Prologue

178 5 0
                                    

~ALMAJIRA~SABON SALO

*NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS✍🏼*

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
'''Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.'''
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*https://www.facebook.com/106494781436168/*

Bismillahir Rahmanir Rahim. Da sunan Allah mai rahama mai jinkai.

STORY,WRITTEN AND EDITED BY ~FADILA IBRAHIM~DIELAIBRAHIM~

PAID BOOK
ALMAJIRA SABON SALO

______________________________________
Story of a young girl who surffered in pain, life is too difficult to her and still striving to survive.

~ALMAJIRA~
Kallo ɗaya za kayi ma yarinyar dake tsaye a tsakiyar titin tana ta ƙokarin yin ihun barar ta da murya mai sauti wanda Allah ya bata, a kiyasance ba zata wuce shekaru goma sha biyar zuwa shidda ba amma tana ɗauke ta cikin da bazai wuce cikin wata shidda zuwa bakwai ba, sa'annan tana goye da karamar yarinya mai shekaru biyu da rabi cur a duniya.

Fuskar ta kawai zaka kalla ka gano tsantsar rama, wahala, baki dake tattare da fatar jikin ta shima ba'a magana.

Shin wannan yarinyar mai shekara biyu da rabi ƴar tace ko ƙanwar tace kuma da gaske ne ciki ne a jikin ta? in kuwa hakane to taya ya ta samu wannan cikin? Ko kuma tana da aure ne?

KU KASANCE TARE DA ~FADILA IBRAHIM~ Cikin littafin ALMAJIRA dazai fara zuwa muku a watan January sabuwar shekara 2023 In Allah mai kowa da komai ya kai mu da rai da lafiya.

Ina Masoyana masu karanta lattafai na?
Ina Masoyana masu amfana da kuma karuwa daga lattafaina?
Like you always have trust and believe in my novels haka zalika wannan karan ma ba zan baku kunya ba In Sha Allah.

ALMAJIRA SABON SALO littafine da ni ke da yakinin duk wani masoyi na idan ya karanta shi ba zai yi dana sanin karantawa ba.

Na san you guys will always patronize me and stand by me saboda duk mai son ka yake kaunar ka kuma yake amfana da kai, Na san ba zai ji kyashin kai ma ka karu da shi ba.

200 naira kacal zaku biya  dan samun shiga whatsapp group din da zan rinka posting in Allah ya yarda.

3119736620
Fadila Ibrahim
First bank
Sannan ku turo da shedar biya ta wannan layin

07031086858

Madallah.

ALMAJIRA ✔Onde as histórias ganham vida. Descobre agora