Chapter 32

94 5 4
                                    


💫💫💫💫
          _*MEE'AD*_
                   💫💫💫💫
            
               

    

           ***CONTINUE***

*PERFECT WRITERS' ASSOCIATION*🌞

( WE AIN'T PERFECT BUT WE'RE ALWAYS, TRYING OUR BEST TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS 💪)

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

P.W.A✍️

*THE BOOK IS WRITTEN*

*BY*

*_HAUWA IBRAHIM MISAU_*

Follow me on wattpad
👇👇👇
@hauwancyy44

 

        JINJINA & SADAUKARWA

Na jinjina na kuma sadaukar da wannan littafin na gareki babbar aunty SAFNA ALIYU JAWABI Allah ya kara daukaka, basira da kuma fasaha ya kuma kareki da sharrin dukkan mai sharri. Ameeen .
 

√√√√√ MEE'AD fan's kuyi hakuri da rashin post akan time, sbd wasu dalilai. √√√√√√

         
     
**** Pls don't forget to vote, share & comments 👌 love u fan's 💯%. 

🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️
Ina kuke masu son DATA ? ku taho da hazanri ku saya dan kuma nazo muku da Data a sassaukan rahusa idan kuna bukata

    📶 *MTN*📶

*500MB* 👉🏽 *#150*
*1GB*      👉🏽 *#300*
*2GB*       👉🏽 *#600*
*3GB*        👉🏽 *#900*
*4GB*       👉🏻*#1200*

Mai bukata ya tura ta wannan account number
👇🏻👇🏻👇🏻

3142669195 Hauwa Ibrahim First Bank .

Idan ka tura saika tuntubeni ta wannan number
👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
09039285813.

Ga masu buƙata akwai Glo da Airtel da kuma 9mobile.

Masu bukatan data maza kuzo ga dama tazo muku har gida.

🎃🎃🎃

Thank you for contacting Hauwa Misau! BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE.
    
I am selling MTN data with cheap price.

MTN DATA PACKAGE 
500mb ~ *#150*
1GB ~ *#300*
2GB ~ *#600*
3GB ~ *#900*
4GB ~ *#1200*             

Dial *146*4# Check data balance VALIDITY 1 MONTH.   

Airtel, 9mobile, Glo also available.

You Can Pay Through Bank Transfer Or Cash
3142669195
Hauwa Ibrahim First Bank.

Call or chat for more information ; 09039285813.

59 ~ 60

Ya gyara zama kinga Hajiya ki kwantar da hankalinki insha Allahu komai zai dawo normal, kuma idan Amal ta ce bazata Aure niba nimai iya goya mata baya ta auri wanda takeso ne domin koba komai ita ɗin jinana ce, Bangaren Hajiya Hindu cike da takaici ta gyara za Allah yayi maka albarka Majeed, tabbas nasan bakaji daɗin abinda yar uwarka tayi maka ba 'amma ina mai ƙara baka haƙuri akan hakan kuma inaji a jikina alkairi hakan zai zame maka.

Ya gyara wayar dake maƙale a kunnensa Hajiya na gode da kulawarki gareni, amma gobe insha Allahu zanzo mu ƙarasa maganar, tace Allah ya kaimu goben, nan sukai sallama zuciyoyinsu cike da takaici.

MEE'ADWhere stories live. Discover now