Chapter 14

80 1 0
                                    


💫💫💫💫
          _*MEE'AD*_
                   💫💫💫💫
*PERFECT WRITERS' ASSOCIATION*🌞

( WE AIN'T PERFECT BUT WE'RE ALWAYS, TRYING OUR BEST TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS 💪)

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

P.W.A✍️

*THE BOOK IS WRITTEN*

*BY*

*_HAUWA IBRAHIM MISAU_*

%% wattpad__@hauwancyy44 %%

 

        JINJINA & SADAUKARWA

Na jinjina na kuma sadaukar da wannan littafin na gareki babbar aunty SAFNA ALIYU JAWABI Allah ya kara daukaka, basira da kuma fasaha ya kuma kareki da sharrin dukkan mai sharri. Ameeen .
                       
 

               
**** Pls don't forget to vote, share & comments 👌 love u fan's 💯%.
          
                         

                   

                   
  

                           23 ~ 24

Tace kan uban can mi nake kallo haka ? Security kika saka awayar taki dan karna kalli abinda kikeyi ?"

"Murmuhi Mee'ad tayi kafin tace kin mayar dani yar kauye ce dazan baki waya ba tare dana sakata a security ba ?,

Daria Amrah tayi kafin tace lallaima yarinyar nan ga tsiyarki ta cilla mata wayar kan cinyarta ta dawo door din Amal ta sunkuya dai2 kunne ta kafin tace ki kula da Bloodyn ki sosai sbd naga tana da wayo kamar wata dila 😅 idan kikayi sake kadan zata iya gano shirin mu kuma inada tabbacin tana ganowa kashin mu ya bushe baki dayan mu 😀, "

Murmushi Amal tayi kafin tace inada tabbaci akan kanwata bazata taba samin ido ba kuma ta yadda dani fiye da kowa 'a fadin duniyar nan, shiyasa na saka ma raina zan iya sadaukar mata da komai na rayuwata idan har ina dashi", masu karatu kunji soyayyar gaskiya! Allah ka hadamu da yan 'uwa da abokan arziki hade da masoya masuyi mana soyayyar gaskiya, Ameeen.

"Ya tsine fuska tayi kafin tace nidai na fada miki ki taka 'a sannu"

" Amal tace toh naji".

Amrah ta mike tana fadin tooh yan mata sai gani na biyu ko? Ta daga musu hannu ta koma cikin gida,  Mee'ad tayima motar key 🔐 suka nufi gida.

" Sai bayan magariba suka isa a hanzarce suka shiga gida Umma suka tarar zaune a falo sanye da bakin hijab da 'alama yanzu ta idar da sallah,

"Da sallama suka shiga falon fuska a tamke Umma ta 'amsa musu sallaman tana mai binsu da harara, Amal ta karasa kusa da Umman nata kafin tace barka da war haka Mommy naah a hasale Umma ta ke fadin miyasa kuka dade haka ?,

Amal tadan shagwabe fuska kafin tace Sorry My Momma akasi aka samu, sai a lokacin Mee'ad ta bude baki take cewa Umma kiyi hakuri insha Allahu bazamu kara irin haka ba muma kammu bamuso mukai wannan lokacin a waje ba,"

Ajiyar zuciya Umma tayi kafin tace shikenan ya wuce amma ya kamata ku rinka kiyayewa, tare suka amsa mata da cewa insha Allahu zamu kiyaye, murmushi dubi Amal tace Ina sakon da 'akace ki kawomin ? Amal tayi daria kafin ta mika mata ledan dake hannunta, tana fadin Umma bari muje muyi sallah ko ? Umma tace ba matsala! Tare suka jera i zuwa sama.

                  %%%%%%%%%

Karfe 3:30pm dai2 agogon dake manne a bangon dakin Mee'ad ya nuna yayinda take kwance bisa gado sai juyi take tinani faal bisa zuciyarta, 
Kara juyawa tayi kafin ta tashi ta zauna tana ya mutsa fuska zuciyarta take fadin yanzu Yaya Majeed zai dawo ? Idan ya dawo wani irin kallo zai yimin ? Zaimin kallon kanwace ko kuma masoyiya ? Ta jijjiga kai kafin tayi murmushi cewa take to ai Yayan ma baisan da wacce yake soyyayar ba 😊 ta kara gyara zama kafin taci gaba da tinane2 ta fuskarta sai fitar da wani lallausan murmushi yake wai zata kalli Yayanta".

MEE'ADWhere stories live. Discover now