Chapter 14

908 92 6
                                    

Zaune suke suna cin abincinsu hankali kwance amma ita Farha sam hankalinta na gida, kallon Muhsin tai wanda yake chakula abinci shi da folk kamar bayason ci. Murmushi tai batare da ya ganta ba sannan tace " Why are you not eating? "

Yamusa fuska yai tare da cewa "I lost my appetite. "

Kallon nata abincin tayi taga kadan taci shiko tunda yayi one spoon bai sake ba saima chakula abincin da yake da folk tace mai " I'm done let's go home. "

Kiran waiter yayi da hannun da yake waiter in na kusa dasu, mika mai ATM card inshi yayi . bayan waiter in yaje yayi payment ya dawo ya bashi Atm Card inshi suka tashi suka fice.

Suna cikin mota yana driving sai taga ya saya a wani shopping mall, parking yayi tare da fitowa ya zagayo ya bude mata kofa ta fito suka shiga ciki.

Suna shiga wasu kananan ma'aikatan wurin irin masu tura ma basket da kaima kaya mota in kana so suka taso suna gaishe shi tare da jawo basket suna binshi.

Kallonta yayi tare da ce mata " Dauki abunda kike so. "

Duke kai tayi Kasa tare da cewa "Ni bana son komi. "

Shiru yayi ya kyaleta tare da Sa duk abinda yayi mai a cikin basket in, bayan ya gama ya mika ma daya daga cikin masu aikin Atm card inshi , shi kuma shida Farha suka fice suka shiga mota.

Bayan masu aikin sukai kayan wurin biya aka biya suka cire kudin su da POS suka sa kayan a shopping bags suka fito domin kawo masu a mota  , Muhsin yana ganin Sun fito ya zage bakin glass inshi yace masu su sa jikunan a bayan mota.

Bayan sun sa kayan Muhsin ya bude wani dan akwati dake gaban motar ya zaro one thousand notes sabbabi ya mika masu ya ja mota suka fice.

Bayan motar Muhsin ya bace daya daga cikin masu aikin da suka kawo mai kaya mota ya kalli dayan yace "  Kaga dan gidan Minister yanzu Kalli kaga ba wani aiki mukai mai ba amma kalli makuden kudin da ya bamu. " sai gudan yace kai washi ne dan gidan Minister na habuja ko? "

"Eh baka ga num motar ba ansa fauzi kawai. "

"Tam gaskiya suna jin dadin su dan duk cikin ministoci ba wanda yake wasa da kudin talaka kamar minister na Abuja kai Gama'a. "

" Gaskiya duk ranar da suka sauka akwai Masala dankau EFCC sai ta damki Alhaji Khalid Fauzi kaga taho mutai mu shiga Saina boye mana kudin in muntashi aiki sai mu raba dan kasan in abokan aikinmu suka gani tofa. "

" Yauwa boye mamu, shege ashe shiyasa kana ganin dan Minister Chan yana shigowa ka tashi ka jawo mai basket ashe yan Abuja yake baka masu yawa Allah yaso ni ina ganin ka bishi nima na biku dan daga ganin shi kasan dan babban gida ne ashe dai rabo na ne. " ya fada yana washe baki.

" Aini na san su da naga mota ta saya mai number Fauzi to sune masu naira kenan dan ma ba gudan bane Mr Fauzi wanda zaka dinga ganin shi a jarida wani mai kalan idanuwa masu kyau to da shine da ko kusa da shi bamu iya zuwa dan WA'inan basamuden bodyguards nashi basu bari, shiyasa nakeson zama kusa da window dan ina ganin duk wanda sai shigo. " cewar gudan suna shigewa cikin Mall.

Bayan sun dawo gida Muhsin ya fito daga mota itama haka Farha sai Muhsin ya bude bayan mota ya fido shopping bags ya mika mata, kin karba tayi. Muhsin yace mata " Ki karba mana if not I won't talk to you again. "

Girgiza kanta tayi tare da cewa " I really appreciate but I can't accept it. "

Muhsin yace " OK can I have your contact? " tare da mika mata wayarshi kirar iPhone 11pro Max, karba tayi tare da sa mashi num ta . Muhsin yace mata " I will give you a call shiga ciki. " Ba musu ta shiga bayan ta shiga ya kira wani Maid ya bashi Shopping bags in yace ya bita da shi.

Har Farha ta shigo falo tana gab da shiga dakin su taji wani yace "Gashi ance in baki. " kallo jikunan tayi yanzu ta gane Muhsin wayo yayi mata ba yanda ta iya dole ta karba ta shige ciki.

Tana shiga ta iske Islam zaune kan gado tayi tagumi da alama tunani take, aje jikunan tayi kan gado tare da zama ta fada kan Islam.

Islam kuwa ji tayi an fado mata a firgice ta dawo daga duniyar tunanin ina Farha ta shiga sai kau taga Farhar ce a rude ta hau ta da tambaya "Farha where have you been? Kinsan ko tun yaushe nake nemanki? Daga ina haka? Kwalliyar miye kika yi? " Farha tace "Calm down Adda ki saya ki saurareni. "

"Oya gaya man ina kika je? " sai kuma idanuwanta suka hango mata jikunan tace " Shopping kuma Farha? Ina kika samu kudin? Ke dawa kika je? Kuma a cikin dare ?yanzu 12 saura minti biyu fa Farha? Kima gode ma Allah Ummi batasan baki nan ba dan kisan suna hiran dare ita da su goggo matar Malam salisu amma bada jimawa ba zaki jita ta shigo. "

Nan Farha ta gaya ma Islam komi dan ba boye boye a sakanin su, hankalin Islam ba karamin tashi yayi ba yaushe Farha ta zama haka? Ina tarbiyarta take? Nan tace mata " Farha kinkau San abinda kika yi bashi da kyau ko kadan? Namijin da ba muharamin kiba ki fita dashi cikin dare haka ko soro baki ji? Kinsan wasu irin mata maza keso?

Farha ta girgiza kanta alamar a'a Islam tace "A dump girl. " Farha tace "But I'm not dump. "  Islam tace "of course amma you have to be careful   saboda mazan yanzu suna San dump girls, A dump girl is the one who thinks she needs to live up to other people's expectations, a girl who feels the need to belong, a girl who thinks she needs to have sex with a boy to prove that she loves him, or who thinks that having sex and generally misbehaving is the way to show that she is grown up, a girl who is not smart enough to know when she is being manipulated or exploited, that is a dump girl. "

Farha tace "OK that sounds really dump to me Adda should I return the bags? " Islam tace "well that is a decision you would have to make for yourself. "

Chan kuma Islam takamo hannun Farha tace " Farha what is important is that you should never put yourself in a situation where you would feel obliged to do anything because you feel indebted to someone. Anybody who gives you something because he wants something from you in return is not good for you. No money in the world, no gift in the world is enough to buy you do you know why? " Girgiza kanta Farha tayi alamun a'a.

Islam tace " Because you are priceless, but inaso ki tuna Farha that no relationship between two people can survive if it is based on material benefits, and always remember this when people give you things it does not necessarily mean they love you. "

Farha tai murmushi tace "Nagode Adda insha Allah zan kiyaye. "

Kuyi man uzuri jiya banyi updating bah, busy with school 😩😥 don't worry I'm breaking up with school😂😂.

Hurairaytu loves you guys so much 🍸🍸🍸🍹🍹🍹

Minister's Son Where stories live. Discover now