Hassan
Zaune suke a special lounge dinsu na club house da kayan marmari zube a gabansu suna hiransu. Yayin da Ak yake fa'din "Kaima kasan abu mai matukar wuya ne keeping those bastards under control, the police are useless, drugs and prostitution is just booming all over the town" ya karasa maganar yana jan tsaki.
"Kai dai ka samu kayi keeping things under control anan, make them understand we are the bosses and we are not to be messed with"
Dariya AK ya sake "no need to worry, everything is under control" ya fa'da yana mika kafarsa da'ya kan daya.
"Ya Ammar, how's it going?" Hassan ya tambayeshi
"Good I guess" AK ya fa'da yana shrugging kafadansa "amma babu wani aikin da zamu iya sa yaron ne wai? He is too good looking for his own sake, kowa idanunsa na kansa"
Dariya Hassan ya sake "come on Ak, kaima kasan yanda abubuwa ke tafiya anan, muna bukatan someone like Ammar, we need someone with his type of face and brains, with his innocent looks and all bazayi saurin ganewa ba, he's a smart boy I'm very sure he can take care of himself"
"Hassan... I get it, ba sai kayi lecturing dina ba, it's just that atimes I get so worried about him, anything can happen you know"
Shiru Hassan yayi yasan yanda AK ya damu kwarai akan yaron, toh waye ma bazai damu ba? Yaron yanada shiga rai sosai, there's just something about him and his sister, this pure innocence wanda duk wanda ya daura idanusa akansu zai ji sun shiga ransa faral da'ya, bazai so ya cutar dasu ba, kamar yanda yake jin zuciyarsa na damuwa sosai akan Hibba, haka yake ganin AK shima yana nuna damuwarsa akan Ammar, ya mayar da yaron tamkar kaninsa da suka fito ciki daya, duk da atimes he behaves crazily but he really cares about the boy, kuma Yasan AK bazai ta'ba barin wani abu ya cutar dashi ba muddin yana tare dashi.
"Ka samu labarin darkroom?" Yaji AK ya canza topic
Ajiyar zuciya Hassan ya sauke"Jite jite dai kawai nakeji amma how true do you think it is?"
"Prostitution Hassan, and apparently it's going very well don na samu labari Lukman shima yaje"
"Lukman?" Hassan ya fa'da cike da mamaki
Gyada masa kai AK yayi yace "yama siyo wa kansa da'ya ranan, million biyar in ka ganta very young, I don't think yarinyar nan zata kai 18"
"Shit!" Hassan ya fa'da yana dafe kai "I thought Lukman knows better than this?"
Shrugging kafadarsa AK yayi "kaima kasan yanda yake, ba'a sanin inda ya dosa kamar tsohonsa duk halinsu da'ya"
"Hmm" kawai Hassan ya fa'da yana ta'be baki daga bisani yace "jiya da dare mun ha'du da Mufasa"
"Oh" Ak ya fa'da yana kawar da kai gefe "toh ya kuka kare?"
"Yau zamuyi dinner tare gabadayan mu, ko zaka zo?"
Dariya AK ya sake yana girgiza kai "no thanks, I have my hands full tonight inada ayuka a gabana".
Hassan bai sake jan maganar ba don daman yasan da wuya Ak ya yarda don sam basu shiri da Mufasa, kamar yanda shida Lukman basu jituwa haka Ak da Mufasa, they always rub each other the wrong way. Tare suka taso su biyar tun suna secondary school daga shi, AK, Mufasa, lukman, Ussy, babu wanda bai sansu ba, sunyi suna sosai they were known as the richest most ruthless boy gang har ya kawo yanzu bond dinsu na nan, presently they are now the toughest billionaire elites da aka ta'ba samu a garin Lagos.
"Na samu labari Mufasa ya samu wani contract a Australia, kamar yana son ya mayar da business dinsa can"
"Good for him" Hassan ya fa'da yana sipping wine dake gabansa "ko kaima kanada plans na yin business acan ne?"

YOU ARE READING
❣️QALBINA ❣️ (KECE ZAKI FIDDA NI)
RomanceHassan Sooraj Marafa yana da'ya daga cikin hamshakan masu kud'in Lagos. One of the seven billionaire elites dake ruling garin Lagos. Sune ake kira da Asiwaju's of Lagos. Babu wanda ya isa yaja dasu. "Kinfi karfin million d'ari Hibba, ki zauna kiyi n...