I love you ♥️

946 137 49
                                    


Ko da suka isa gaban Hilton hotel  driver in ya fito ya bude mata , duk sai taji wani iri ta yarwa ? Ai bata Kai masayin ba . Abunda ma yasa ya rigata budewa ita ta saya tana kallon wurin sai ji tayi ya bude kofa . Tana fitowa ta kalli driver in tace " Mister you don't have to do that again , I'm an ordinary person like you . "

" No Ma'am this is my job ." Shaking head inta tayi alamun ta fahimta " I knew but I decline . "

" Ma'am I'm just obeying my boss order . " Numfashi ta sauke dan bata San ta cewa ba , wani waiter dake saye ya nufo su yace " Ma'am Mr Fauzi is waiting for you . " Bin bayanshi tayi suka shiga , restaurant in suka shiga sai taga an decorating in wurin yasha flowers . candle light dinner kenan Mr Fauzi ya shirya masu ? Wani table ta gani an ajiye champagne sai candle da flower , daga can gefe kuma wani mutumi zaune ya rike electric guitar , ba kowa da alama Mr Fauzi yayi reserving wurin . Ita ta shagala tana kallon decoration in dan ba karamin kyau yayi mata sai jin kamshin turarensa tayi . Scent in turaren nan nasa mai daukar hankali , wanda da kayi perceiving smell in kasan ba na karamin mutum bane .

Juyowa tayi tana kallon shi , shima kallon nata yayi sai ta sauke idanuwanta tana kallon kasa . Sosai yayi kyau cikin peach suit , da cravat neck tie fari rigar ciki fara . Murmushi yayi yana kallon ta sai da ya kusan yin four minutes yana kallonta sannan yace " You look gorgeous , the dress is looking beautiful on you ." Kanta na kasa tana wasa da zoben hannunta tace " likewise , thank you . " Mika mata hanun shi yayi ba musu tasa hannunta cikin nashi yakai ta gaban table in yaja mata kujera .

Zama tayi sannan shima yaje yaja kujera dake facing inta ya zauna .    Kallonta yayi " you're amazed right ?" Dan Satan kallon shi tayi tace " Yes ." Bude champagne yayi ya zuba mata shima ya zuba amma babu wanda ya fara sha .

" uhmmm Islam kiyi hakuri I'm not romantic but I will try my best . " Islam bata san sanda tadan yi dariya ba , Mr Fauzi yace " nasan zakiyi mamakin abunda zan fada........... I love you . " Zaro idanuwa tayi tana mamakin abunda yace , Mr Fauzi da yaga yarda ta zama shocked yace " yes Islam I love you because you are you . You're not like everyone else , and you're brave and strong and willing to be you . That inspires me . You're like a sunshine itself and I feel better when I'm with you , I love how I feel when I'm with you  . "

Kallon hannuta yayi da take wasa da zoben hannunta nervously ya cigaba " you make me feel more alive than anyone ever has . " Wannan karan kuwa cire kunya tayi ta kalleshi suna hada ido tai saurin saukewa tana wasa da zoben , shikuma ya cigaba .

" You make me want to be a better person , I love you for your passion for life . It's contagious , you make me feel strong . I love your heart , the world is better for having you in it . And I'm lucky I get to call you my Love . You complete me , before I met you , I never felt whole . With you in my life , I am . YOU AND ME , we're just good together . "

Wannan karan kuwa ita kanta Islam tasan in tace maganganun shi basuyi tasiri a zuciyarta ba tayi karya . Sa hannu tayi ta share kwallan daya zubo mata , ita ko a mafalki bata taba sammanin xata samu mai sonta haka ba . A rayuwar nan kenan komai is possible in ka roki Allah . Itadai ta taso cikin rufin asiri wani sa in suke fita nema ma kansu abinda zasu ci sai cikin ikon Allah rayuwarsu ta canja in a blink of an eye .

Yanzu kuma the famous Mr Fauzi and youngest billionaire a naija yace duk cikin matan dake fadin duniyarnan ita yake so ? Ita kanta in tace bata son shi tayi karya ada ta dauka ko crushing take akanshi saboda Allah ya mai kyan da ko wace cikakar ya mace sai taji yayi mata amma a yanzu kuwa da yayi confessing feelings insa sai taji wani farinciki da bata taba jiba a rayuwarta , da wani irin sonshi Yana karuwa a zuciyarta yanzu kuwa ta yarda ba crushing take akanshi ba , so take mai so na sakani ga Allah .

