Part 8

3.3K 93 1
                                    


10. MAKABARTARMU ~~KHADIJA AMINU
My wife!!! My wife! hafsat!! Suka ji Ana Kira Wanda shi yasa suka dawo hayyacinsu. Gaba dayan su sun razana Dan Hafsat ta zata yaji duk abinda DA take fada was diyarta Batula. DA kyar ta amsa a tsorace sannan tayi hanyar fit a yana amsawa da Na'am. Sai yazo kusa da it a da kasaita yana Matana meya sameki Kuma yau, naga kamar kinyi kuka. Hawayene Yake dinga a idonta tace irin zaman nan da mukeyi da Kai ne Na gaji, Kuma Na gaji da zama kamar a MAKABARTARMU, Dan Allah ka rangwanta min ka mayar Dani gida, KO kayi mana gini Mu koma cikin mutane. Akwai illoli dayawa Na zama a jeji, 'ya'yanka baza su San me duniya ke ciki Ba, Kuma tunanin su zai camxa. They will have psychological problem. Because they thinking, perception and behavior will not be lyk human being. Even though we re 2geda wit them but they re already use to seeing only trees and animals. Dan Allah ka taimaka ka mayar damu duniya.
Shiru kabir yayi Nasan mintuna kadan sai yace Ina zuuwa Na mintuna kadan sai ya he daki ya fito da wasu makullai sannan yace Hafsat Tunda muka zo gidan man baki taba roko Na Abu Ba KO sau daya Ba, yay Kuma gashi kinyi, Nagode was Allah Na Dade Ina jiran wannan ranar, dama kullum Ina gani kamar taurin Kai da girmankai Yake hanaki roko Na Wani Abu. Ni zan mini abun da kika tambaywn yau Run da dai kin Tambayeni Ai kamar Na is a a tambayen ne shiyasa aka tambaya yau, da kina dauka kamar ban is a ki tambayan bane shiyasa. Ashe Na is a. Murmushi yayi Wanda ya kayatar da fuskansa. Sai ya dauko makullan nan sai yace nima Yau ne Ranar da nake son kiyi min Alkawarin idan mun bar jejin man Zanyi zauna Dani har Mu Mutu, Kuma zaki mun Alkawarin cewa baxaki bar gidanki DA 'ya'yanki Ba.
Murmushin takaici Hafsat tayi sai tace wannan Ai basai nayi ma Alkawari Ba Dan KO Na tafi ma ban San inda zan Nufa ba. Dan kowa gudu Na zaiyi za'a cemun ma Na guje su ne sai yanxu zan dawo(kujifa, kamar wanda aka Kai kabarine fa kafin ta mutum sai ta tashi ta rasa hanyar fita, dakyar t samu ta fita amma kuma da ta dawo cikin jama'a kasan za'a fara gudunta. Duk irin son da suke mata. Kunji MAKABARTARMU) Kaga Ai dole in zauna a gurin 'ya'yana. Ni nasha wahala fa Na haifesu. Baka taba tayani Ba. Kullum idan zan haihu ma yawanci baka gari. Kaga za man gida ya Kama Ni. Sai dai kaga a kalla yanxu shekaru Na 28 a duniya, Ina son ka cire kokwanton DA ake cikin dinka a Karina, Dan KO ban zauna Dan Kai Ba zan zauna DA 'ya'yanka. Na San dai yanxu duk ikirarin DA kace kana Sona nasan dai kana Har ka DA wasu Matan. Kila ma kayi aure a wani waje ban sani ba. Nikadai ka kulle a gida dan naki sonka........., shhhhhhhh kabir yace mata sannan yace kina tunanin duk kulle ki da nayi ba sonki nake ba cutan ki nakeyi? A,a. Sonki nakeyi sosai kuma ban yi aure ba, ke kadai dai nake so a zuciya na har yau har gobe. Kar ki manta har jefa yayana nayi a ruwa saboda kaunar ki. Hmm bazaki gane ba.
Wani idea ne yazo ma hafsat sai tace toh Allah yasa.
Kabir dai ranshi yayi fari tas, dan tun da suka zo gidan basu taba wani dogon magana da hafsat ba sai yau.
Mikewa tayi tace bari taje ta fara kwashe kaya Sai yace mata a'a ta bar kayan. Kawai ta dauki na jikin ta da na hannu daddaya. Sai ta shiga ta fito da Hassan da husaina wadanda gwalabe kawai sukeyi basu iya magana sosai ba sai ta kira Hafiz shima ya fiyo sai ta kira Batula. Taji shiru bata amsa ba sai ta shiga dan ta fito da ita kawai sai taga Tana kuka, Hafsat ce ta share mata hawayen da ke fuskanta sai tace mata yau zasu bar gidan,zaman Makabarta ya kare, Murmushi Batula tayi tace Ammi, nasan cewa Abba gwadaki kawai zaiyi amma bawai zai mayar dake bane, ni ina gani yashirya yin wani abu ne. Ammi ne tace Batula, kar ki damu, baxan gudu ba, ko wani irin gwada ni da zaiyi baxan fadi ba, in Allah ya yadda. Sai Hafsat tace idan baxa ki gudu ba Ni zan gudu wlh. Amma idan na gudu bazan barki ki ta zama cikin wannan Makabartar ba, zan dawo Amma da ceto in Allah ya yadda. Kina so inje Misau ne?. Shiru Ammi tayi sai tace kefa karama ce, idan kin gudu Ma ba yanda zakiyi. Nima zanyi rashin ki. Ki tashi yanxu Mu tafi tare tunda Abban yana jiranmu. Itama ta fito kai ba dan kwali. Fitowa tayi tace Ammi ganinan sai Ammi tace dauko hula Mana sai tace A'a ba sai nasa ba zanfi jin iska. Sai sukayi hanyan Mota suka bar gidan. **ummulkhairy***
