Chapter 1

6K 198 13
                                    

Katsina, Nigeria
Bismillahir Ramanin rahim
Sallama tayi da hawaye a fuskanta, Farar baturiyar(indian) dake Zaune a kan Tabarma tana karatun littafi 'Ten questions on Salat ' ta dago face nata ta Kalli mood din diyarta dasauri ta Tashi tayo Kanta what happened? How's my Farha ? Talk to me please ISLAM. Ta goge kwalla ta Kalli mahaifiyarta Mother let's seat down  please ta fada tare da kamo hannun mamarta suka zauna a kan tabarma hmm Ummi Farhar's condition has started to detoriate tafada da kyar saboda tasan mamarta will be heart broken Kuma abinda ta sana kenan.  Hawaye suka cika fuskan ummi, Islam please do something, we can lose farha I won't be able to control myself. Islam itama hawayen take ta Kalli ummi zuciyarta ba dadi tace Insha Allah we'll find a solution to our problems just have faith in me. I do trust you Islam May Allah bless you and may he continue to guide and protect you . Ameen ummi thank you Yanzu tashi mu tafi hospital din. Toh bari nasa hijab.
   General hospital  Katsina, Nigeria.

  Kwance take Kan gado na asibiti, doguwan riga ce a jikin ta Fara na material da zanen flowers a jikin material din gashin kanta dogo ne ga ciko zai kai har gadon bayanta fara ce tas ga Lulu eyes pink lips gareta Dan karami, she's slim and tall . Ta rike hannun ummi hawaye na bin face nata tace ummi dan Allah kibar kuka am fine ummi. Ummi ta share kwalla sannan tace Farha banida wani buri yanzu da ya wuce naga kin samu sauki and ke da Islami should be happy har Karshen rayuwarku, you and Islam are all I have. Insha Allah your wish will be granted just don't cry I hate to see you in pain . Tam nabari ummi tace tare da share hawayen ta farha tayi mata murmushi sannan tace hmm ummi ina islam? Islam na office din doctor she'll be here in a jiffy. But ummi is my condition getting worse NE? Ummi dasauri tace a'a just get some rest .Tana shafa gashin farha dan tayi bacci.

   Assalamu alaikum Islam tayi sallama tare da shigowa dakin farha na ganin ta tayi murmushin farin ciki Islam ta mayar mata tare da karaso ta zauna a kan gadon Farhar how are you? How are you feeling? Has ummi Feed you? Farha tayi smiling tace Kai Adda wannan so haka saiki shagwaba ni. Atare sukayi dariya harda ummi sannan islam tace to sai mi danna shagwaba ki autar ummi . Kai Adda take a  look at  me am not a kid anymore. Ummi tace you're still a kid my auta . Aww ummi are you sure I am yr daughter I feel like kin sin ce ni a bakin bola Cewar Islam.  Ummi ta zungureta tace kinji ki sannan ta rumgumeta . farah tace nima please suka yi hugging su duka.
     
   Islam tare da ummi sun zauna a kan kujera dake bakin dakin da farha take. Islam tace ummi Operation din da za'ayi ma Farha kudin zai kai three hundred thousand. What? Yanzu Islam ina zamu samu irin wannan kudin ? Ni Afra na shiga uku!!! Ummi Tafada tare da fashewa da Kuka.ummi Dan Allah kibar kuka we'll find a way da zamu samu kudin . How? Ummi ta tambaya. Islam tai hugging ummi I don't know ummi but there is a way.

Abuja, Nigeria.
Maitama

Zaune yake a kan kujeran  gaban swimming pool yana shan shisha ce a hannun shi yana Shaka hayaki yana fitowa ta bakinshi da hanci

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Zaune yake a kan kujeran  gaban swimming pool yana shan shisha ce a hannun shi yana Shaka hayaki yana fitowa ta bakinshi da hanci. Fari ne sosai amma lips nashi baki daka gani kasan shan taba da shisha ne ya maida lips nashi haka, lafiyayye ne kuma cikanken namiji, jikinshi mai kyau fatan shi sai glowing take daka ganshi kasan kudi Sun zauna naira daram!
   
  

Minister's Son Where stories live. Discover now