Chapter 25

1.3K 73 2
                                    

Hibba

Wata yar kara na sake, cikin sauri na soma kokarin neman kayan da zan kare kaina, zuciyata na bugawa da karfin gaske ganin ya shigo mun kai tsaye, na marairace fuska kamar zanyi kuka ina fa'din "Dan Allah meye hak... ya za'ayi ka shigo mun kai tsaye bayan kasan ina ciki ina canzawa"

Gira da'ya ya daga mun yana gyara tsayuwarsa a jikin kofa yan kare mun kallo up and down, ni kuwa na kara jan kayan jikina ina kokarin boyewa duk nabi na ru'de, a hankali idanunsa suka sauka kan fuskata yace "Nazo dubaki ne, na jiki shiru, I thought you need help"

"bana bukatan wata taimako, Please ka fita kafun Jessica tazo"

Murmushi ya sakar mun yana girgiza kai ya da'go a hankali daga jinginar da yayi a jikin kofar  ya soma takowa inda nake, zuciyata cike da firgici na soma ja da baya yana kusanto ni har na mannu da jikin madubin dake bayana nayi saurin runtse idanuna, "dan Allah karka karaso, zansa ihu fa"

Cak ya tsaya daga inda yake yana bina da kallo daga bisani ya gyada kai gefe " you wouldn't do that, would you Hibba? Don't forget I'm your boss, bazaki so ki rasa aikinki bako?" Ya tambayeni yana murmushin gefen baki.

Raina ya ba'ci "kaga this is not the time or place for your boss mistress stuff, ka fita ka bani wuri na canza kayana" nakarasa maganar ina hucci, na juya ina kokarin dauko gyalena, maimakon ya fita daga dakin kamar yanda na bukata naji ya fizgoni na fa'da jikinsa, a firgice na da'go ina dubansa naji hannayensa bisa wuyana ya matso da fuskata dab da nashi muna kallon cikin kwayar idanun juna, zanyi magana naji yadaura hannunsa a saman bakina yana shafa lips dina a hankali yace

"Shhh...keep quite and let me kiss you"

Kafun kwakwalwata ta gama registering abunda yake nufi, naji saukan soft lips dinsa bisa nawa ya soma kissing dina a hankali yana shafan wuyata wani abu ne naji ya tsargar mun numfashina ya soma mun barazanar daukewa, ya cigaba da kissing dina yana kara matsoni jikinsa, a hankali yake kissing lips dina ya dawo fuskata yana kaimun kiss kota ina har ya gangaro bisa wuyata yana shinshina every part of me naji ya zira harshensa yana lasar wuyata daga bisani ya soma kissing dina a wajen, wata yar kara na sake ji nake kamar ana zarar raina game da abunda yake mun ina fidda numfashi da kyar da kyar ya sake matso ni kamar zai shige jikina yana fitar da numfashi, Sai faman kissing wuyata yake can kamar wani abu ya tsikareshi naji ya rike fuskata gam ya sake hade bakinmu wuri da'ya ya zira harshensa cikin bakina ya soma wasa da nawa, yana yawo da hannunsa gabadaya ilahirin jikina duk inda yaci karo dashi a jikina shafawa yakeyi, duk da halin tsoro da firgici da nake ciki bai hana yanayin jikina sauyawa ba, hankalina bai gama tashi ba sai danaga ya janye jikinsa daga nawa ya mike, gabadaya yanayinsa ya canza kallona yakeyi idanunsa cike da zallar sha'awarsa a kaina.

Sai faman kaduwa nake ina binsa da kallo zuciyata cike da tsoro ina ajiyar numfashi, a hankali naji ya ruko kayan da naketa faman kare kaina dashi yana son ya rabani dashi, nayi saurin zari ido ina girgiza masa kai "please don't do this, a shagon mutane muke".

Murmushi ya sakar mun ganin zan masa gadama yasa ya tallafo fusakata yana shafa a hankali " this desire I feel for you, I know you feel it too Hibba, ina jin yanda jikinki ke responding to my touches..." ya fada mun a hankali muryarsa kasa kasa, sai faman shafar fuskata yake ya kura mun ido yana kallona.

Saurin runtse idanuna nayi ina jin yanda maganganunsa suke ratsa kwakwalwata, wanan abun da Hassan yake mun, wanan feelings din da yake tasar mun dasu irin wanda ban taba ji a rayuwata ba, bana ta'ba tunanin zan iya jin haka a game da wani namiji ba sai akanshi.

A hankali na bude idanuna suka tsarku da kyawawan nasa, daga ni har shi babu wanda ke motsi cikin mu in banda ajiyar numfashi da muke saukewa, ina jin yanda  emotions ke tasar mun, a hankali naji ya daura hannunsa daya bisa kugu na yana shafawa a hankali yace "kin gama gwada kayan?"

Gyada masa kai kawai nayi.

"Okay let's get you dressed"

Kayan da nake kokarin kare kaina dashi ya karba ya rage daga ni sai bra from waist up, nayi saurin rintse idanuna, a zuciyata ina addu'a karya ya zarce a hakan, addu'ata ta karbu don maimakon abunda nake zato naji ya soma saka mun kayan da kansa. Bayan ya gama ya dauko mun gyale na ya yafa mun akai daga bisani ya tallafo fuskata ya manna mun soft kiss a goshi. Wani irin ajiyar zuciya na sauke na da'go ina dubanshi shima yana dubana, munfi minti biyar tsaye a hakan muka soma jin knocking a kofa, tare muka juyo kofar ta budu muka ga Jessica tsaye tana ganinmu ta wage baki "Madam are you done checking? I still have more if you want"

Saurin girgiza mata kai nayi nace "kayan sun isa aka... I don't need more"

"You sure about that?" Hassan ya watso mun tambayar.

Na gyada masa kai. Dariya Jessica ta sake "sir your wife is very shy, tun dazun muketa fama akan gwajin kaya, like which woman wouldn't want a wardrobe full of clothes in this era?"

Saurin kallon Hassan nayi jin Jessica ta sake ambato ni da sunan matarsa naga ko a jikinsa baiyi kokarin correcting dinta ba, illa ma murmushi daya sake yana kara matsoni jikinsa yace "don't worry, we'll take what she has selected already, if there's more for her you can add to it"

"Jiki na ba'ri Jessica tace okay sir" tazo ta kwashe kayan dana zaba ta fita, Hassan ya kamo hannuna muka fito tare. Ba tare da ba'ta lokaci ba Jessica tayi mana packaging kayakin harda handbags, shopping bags sunkai kashi kusan goma na kallesu a raina ina fa'din wa zai kwashi wanan kayakin. Hassan na settling bills na kayan, Jessica ta kira security da yazo ya kwashe mana kayan yakai booth. Haka security yazo ya dinga kwasa, bayan yan mintuna muka gama da shagon muka fito tare da Hassan yaja hannuna muka karasa wajen mota muka shiga ya tayar mukayi gaba.

❣️QALBINA ❣️ (KECE ZAKI FIDDA NI) Where stories live. Discover now