Burin kowace ya mace ne taji namijin da tafi so ya fara cewa Yana sonta , itakanta so take ta tataro confident ta kalle shi tace mai I love you too Mr Fauzi .

Mr Fauzi daya lura tana share kwalla ya ciro hanky a aljihun wandonshi ya miko mata , karba tayi sai kamshi hanky in yake ta share hawaye ta kalleshi zatayi magana ya rigata " I will give you time to think about what I said . " Murmushi kawai tayi mai shima ya mayar mata , cup in champagne 🍷 ya dauka yai sipping itama ta dauki nata tai sipping .  Alamu yayi ma waiter yazo , waiter yazo ya kawo menu ya zaba itama haka Islam sannan waiter in ya tafi domin kawo masu abunda sukayi order . Mutumin dake zaune can gefe da guitar ganin waiter yazo ya wuce yaje wurin su yana ajiye masu abincin yasa shi fara playing guitar kamar yarda Mr Fauzi ya fada mai .

Bayan sun gama cin abincin dukda ba wani sosai sukaci ba ga dessert sai tace tana so ta koma gida Ummi zata fara nemanta , Nan suka fito itada Mr Fauzi bayan ya gama settling bills in suka shiga cikin Black Rolls Royce yayi dropping inta suka fice . Ko da ta shiga gida bata iske Ummi a falo ba sai Farha . Da sauri Farha ta taso tana fadin " ayyyyy oya oya azo a bani labari ." Islam kuma hugging Farha tayi , bayan sunyi breaking hug in tace " Farha yau Ina cikin farinciki mara misaltuwa bari naje na chanza na shiga dakin Ummi taga na dawo sannan nazo na baki labari . " Wani salle Farha tayi tace " Alhamdulilah ya Allah . "

Mr Fauzi yana isa gida ya haura sama sai kawai ya iske Adeel da Habeeb zaune suna kallon kwallo . Karasowa yayi Yana zama ya hauda kafa daya kan daya yace " What a surprise ." Habeeb yace " Buddy ya kuka kare nasan ta amshi soyayyar ka da sauri itama tana fadin tana sonka . " Mr Fauzi yace " Lallai Habeeb har yanzu bakasan Islam ba , kasan miyasa kullum nake Kara sonta da respecting inta ? Saboda ita ta banbanta da sauran mata , nayi confessing feelings Ina kuma nace na bata time tayi tunani . "

Habeeb yace " Every girl will be happy that you're the one that decided to speak up first kawai dai tana jama aji ne Kuma ta burgeni . " Adeel yace " sosai ma Dan kuwa Islam ta cika mace mai class Imagine inda wata ce . Af is good to be patient because you waited for the optimal  moment to express your feelings gaskiya na yaba da yarda kakeyi . "

Habeeb yace " Not all love confessions end as dramatically as Hollywood movies even though Kai din daban ne amma dan zaman da nayi da Islam in ta bakinka ita daban ce , sometimes a girl need some space and time to think in what you've said to her . "

Mr Fauzi da yake cire cravat neck tie inshi yace " she might want to process things and take some time to explore her feelings . It's possible she might be in love with me , but will need time to open up to these new possibilities that have been presented . " 

Adeel yace " Ina fatan ka gaya mata how you feel and what intentions you have saboda nasan duk baka iya wa'inan abubuwan ba . Af tell her what's on your mind as clearly as you can . Be respectful of her feelings throughout the process . Here's a moment where you need to be strong and honest even when it feels difficult . "

Habeeb yace " Adeel is right , establish honesty and communication from the beginning . It could lead to a long-lasting relationship . "

Mr Fauzi yace " to naji duk zan sakeyin abunda kuka ce . " Nan sai suka shiga yin wata firar .

Hurayratu 🍸🍸🍸🍹 🍹🍹

Allah yayi tun yanzu na ida biyan bashin da kuka biyomi 😁 .

Do you like the chapter yay or nay ?

Minister's Son Where stories live. Discover now