Chapter 12

1K 82 9
                                    

Islam ta fada ma Mami abunda ya kawo su Maiduguri, kuma Mami ta amince za'a daura auren ta a nan tare dayi mata duk abinda ya dace.

Bayan fitar Islam Mom ta bugo ma Mami Smiling tayi ta dau wayar tare da fadin " Sarah kenan " Mom tace ma Mami " Barka da wuni Mami ."

" Muna lafiya Sarah. "

" Lafiya lau Mami iyalin Khalifa suzo ko? "

Yamusa fuska Mami tayi tare da fadin " Eh sunzo amma taya akai kika sani? "

" Muhsin told me ya ji sanda kuke magana dasu a Palo. "

Dam Mami taji gabanta ya fadi wato Muhsin ya gansu dazu kenan kuma yaji komai kut, " Inalillahi how comes ban ganshi ba? ke daya tunkare ki da maganar mi kika ce mashi? " Mami ta tambaya a firgice.

" I just told him everything. "

"what!!!! " Mami ta mike daga zaunen da take.

" Calm down Mami Muhsin won't be a problem, in fact he's just like me yes just like me my exact replica .

Ajiyan zuciya Mami tayi ta yarda da maganar Sarah dan kau tun ba yau ba ta karanci halin Muhsin he's just like his parents " Okay I believe you saboda Muhsin nina rene shi nasan shi tun yana karami bai hada abunda yake so da komai ba so no need for us to worry about it. "

" Mi family in Khalifa su kazo yi? "

Tambayar ta ba ma Mami haushi , lallai Sarah da ba yanzu ba. " This is between me and them........

Mom tai saurin katse Mami "haba Mami I have to ask ya shafe ni. "

"To yanzu bai shafe kiba ." Ta fada tare da katse wayar.

Baki bude Mom ta Kalli wayar anya kuwa lafiyar Mami kuwa, ko ma minene sai ta gano mi iyalin Khalifa su kazo yi.

Mami ta Kalli picture na Khalifa yana sanye da Farar kaftan ,gashin kanshi luf luf da bakar hula a kanshi ga sajen shi mai kyau abunka da farar fata 😍 hawayen da ya zubo mata tai saurin sharewa, hannu takai a kan kyakyawar fuskarsa wanda yake dauke da murmushi . Kuka ta fara tana ma hoton magana kamar shine saye a gabanta yana jinta " I'm sorry Khalifa I hope you find a place in your heart to forgive me, I'm sorry " kukane ya kwace mata sai da tayi mai isarta sannan ta ci gaba " I promise I will set things right I just need time , nayi alkawari ni mahaifiyarka wadda ta dauki cikin ka na sawon wata tara zan kyautata ma ya'yanka zanyi abunda ya kamata nai masu tun zuwan su duniya amma banyi ba saboda son zuciya da rashin gaskiya...... Dan Allah ka yafe min dana nasan kana fushi dani na yarda ni uwar banxa ce dan kau ba wanda zai ma dansa abunda nai ma ka yafi ni Khalifa am. " Haka tai ta kuka tare da ciro hoton daga bango ta rumgume shi gam ji take kamar shi ta rumgume.

Haka har bacci ya dauke ta, tana cikin bacci tai mafalkin Tana ta gudu har taje wurin da aka kashe Khalifa sai ta zauna wurin da ya fadi kawai sai ta ganshi saye a gabanta sanye da milk kaftan the same kaya daya sanya ranar da aka kashe shi, ga kirgin shi sai jini yake kamar yarda aka harbe shi ranan daya mutu, ya tako ya zo har wurin ta amma a gajiye sanadiyar harbin da aka mai yana tako wa wurin ta yana fadin "Mami na gaji I want to sleep on your lap ." har ya karaso ita kuma tana bude hannuwanta tana murmushi harda hawaye alaman ya taho gareta "Taho ka kwanta dana taho wurin mahaifiyarka . " kwanciya yayi ya hauda kanshi a cinyarta tare da lumshe idanun sa itakuma tana shafa gashin shi.

Dad ne saye gaban window hannu shi duka a bayanshi irin sayuwar manyan mutane, kallo daya zakai ma fuskan shi kasan yana cikin damuwa . Bayan shi Mom ce zaune a bakin gado tana nazari , Dad ya juyo rai bace yana fadin " Kina nufin kice Muhsin yasan komai kuma iyalin Khalifa na gidan Mami? "

" Kamar dai yanda na fada maka haka ne, to amma mi yakai su gidan Mami anya baka ganin za a iya samun masala? "

" zansa ayi bincike amma da alamu our past Mistakes is haunting us. "

Minister's Son Where stories live. Discover now