Chapter 27

66 1 0
                                    


💫💫💫💫
          _*MEE'AD*_
                   💫💫💫💫
            
               

    

               ***CONTINUE***


*PERFECT WRITERS' ASSOCIATION*🌞

( WE AIN'T PERFECT BUT WE'RE ALWAYS, TRYING OUR BEST TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS 💪)

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

P.W.A✍️

*THE BOOK IS WRITTEN*

*BY*

*_HAUWA IBRAHIM MISAU_*

Follow me on wattpad
👇👇👇
@hauwancyy44


Facebook page
👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
Hauwa misau hausa novels.


        JINJINA & SADAUKARWA

Na jinjina na kuma sadaukar da wannan littafin na gareki babbar aunty SAFNA ALIYU JAWABI Allah ya kara daukaka, basira da kuma fasaha ya kuma kareki da sharrin dukkan mai sharri. Ameeen .
 

√√√√√ MEE'AD fan's kuyi hakuri da rashin post akan time, sbd wasu dalilai. √√√√√√

         
     
**** Pls don't forget to vote, share & comments 👌 love u fan's 💯%. 

🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️
Ina kuke masu son DATA ? ku taho da hazanri ku saya dan kuma nazo muku da Data a sassaukan rahusa idan kuna bukata

    📶 *MTN*📶

*500MB* 👉🏽 *#150*
*1GB*      👉🏽 *#300*
*2GB*       👉🏽 *#600*
*3GB*        👉🏽 *#900*
*4GB*       👉🏻*#1200*

Mai bukata ya tura ta wannan account number
👇🏻👇🏻👇🏻

3142669195 Hauwa Ibrahim First Bank .

Idan ka tura saika tuntubeni ta wannan number
👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
09039285813.

Ga masu buƙata akwai Glo da Airtel da kuma 9mobile.

🎃🎃🎃

Thank you for contacting Hauwa Misau! BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE.
    
I am selling MTN data with cheap price.

MTN DATA PACKAGE 
500mb ~ *#150*
1GB ~ *#300*
2GB ~ *#600*
3GB ~ *#900*
4GB ~ *#1200*             

Dial *146*4# Check data balance VALIDITY 1 MONTH.   

Airtel, 9mobile, Glo also available.

You Can Pay Through Bank Transfer Or Cash
3142669195
Hauwa Ibrahim First Bank.

Call or chat for more information ; 09039285813.

49 ~ 50

Baba! Baba!! Baba!!! ina driver ne ya fito ya kaini school baniso na makara.

Kiyi hakuri y'ata ya zagaya ne, kinga yanzu kuma ya gama goge motar jiran fitowarki kawai yakeyi.

Wannan kuma damuwar sane ƙwafa tayi tana duba agogon dake daure a hannunta.

Baifi mintuna biyar ba ya fito, Hangota yayi tsaye fuskarta 'bace sai huci take,"

Dai ~ daita kansa yayi ya fara mata kirari a'ah kaga Hajiya magajiyar Hajiya da Alhaji jika ɗaya tilo ga Alhajin Hajiya suwaiba fucewarki lafiya ɗiyar Alhaji Usman!.

MEE'ADWhere stories live. Discover now