11. MAKABARTARMU~~KHADEEJA AMINU
Gida ne wanda ya amsa sunansa gida, yana da Gate idan an shiga sannan gidan sama da kasa ne dan matsakaici, a garin Bauchi a unguwan gida dubu. Bude gate din gidan akayi wanda ya nuna cewa akwai mutum. Suna shiga cikin gidan sai Abba (kabiru) ya yi magana da mai gadin sai ya juyo sukayi parking. Abba ya bude gidan da Makulli sannan ya rike hannun Hafiz yana cewa mu shiga in nuna muku dakin ku. A haka suka shiga ya nuna wa Hafsat dakinta da dakin yaranta sai shima da nashi dakin. Hafsat taji dadin gidan dan kuwa tasan ko ba komai tana cikin jama'a ai. Kabur yaji farin cikin ganin yanda Hafsat ta sake Mai har tana murmushin jindadi. Sai Ta gode masa cikin kissa sai tace amma tana so yaran ta suyi kr2 tunda ita batayi ba. A lokacin ya amince sannan yace Insha Allah zai nema musu. A haka suka kwanta kowa na cikin Farin ciki. Abun da hafsat bata gane ba kenan da. Kamata yayi ace tunda dai taga yana son ta so shi. Ai da ta nuna mai so din da duk haka bata kai da nisa ba, ko dayake Haka Allah ya kaddara Mata.
Cikin dare batula ta shigo dakin Amminta tace Ammi kiga wani ikon Allah yau abin da keta faruwa. Ammi tayi murmushi tace Idan yasan wata ai bai san wata ba. Batula tace a'a fa Ammi ki yi a hankali fa, kinsan ba haka kawai yakeyi ba. Zai iya sani. Ni dai kome yayi bazan yafe ba sai na nemo mana Hakkin mu tunda dai an kashe mun Mahaifi. Kuma wlh sai na gudu.
******yau shekaran su biyu da zuwa Gida dubu, Ammi dai Har yau bata fita ko da bakin gate ne. Sai dai ta fita bayan gida tana kallon furanni. Su Batula kuma rimi rimi sun Fara zuwa Makaranta amma tsoron mutane ya sa sun kasa, dan ko wani abu suka gani sai sunyi ihu. Ranar Farko da suka je Makaranta Dama drivan da zai kaisu shi zai jirasu har su tashi, zai ina kula dasu, sai ana assembly sai suka Fara ganin mutane dayawa sun taru ana assembly sai suka hada kansu suka tsaya a baya suna tskron mutane, sai suka yi ihu da suka ga wata malama tazo kusa dasu tana tambayan su ajin su nawa. Tsoro ma ta basu Da suka ga bulala a hannun ta sai suka sake razana suka fara ihu. Gwara Ma Batula Amma itan ma a razane take. Sun kasa ma tsayawa a class dan da sukaji yaren da akeyi ma tsorata su yakeyi.
Rana na biyu kuma jirgi suka gani a sama sai da 'yan biyu suka sume. Dama Hafizu fuskokin mutane Ma tsoronsu yakeji.
Kullum dai da sabon tsoro, a haka har suka saba. Amma duk da haka sunayi kamar sun tabu ko ince kauyawa.
Ranar dai Hafizu ne yayi aboki da Abba yaji labari kawai sai ya fitar dasu daga School din wai za'a lalata mai da Dansa.
Sai ya nema musu Lesson teacher dan yana koya musu kr2. Malamin yana da kirki sosai dan suna ganewa sosai Barinma batula da ita abun yan primary 5 ake koya mata. Bayan shekara daya da mutumin ya shafe yana koya wa yara kr2 kawai sai Hussaina ta fara kuka wai hassan ya doke ta a lokacin suna da shekara hudu, sai Malamin ya na bata haquri amma taqiyin shiru. Sai ya dauketa ya saka ta akan cinyarsa yana Lallashinta. Karaf sai a idon Abbansu. Korarsa yayi yaci mai mutuncin da ina ganin bazai taba mantawa ba. Har yaje cewa shikam ya gaji da wannan kr2n zamanin dan ba abun dabyake krwa sai tsinanci da lalaci. Korasu cikin gida yayi sannan yayi wa hafsat magana cewa shi fa baya son bokon Nan wlhy. Tayi Hakuri kawai. Batula wanda Yanxu shekaran ta goma a duniya hawaye takeyi ba kakkautawa kawai sai tayi dakinta da gudu ta hau saman gado. Abba dai yayi mamakin haka dan shi baya ma lura da ita a gidan. Kawai sai yace ta Qarita. Ammi ta bita dakin ta ce mata Mai yayi miki zafine Batula? Sai tace, ammi komai yayi mun zafi, kullum kamar A MAKABARTARMU ba sake kamar an kunsa lalle. Dan Makarantarma an hana mu xuwa, koyan ma an hanamu. Ni kam hanani tafiyan da kikeyi ya isheni wlhy. Ni kam zan gudu wlh. Baxan iya ba.
Ammi ce tace Bana son ciwon zuciya ya taba mun ke, dama abun da yake hanani barinki saboda naga kinyi karantane Amma yau zan Miki addu'a. Addu'an Mahaifiya na Amsuwa, wannan rubutacce ne. Ni yau Nayi miki addu'an Allah ya Fitar dake a wannan gidan Lafiya kuma ya Baki sa'a akan Niyyan ki. Allah ya kare mun Fadimatu Batula na. Ya dawo mun da ita Lafiya. Allah ka kara hadamu da Alkhairy. Sai suka rungume juna suna kuka.???? ** ummulkhair***

HAUSA NOVEL (MAKABARTARMU)Unde poveștirile trăiesc. Descoperă acum