HassanZaune yake a penthouse dinsa yana making phone calls, he's dressed neatly as usual cikin black suit da suke bala'in fitting kyakywar surar jikinsa, yana cikin wayar sai ga su Ndagi nan sunyi knocking sun shigo, tafe dasu Maryam ce a dadaure, ga jini nan na zuba ta fuska, duk tabi ta canza ta sauya kamani saboda bala'in wahala da duka data sha, numfashi ma da kyar take fidda, suna shigowa sukayi wani irin wurgi da ita sai gata zube a gaban Hassan, da kyar ta iya da'go kanta a wahale idanunta suka sauka kan Hassan dake zaune yana fuskantarta fuskarsa babu walwala, wani irin shock tayi a hankali idanunta suka sauka kan bindigar dake kwance a gefensa nan take jikinta ya dauki rawa, ta sunkuyar da kanta kirjinta na bugun pat pat...
Hassan yana zaune yana binta da kallo cike da tsantsan tsana, yana jin wani irin zafi cikin kirjinsa, idan akwai abunda yafi tsana a rayuwa yanzu bai wuce ganin wanan bakar mumunar fuskarta nata ba, wanda babu digon imani a cikinta, a kausashe ya fara mata magana yana tambayarta dalilin dayasa ta aikata hakan, tayi shiru taki cewa komai sai faman baza idanu take, wani irin tsawa Ndagi ya daka mata daya sa hanyar cikinta kadawa, a kidime ta bude baki ta soma fa'din "wlh sir ba laifi na bane, I never meant to hurt her wlh sharrin shaidan ne, kayi hakuri ka gafarceni... I'm so sorry"
"Karya kike munafukar Allah, shegiya mai kafurar zuciya, sai kun gama aikata ta'asar ku kuzo kuce shaidan ne, me yarinyar ta tare miki da har ziki iya ha'da baki kuyi mata wanan horron? Kina mace kuma mace yar'uwarki? Toh kisani, you're in for a deep shit, you messed with the wrong person" Ndagi ya fada yana kallon Maryam yana hucci kamar zai rufeta da duka a wajen.
A wahale ta soma fadin hawaye masu zafi na zubo mata "dan girman Allah kuyi hakuri ku gafarceni, ba cikin hayyacina na aikata wanan abun ba, Mr Sooraj ka taimaka, sonka ne duk ya jawo mun haka, I was blinded by the love I have for you and was willing to go to any length to win it, tunda Hibba ta shigo naga komai ya canza tana neman ta tarwatsa mun abun dana jima ina ginawa, naga tana kokarin winning soyyayarka dakai da Faheema, I felt left out and was scared, tsorona ta kwace mun kai shiyasa nayi duk abunda nasan zanyi don na samu na cireta daga cikin rayuwarku...."
"Ta kwaceni? Was I ever yours in the first place?" Hassan ya katseta yana binta da wani irin kallo, "Meye aikinki a gidan nan?"
Shiru tayi Sa'a an tace "Kula da Faheema...."
"Good... I'm glad you know that" ya fada yana gyada kai yana murmushin dake balain yi masa kyau a duk sanda yayita, murmushin da idan ka kalla kasan bana lafiya bane don yana yinta ne dab da lokacin da yake shirin muzgunawa mutum, bindigar dake gefensa ya dauko ya soma shafawa a hankali yana fadin
"So you knew your Job was to take care of my daughter and you decided to use it to your own advantage, daman tun farko you had ulterior motives zuciyarki ba tsarkakiya take ba, you've been a great pretender and a lier tun zuwanki gidan nan, you thought you were smart, but you're not smart enough, inaso ki sani cewa you're not my type, I would never get drawn to a woman like you, Hibba da kike so kiga baya has a clean heart and she's 100times better than you, saboda matata ce, auren sunnah nayi da ita, don haka kinyi babban kuskure da kikayi choosing wanan hanyar"
Cikin sauri ta da'go tana dubansa "M..Matarka sir...?"
Bai ansata ba ya cigaba da shafar bindigar dake hannunsa yace "now you're going to face the music, and you'll feel it worse than what you intended, Ndagi you know what to do, ku tafi da ita"
Wani irin razanen kara Maryam ta sake data ga su Ndagi sun nufota, don tasan nata ya rigada ya kare ta soma ihun tana rokon Hassan daya yi hakuri ya gafarceta, bazata sake ba, sonshi ne duk ya jawo mata haka, suyi mata rai amma ko sauraronta basuyi ba suka dauketa suka yi gaba, basu tsaya ko ina ba da ita sai dakin da suka rufeta tun farko, haka men dinan suka bi ta kanta dai' bayan daya suka soma saduwa da ita, Maryam taga balai da bata taba gani ba a rayuwarta, tun tana ihu har tazo ta kasa su rai kusan goma sha akanta, sai da suka mata kaca kaca suka tabbatar da bata motsi tukuna suka bari sai cikin dare suka fitar da ita suka je suka jefar gefen titi tana kwance cikin jini"

YOU ARE READING
❣️QALBINA ❣️ (KECE ZAKI FIDDA NI)
RomanceHassan Sooraj Marafa yana da'ya daga cikin hamshakan masu kud'in Lagos. One of the seven billionaire elites dake ruling garin Lagos. Sune ake kira da Asiwaju's of Lagos. Babu wanda ya isa yaja dasu. "Kinfi karfin million d'ari Hibba, ki zauna kiyi n...