Chapter 31

77 3 4
                                    


💫💫💫💫
          _*MEE'AD*_
                   💫💫💫💫
            
               

    

           ***CONTINUE***

*PERFECT WRITERS' ASSOCIATION*🌞

( WE AIN'T PERFECT BUT WE'RE ALWAYS, TRYING OUR BEST TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS 💪)

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

P.W.A✍️

*THE BOOK IS WRITTEN*

*BY*

*_HAUWA IBRAHIM MISAU_*

Follow me on wattpad
👇👇👇
@hauwancyy44

 

        JINJINA & SADAUKARWA

Na jinjina na kuma sadaukar da wannan littafin na gareki babbar aunty SAFNA ALIYU JAWABI Allah ya kara daukaka, basira da kuma fasaha ya kuma kareki da sharrin dukkan mai sharri. Ameeen .
 

√√√√√ MEE'AD fan's kuyi hakuri da rashin post akan time, sbd wasu dalilai. √√√√√√

         
     
**** Pls don't forget to vote, share & comments 👌 love u fan's 💯%. 

🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️
Ina kuke masu son DATA ? ku taho da hazanri ku saya dan kuma nazo muku da Data a sassaukan rahusa idan kuna bukata

    📶 *MTN*📶

*500MB* 👉🏽 *#150*
*1GB*      👉🏽 *#270*
*2GB*       👉🏽 *#550*
*3GB*        👉🏽 *#800*
*4GB*       👉🏻*#1100*

Mai bukata ya tura ta wannan account number
👇🏻👇🏻👇🏻

3142669195 Hauwa Ibrahim First Bank .

Idan ka tura saika tuntubeni ta wannan number
👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
09039285813.

Ga masu buƙata akwai Glo da Airtel da kuma 9mobile.

Masu bukatan data maza kuzo ga dama tazo muku har gida.

🎃🎃🎃

Thank you for contacting Hauwa Misau! BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE.
    
I am selling MTN data with cheap price.

MTN DATA PACKAGE 
500mb ~ *#150*
1GB ~ *#270*
2GB ~ *#550*
3GB ~ *#800*
4GB ~ *#1100*             

Dial *146*4# Check data balance VALIDITY 1 MONTH.   

Airtel, 9mobile, Glo also available.

You Can Pay Through Bank Transfer Or Cash
3142669195
Hauwa Ibrahim First Bank.

Call or chat for more information ; 09039285813.

57 ~ 58

Ƙura masa ido tayi bayan tayi shiru, zama yayi a kujerar dake gefensu yace barka da wannan lokacin Umma," tayi murmushi mai kama da yaƙe sannan tace barka dai ɗan umma, yaushe zaka tafi Yola ? Ya gyara zama zan tafi yola jibi insha Allah kuma bazan dawo da wuri ba sai ana saura 1week bikinmu dama na shigo dan muyi magana da Amal ne.

"Dariya tayi laah barina baku waje saiku tattauna, ta dubi Amal yauwa idan kun gama ki sameni a ɗaki tana gama faɗin haka ta nufi part ɗinta zuciyarta cike da saƙe ~ saƙe.

Majeed yaja dogon numfashi fuskarsa ɗauke da murmushi ya ce My Queen kiyi haƙuri da abinda ya faru ɗazu nima ba'ason raina hakan ya kasance ba, gyara zama tayi laah yaya karka wani damu ai nasan halinka ba haka yake ba kusan nina janyo abinda kayimin ɗin," Ƙanwata na gode da kika fiskanci abinda nake nufi Allah yayi miki albarka, ta amsa da Ameeen zuciyarta cike da takaicin haƙurin daya bata.

MEE'ADWhere stories live. Discover now