Chapter 28

762 104 26
                                    


Dafe kanshi yayi saboda ciwon daya keyi mai , kwata kwata baya jin kanshi normal . Bai san miyasa ba yaji ranshi a bace , jefenshi yaga Lala cikin blanket tana bacci , wandon sa dake gefen gado  ya dauka yasa ya mike ya shiga toilet . Ruwa ya sakar ma kanshi , sosai ya wanke jikinshi sannan ya fito . Rigar wanka yasa ya futo ya nufa inda Lala take bacci , tada ta ya shiga yi . Tana farkawa taga face inshi sai ta shiga yimai murmushi , kallo mai kamar harara ya shiga jefa mata Yana cewa " Ke lafiyarki ? Why are you smiling ?" Kara fadada murmushin ta tayi tace " kana nufin kace baka tuno abunda ya faru sakanin mu ba ." Gabanshi yaji yayi mumunar faduwa , shidai bai iya tuna komai , ya tashi ya ganshi naked Kuma ga sperm nan a shifidar harda ma jikinshi so baisan ya akayi hakan ta faru ba . Cike da takaicin kanshi yace " Ke just go straight to the point ." Ya fada mata hakan don yanaso ya gano shin dagaske ne yayi sex da ita even though ga evidence nan ya gani amma yaki yarda .

Wani irin murmushi tayi mai dauke da tarin farinciki tana lumshe ido tana fadin " we had sex and you're so........ " Bai bari ta karasa ba ya tari numfashin ta " Shut up , shut the hell up..... Nonsense , ki bude kunnenki ki saurareni da kyau . I was Intoxicated with wine so ni bansan ya akai nazo dakin nan ba talkless of making love with you , ki manta da wani abu ya faru sakanin mu and stay away from me Lala , for all I know shine I'm Innocent !!! " Yana gama fadar haka ya dauki kayanshi ya shiga toilet yasa , yana fitowa ya dauki key da wayarshi ya bar wurin .

Murmushi Lala ta saki tace " koma mi zaka ce aiki gama ya gama Baby , sannan duk zagi na da zakayi ba zaka bata min rai ba saboda Ina cikin farinciki yau rai na tas tas yake . Stay away from you ? Hahhhhh ai yanzu ka Fara gani na , ni zan buga game in yanda nakeso . "

Da gudu yake tuki , ranshi duk a jagule. Tsaki kawai yakeyi Wanda shi baisan sau nawa yai ba , Asokoro ya nufa guest house inshi , wani irin horn yakeyi wanda sai daya girgiza gate man in , da sauri gate man in ya tashi ya bude mai gate . Da wani irin gudu ya shigo , ko parking mai kyau  bai saya yi ba ya fito kofar ma a bude ya barta . Gate man ya rufe kofar kafin ya ankara har Mr Fauzi ya shige cikin gidan , gate man yace " Allah ya huci ran Maza ."

Yana shiga bathroom ya nufa ya sakeyin wani wankan , saida yayi two hours Yana wanke jikinshi sai kace wani mai jegon . Yana fitowa ya nufa walk in closet ya dauko farar jallabiya yasa ya shimfida sallaya ya tada Sallah in da yayi missing , bayan ya gama ya Fara yin nafila sosai ya nemi yafiya wurin Allah a sujada harda hawaye . Bayan ya sallame ya daga hannunshi ya cigaba da neman yafiyar Allah , Al Qura'an ya shiga karantawa muryar shi so Masha Allah , in kaji kira ' an Mr Fauzi saika dauka Yusuf kalo ne . 

Kiran Sallar Azahar ya sa shi dakatarwa ya mike ya kabbara Sallah , Bayan ya gama ya sake neman yafiyar ubanjigi . Yana gamawa ya daura counter a yasanshi ya dunga yin istigifari . Abunda baku sani ba game da Mr Fauzi duk shaye shayenshi duk iskancin shi bai taba zina ba !

Shi ba mazina ci bane amma ya yarda shi dan giya ne .


" Same here Jidds , nima na gaji da yanda kike tunanin zanci amarki , you know what ? I need a break . " Ya fada yana hanging up duk ta gama bata mai rai , tunda ya Fara dating in Jidds bai bata double dating ba amma miyasa take zarginsa ? Shi Allah yasani son sakani da Allah yake mata so na aure amma yanda abubuwa ke tafiya yanzu anya kuwa ? Ture Mug in dake gabanshi yayi ya fadi ya fashe .

Karar knocking ya maido shi daga tunanin da yakeyi " Come in ."  Islam ce ta shigo tace " Naji Kara are you okay sir ? "

" How can I be okay with all that's happening !! " Ya daka mata sa' wa  ,  Murtukewa tayi tace " Sir every problem has a solution , you're a man so stand up and get rid of your problems . Just have faith in the Almighty and everything will be alright ." Tana gama fadar haka ta koma sabon office inta .

Minister's Son Where stories live. Discover now