habeeb ya kallesu yace " Welcome back Buddy sannunku kunsha hanya." Mr Fauzi ya yamusa fuska yace " It feels good to see you Habeeb ." Habeeb yayi smiling ya kalli Muhsin yace " Alhaji Muhsin ina Madam." Muhsin dake danna waya ya dago yace " Alhamdulilah ya muka barku?"

Habeeb ya amsa mai da "Alhamdulilah" ya kalli Mr Fauzi yace " I missed you Buddy akwai labarai." Yafada yana tada mota ya shiga driving suka kama hanyar fita daga airport.

Bayan an gama yi masu pictures Islam ta kamo hannun Farha tace muje? Kada mata kai Farha tayi, janta tayi zuwa dakin su. Ta zaunar da ita tareda gyara mata gyalenta, Maryam da Jidds na biye dasu a baya sai kawayen Farha su uku da Umaima sai Chidinma da hauwy. Hauwy ce tace " iyye su kawas an kusa zama matar aure, Allah sarki saura two hours a daura." Chidinma ce tace " I can't believe you're getting married Farha, time flies." Islam tace " I know right? My one and only sister is leaving me 😢 It hurts to see you leaving me alone, gaskiyan Chidinma time really flies." Umaima kuwa video ta shiga yi masu tana sawa a Snapchat itakuwa Jidds waya take da mamanta sai Maryam dake posting in hotunansu a social media.

Bayan sun isa Fauzi Mansion Mom ta tarbe shi ciki da jindadi kamar yanda ta saba amma kamar wannan tabar ma tafi ta baya, itadai kullum cikin kara son dandanta take. Nanma ta shiga rumgumar Muhsin tana jin dadin ganin yayanta . Tambayar Mr Fauzi ta shiga yi ina jikarta nan ya shiga yi mata bayanin suna can New York ya barsu sai ta nuna mai fushinta da bai zo da Nausheen ba ya lallasheta yai mata alkawarin kawota Watarana dukda a kasan zuciyarsa ba haka ba, don har ga Allah bayaso Nausheen tazo Nigeria  shima in banda bikin Adeel babu abinda zaisa sa zuwa, iyayensa kuma dama suna yawan zuwa can New York in .

Bunch of flowers 💐 da wani dan karamin card a jiki ya mika ma Mom yace " gashi inji Nausheen." Mom ta karba tareda fadin " Awwn My lovely granddaughter I love her ." Bude card in Mom tayi rubutun Nausheen ne daka gani ansa "I love you grandma." Mr Fauzi yayi dariya yace "saidai naji ta tambaye ni Pap spell  love for me a haka naita mata spelling harta gama." Mom tace " She's such a cute girl zan kira Nanny inta anjima." Mr Fauzi yace " in kuma ta fara maki shagwaba ina Pap inta yake babu ruwana." Yafada yana hawan bene. Dariya Mom tayi.

Yana isa gaban kofar dakin yaji wani son mahaifinsa ya kara cika mai zuciya , hauda hannunsa yayi akan handle in ya tura a hankali. Yana taka kafanshi a dakin ya hango Dad kwance a kan gado an kwantar dashi yana facing entrance , hawayen daya zubo mai yai saurin gogewa ya cigaba da takowa zuwa wurin Dad , shiko Dad yana ganinshi ya dinga smiling kamar anmai albishirin Aljanna . Yana isa ya zauna a kan stool in dake gaban gadon, ya kamo hannayen Dad shiko Dad sai smiling yake. Peck yayi ma Dad a kumatu tareda hade goshinsu wuri daya yana kara jin son mahaifinsa. Bayan yan mintintuna ya kalli Dad yana smiling yace " Nayi missing inka fiye da komai Dad , Nausheen taso tazo taga grandpap inta, I and Nausheen harma da Muhsin da Mom love you so much my hero." Yafada yana kara kissing kumatun shi. Dad shidai sai murmushi yake Allah sarki babu damar magana.

Minister's Son Where stories live. Discover now